Skip to content

Khadija Adam Ahmad

Basir

Basir wata cuta ce da ke faruwa a ƙarshen hanji da dubura, inda jijiyoyin jini da ke wannan wuri suke… 

Lafiya

Lafiya na nufin cikakkiyar walwala ta jiki, hankali, da zamantakewa, ba rashin cuta kaɗai ba. Wannan fahimta ta lafiya tana… 

Biometric security

Biometric security a wannan zamani da duniya ke ƙara dogaro da fasahar dijital muhimmin ginshiƙi ne a rayuwar ɗan Adam.… 

Jiri

Jiri kalma ce da ake amfani da ita a harshen Hausa domin bayyana yanayi da mutum yake ji na rashin… 

Volvox

Volvox wata ƙaramar halitta ce mai rai daga cikin algae, wadda ke rayuwa a cikin ruwa mai tsafta, musamman a… 

Donald Trump

Donald Trump ɗaya ne daga cikin shahararrun ‘yan kasuwa, jaruman talabijin, kuma shugabannin siyasa na Amurka a ƙarni na 21.… 

Greenland

Greenland babban tsibiri ne da ke arewacin duniya, yana tsakanin Tekun Atlantika da Tekun Arctic. Duk da kasancewar shi a… 

Mura

Mura, wadda ake kira influenza  ko flue a turance, cuta ce mai yaɗuwa wadda ke shafar huhu da tsarin numfashi… 

Fasahar inji

Fasahar inji, wato mechanical technology a Turance, wani bangare ne na kimiyya da ke nazarin yanayi da motsawar abubuwa masu… 

Hepatitis A

Hepatitis A wata cuta ce ta hanta wadda Hepatitis A virus (HAV) ke haddasawa. Wannan ƙwayar cuta tana daga cikin… 

Chikunguya

Chikungunya wata cuta ce mai yaɗuwa da ƙwayar cutar Chikungunya virus ke haddasawa, wadda ke cikin rukuni na arboviruses (ƙwayoyin… 

Fasaha

Fasaha na nufin technology a Turance. Kuma kalma ce da ake amfani da ita wajen bayyana fasaha da dabaru da… 

Gallium

Gallium wani sinadarin ƙarfe ne mai alamar Ga da lambar atomic 31 a jadawalin sinadarai. Yana daga cikin rukunin post-transition… 

Tana

Tana, ko kuma worm a Turance, wata ƙaramar halitta ce mai laushi, mara ƙashi, wadda ake ɗauka a matsayin nau’in… 

Dawisu

Ɗawisu tsuntsu ne da ya shahara saboda kyawawan siffofinsa da kuma irin sautin kukansa mai ɗaukar hankali. Ana iya samun… 

Kansar mahaifa

Kansar cikin mahaifa wace a turance ake kira da (Cervical cancer) wata cutar daji ce da ke tasowa a ƙofar… 

Kunkuru

Kunkuru wata dabba ce daga cikin rukunin dabbobin da ake kira reptiles, wato dabbobin da ke da sanyi a jiki,… 

Giginya

Giginya ɗaya ce daga cikin manyan bishiyoyi wacce a kimiyyance ake kira Cissus populnea, itaciya ce mai tsayi da ke… 

Taura

Taura wata itaciya ce da ke da muhimmanci mai girma a fannonin al’adu, magungunan gargajiya, kiwon lafiya, da kuma tattalin… 

Dinya

Dinya itaciya ce wadda ta samo asali daga nahiyar Afirka, musamman a yankunan da ake samun ruwan sama. Sunanta na… 

You cannot copy content of this page

×