Skip to content

Sana’a

Kira

Sana’ar Æ™ira wata tsohuwar sana’a ce ta gargajiya a Æ™asar Hausa wadda ta shafi narkar da Æ™arfe da sarrafa shi… 

Ungozoma

Ungozoma wata mace ce, wadda ta kasance mai sani ko kuma Æ™warariya wurin gudanar da aikin kula da lafiyar uwa… 

Sassaka

SassaÆ™a wata sana’a ce ta hannu da take da dogon tarihi a rayuwar É—an’adam, wadda ake nufin fasahar sarrafa wasu… 

Kiwo

Ana iya bayyana kiwo a matsayin sana’a ko kuma reshe na kimiyyar aikin gona, wato agricultural science a Turance, da… 

Wanzanci

Wanzanci na daga cikin daÉ—aÉ—É—un sana’o’in Æ™asar Hausa. Sana’a ce da ake yin ta ta hanyar amfani da aska da… 

Dan jarida

An É—ade da fahimtar fannin jarida a matsayin É—aya daga cikin ginshikan al’umma mai muhimmanci, wanda ke ba da gudummawa… 

Noma

‘Noma na duÆ™e tsohon ciniki, kowa ya zo duniya kai ya tarar.’ Wannan shi ne kirarin da Hausawa kan yi… 

Dabbobin gona

Akwai amfani kala daban daban da dabbobin gona da suke wajen taimaka manoma da makiyaya da kuma al’umma gaba daya a rayuwarmu… 

You cannot copy content of this page

×