SmartBra
SmartBra wata sabuwar na’urar zamani ce da ke cikin jerin kayan smart wearable technology, wato na’urorin da ake sakawa a jiki domin lura da lafiyar… Ci gaba da karatu »SmartBra
SmartBra wata sabuwar na’urar zamani ce da ke cikin jerin kayan smart wearable technology, wato na’urorin da ake sakawa a jiki domin lura da lafiyar… Ci gaba da karatu »SmartBra
NanoKnife wata na’ura ce ta zamani da aka ƙera domin kashe ƙwayoyin cutar daji (cancer cells) ta hanyar amfani da makamashin lantarki mai ƙarfi (high-voltage… Ci gaba da karatu »Nanoknife
Titanium wani sinadarin ƙarfe ne mai alamar Ti da lambar atomic 22 a cikin jadawalin sinadarai. Yana cikin rukunin transition metals, wato sinadaran ƙarfe waɗanda… Ci gaba da karatu »Titanium
Cutis Laxa wata lalura ce ta fata mai matuƙar wuya da ba kasafai ake samunta ba. Cutar tana faruwa ne sakamakon lalacewar sinadarin elastin da… Ci gaba da karatu »Cutis Laxa
Rotavirus wata ƙwayar cuta ce mai ɗauke da RNA daga dangin Reoviridae wadda ke haddasa gudawa mai tsanani da amai, musamman ga yara ƙanana. Wannan… Ci gaba da karatu »Rotavirus
Rigakafi wata muhimmiyar hanya ce ta kiwon lafiya da masana kimiyyar jiki da likitoci suka samar domin kare lafiyar ɗan’adam da dabbobi daga kamuwa da… Ci gaba da karatu »Rigakafi
Giginya ɗaya ce daga cikin manyan bishiyoyi wacce a kimiyyance ake kira Cissus populnea, itaciya ce mai tsayi da ke cikin dangin Vitaceae. Ita shuka… Ci gaba da karatu »Giginya
Norovirus wata ƙwayar cuta ce mai matuƙar saurin yaɗuwa wadda ke haddasa ciwon ciki da amai, wanda masana kimiyya ke kira da acute gastroenteritis. Ana… Ci gaba da karatu »Norovirus
Trachoma wata cuta ce mai tsanani da ke kama idanu, wadda kuma ta samo asali ne daga ƙwayar cuta mai suna Chlamydia trachomatis. Tana daga… Ci gaba da karatu »Trachoma
Taura wata itaciya ce da ke da muhimmanci mai girma a fannonin al’adu, magungunan gargajiya, kiwon lafiya, da kuma tattalin arziki, musamman a yankunan dajin… Ci gaba da karatu »Taura
Calcium wani muhimmin sinadari ne daga rukunin alkaline earth metals a jadawalin sinadarai, wanda yake da alamar Ca da lambar atomic 20. Shi ne sinadarin… Ci gaba da karatu »Calcium
Itaciyar kaɗan ya wacce a kimiyyance ake kira da (Vitellaria paradoxa ko kuma Butyrospermum paradoxa) tana daga cikin itatuwa dangin Sapotaceae. Yawanci tana fitowa a cikin yankin… Ci gaba da karatu »Kadanya
Magarya bishiya ce da ake samu a wurare da dama a nahiyar Afirka, musamman a yankunan da ke da zafi kamar su Arewacin Najeriya. Sunanta… Ci gaba da karatu »Magarya
Sinadarin folic acid wani nau’i ne na sinadarin folate, wanda shi ne a matsayin bitamin B9. Yana taimaka wa jiki wajen ƙirƙirar sabbin ƙwayoyin halitta… Ci gaba da karatu »Folic acid
Ciwon daji na mahaifa wani nau’in ciwon daji ne wanda ke farawa a cikin ƙwayoyin halitta (cells) na cikin mahaifa. Mahaifa ita ce gaɓar da… Ci gaba da karatu »Kansar bakin mahaifa
Ayaba ɗaya ce daga cikin nau’ikan kayan marmari sama da guda 80 da ke cikin tsirran da ake kira da Musacage. Ayaba kayan marmari ce… Ci gaba da karatu »Ayaba
Wari, musamman na hammata, ɗaya ne daga cikin matsalolin da suka shafi lafiyar jiki da mu’amalar yau da kullum. Sannan wari na iya hana mutum… Ci gaba da karatu »Warin hammata
You cannot copy content of this page