Skip to content

Littattafai

Iron Flame

Iron Flame babban Littafi ne na rukunin fantasy na zamani wanda shahararriyar marubuciya Ba’amurkiya Rebecca Yarros ta wallafa. Littafin shi… 

The Chemist

The Chemist littafi ne na thriller da action wanda da Stephenie Meyer ta rubuta a shekarar 2016. Wannan littafi ya… 

Gandoki

Littafin Ganɗoki littafi ne na adabin Hausa na zamani da aka rubuta a ƙarshen shekarun 1920s zuwa farkon 1930s, kuma… 

Ruwan Bagaja

Labarin Ruwan Bagaja labari ne daga cikin sanannu kuma shahararrun ayyukan adabin Hausa da suka bayar da gudunmawa wajen tabbatuwar… 

Harry Potter

Harry Potter yana cikin jerin littatafai  guda bakwai da marubuciyar Birtaniya J. K. Rowling ta rubuta. Littafin na daga cikin… 

Things Fall Apart

Things Fall Apart, littafin marubucin nan ne ɗan Najeriya, kuma mawaƙi mai suna Chinua Achebe. An fara buga littafin a… 

A Game of Thrones

A game of Throne, shi ne na farkon a jerin litattafai bakwai da aka tsara a cikin kundin ‘A Song… 

Uwar Gulma

Uwar Gulma wani shahararren littafin Hausa ne, wanda ya ƙunshi wasan kwaikwaiyo rubutacce. Littafin ya shahara a matakan ilimi daban-daban,… 

Twilight Saga

Twilight, jerin littattafan soyayya ne guda huɗu wanda marubuciya Stephenie Meyer ta rubuta. An saki jerin littattafan a tsakanin shekarun… 

Magana Jari Ce

Magana Jari Ce, yaro ba da kuɗi a faɗa maka. Wannan shi ne ma’anar wannan zancen. Littafin Magana Jari Ce,… 

Kundin Tsatsuba

Kundin tsatsabu littafi ne na yaƙi wanda ya shahara a lokacin da ludayinsa ke kan dawo. Kuma har zuwa yanzu… 

Wizard’s First Rule

Wizard’s First Rule, littafi ne wanda Terry Goodkind ya rubuta, shi ne littafi na farko a cikin jerin littafan da… 

Origin (Novel)

Origin, labari ne mai ban mamaki wanda ya fita a shekara ta 2017, littafi ne mai ban sha’awa daga marubucin… 

You cannot copy content of this page

×