Kira
Sana’ar ƙira wata tsohuwar sana’a ce ta gargajiya a ƙasar Hausa wadda ta shafi narkar da ƙarfe da sarrafa shi domin samar da kayayyakin amfani… Ci gaba da karatu »Kira
Sana’ar ƙira wata tsohuwar sana’a ce ta gargajiya a ƙasar Hausa wadda ta shafi narkar da ƙarfe da sarrafa shi domin samar da kayayyakin amfani… Ci gaba da karatu »Kira
Sassaƙa wata sana’a ce ta hannu da take da dogon tarihi a rayuwar ɗan’adam, wadda ake nufin fasahar sarrafa wasu nau’o’in kayayyaki masu ƙarfi kamar… Ci gaba da karatu »Sassaka
Mutane na dogaro da tsirrai da dabbobi a matsayin abinci; ana kiwon dabbobi don samar da nau’ikan abinci iri-iri ciki har da ƙwai, madara da… Ci gaba da karatu »Kiwo
Auduga ɗaya ce cikin albarkatun gona masu wadatar fiber, wanda hakan ke nuna cewa ta ƙunshi nau’i daban-daban, masu tsayi na zaruruwa. Ana samun auduga… Ci gaba da karatu »Auduga
Kamar tsabar kuɗi ko takardar kuɗi, eNaira mallakin CBN ce. eNaira tana amfani da fasahar blockchain iri ɗaya da kuɗaɗen Bitcoin ko Ethereum, kuɗaɗen eNaira ana… Ci gaba da karatu »eNaira
Haraji wani nau’i ne na karɓar kuɗi na wajibi wanda wata hukuma ke tsarawa da karɓa a hannun ɗaiɗaikun al’umma ko masana’antu ko kamfanoni, don… Ci gaba da karatu »Haraji
‘Noma na duƙe tsohon ciniki, kowa ya zo duniya kai ya tarar.’ Wannan shi ne kirarin da Hausawa kan yi sana’ar noma. Noma wata tsohuwar… Ci gaba da karatu »Noma
Shi dai harajin VAT wani haraji ne da ake ƙarawa kayayyakin masarufi wanda jidalin yake ƙarewa akan masu amfani na ƙarshe watau ‘final consumer’. Harajin… Ci gaba da karatu »Harajin VAT
You cannot copy content of this page