Kwakwa
Kwakwa guda ce cikin muhimman amfanin gona da ke daidaita sosai da wurare masu zafi, wacce ta tabbatar da ƙashin bayan tattalin arzikin yankunan wurare masu zafi.… Read More »Kwakwa
Kwakwa guda ce cikin muhimman amfanin gona da ke daidaita sosai da wurare masu zafi, wacce ta tabbatar da ƙashin bayan tattalin arzikin yankunan wurare masu zafi.… Read More »Kwakwa
Rogo ya samo asali ne daga wurare masu zafi da ruwan sama, saboda haka, yawan amfanin gonar ba shi da kyau a ƙarƙashin busasshen yanayi.… Read More »Rogo
Daddawa wani sinadarin kayan amfani ne da akasari aka fi amfani da ita wurin gudanar da abinci ko kuma nau’in girke-girke kala-kala musamman girkin da… Read More »Daddawa
Sinadarin bitamin nau’i ne na sinadarin abinci, wanda jiki ke buƙatar kaɗan, ba da yawa ba don ya yi aikin da ya dace da shi.… Read More »Bitamin
Abinci shi ne dukkan abin da za a ci sannan kuma ya bai wa jiki sinadaran da yake buƙata domin samun ƙarfi da zama lafiya… Read More »Abinci
Ruwa wani abu ne bayyananne, wanda ba shi da launi ko wari ko ɗanɗano. Ruwa shi ne mafi yawan abu a doron kasa, wanda ya… Read More »Ruwa
Al’umma da dama ne suka jima suna amfani da man zaitun a ƙasashe ko yankunan da suke kewaye da kogin Mediterranean, a abinci da kuma wasu… Read More »Man zaitun
Zuma wani ruwa ne mai zaki, wanda masana a fannin kiwon lafiya suka tantance kuma suka tabbatar da zakinsa bai da wata illa ga jiki… Read More »Zuma
You cannot copy content of this page