Rakumi
Rakumi yana ɗaya daga cikin manyan dabbobi marasa ƙaho wanda aka fi samun shi a cikin sahara mai zafi ta Arewacin Afirka da Gabas ta… Read More »Rakumi
Rakumi yana ɗaya daga cikin manyan dabbobi marasa ƙaho wanda aka fi samun shi a cikin sahara mai zafi ta Arewacin Afirka da Gabas ta… Read More »Rakumi
Jimina wata nau’in babban tsuntsu ne da ake samu asali a Afirka. Ita ce nau’in tsuntsu mafi girma a duniya, tana girma har kusan tsayin… Read More »Jimina
Hawainiya dabba ce, sunanta na kimiyya shi ne Chamaeleonidae. Wani nau’in kadangaru ce wanda aka sani da baiwar canja launukan fata. Akwai nau’ikan hawainiya sama… Read More »Hawainiya
Jemagu yawanci suna da matsakaicin tsawon rayuwa har zuwa shekaru 30 a cikin daji. Yayin da yawancin nau’in jemagu ke da tsawon rayuwa a kasa… Read More »Jemage
Gizo-gizo ƙwari ne nau’in arachnids masu kafa takwas waɗanda ke rayuwa a kusan dukkanin sassan duniya in ban da Antarctica. Kawo shekarar 2022, akwai kusan… Read More »Gizo-gizo
Dodon koɗi na ɗaya daga cikin sanannun nau’ikan dabbobi a duniya. Akwai shaidun ɓurbushin halittun gastropods na farko tun daga ƙarshen zamanin Cambrian; wannan yana… Read More »Dodon kodi
Kwarkwata ƙananan ƙwari ce masu rarrafe da ke rayuwa a cikin gashin kai. Alamar da aka fi sanin da akwai kwarkwata ita ita ce jin… Read More »Kwarkwata
Kifaye halittu ne da ke rayuwa a cikin ruwa, suna da ƙaya a jikinsu da gadon bayansu, kuma suna shaƙar numfashi ta hanyar wani abu… Read More »Kifi
Ƙudan zuma wani nau’i ne na kwari waɗanda suke da tsarin zamantakewa irin na ɗan’adam, akwai sarki akwai sarauniya, akwai ma’aikata, akwai sojoji, da dai… Read More »Kudan Zuma
Ɗaya daga cikin halittun da ake firgita da shi a duniya shi ne maciji. Macizai halittu ce masu rarrafe marasa fuka-fuki da gabobin jiki. Jikinsu… Read More »Maciji
You cannot copy content of this page