Tsamiya
Tsamiya itaciya ce mai tsawo da ake samu a yankunan da suke da zafi sosai, musamman a Afirka da Asiya. Haka kuma itaciya ce mai… Read More »Tsamiya
Tsamiya itaciya ce mai tsawo da ake samu a yankunan da suke da zafi sosai, musamman a Afirka da Asiya. Haka kuma itaciya ce mai… Read More »Tsamiya
Yalo nau’i ne na kayan lambu, wanda ake kira da ‘eggplants’ a Turance ko kuma “Solanum aethiopicum,” a kimiyyance. Ana kiran yalo da sunaye daban-daban… Read More »Yalo
KAanunfari yana daga cikin tsirran da ake amfani da su wajen magungunan gargajiya da kuma amfani a abinci. Haka kuma nau’in tsiro ne da yake… Read More »Kanumfari
Ganyen rama guda ne cikin ganyayyaki sanannu a mafi yawan sassan Najeriya, musamman a jihohin Kudu-maso-Yamma, ganye ne mai yawaitar sinadarai, wanda ke da fa’idoji… Read More »Rama
Kuɓewa shuka ce mai ban sha’awa da ke da cikin shukoki dangin hibiscus da auduga. Kuɓewa ta samo asali ne daga Tsaunin Nilu. Misirawa ne… Read More »Kubewa
Karas na ɗaya daga cikin fitattun kayan lambu masu farin jini wanda aka fara shukawa a ƙasar Afghanistan a cikin shekara ta 900 AD. Karas… Read More »Karas
Ayaba ɗaya ce daga cikin nau’ikan kayan marmari sama da guda 80 da ke cikin tsirran da ake kira da Musacage. Ayaba kayan marmari ce… Read More »Ayaba
Tumatir shuka ce daga cikin kayan lambu mai gajarta da ganye wacce ke yin ‘ya’ya a shekara-shekara daga cikin shuke-shuke dangin Solanaceae, waɗanda suke girma… Read More »Tumatir
Cashew, ɗaya ne daga cikin kayan marmari wanda a kimiyance ake kira da ‘Anacardium occidentale’, ɗan itaciya ne da ke samuwa a wurare masu zafi… Read More »Cashew
Kabewa wani nau’i kayan lambu ce mai sauƙin narkewa da kuma laushi, wacce aka fi samu a lokacin hunturu. Asalin kabewa ta fito ne daga… Read More »Kabewa
Citta wata nau’in saiwa ce da masana suka bayyana cewa ta samo asali ne daga yankin Kudancin Asia, kuma tana daga cikin kayan kamshi da… Read More »Citta
Goruba bishiya ce mai tsayi da ke da kusan girman mita goma sha bakwai 17, (daidai da ƙafa 56), yayin da ƙwallon gorubar, wato ɗan… Read More »Goruba
Albasa tana daga cikin kayan lambu da ake amfani da su sosai a girke-girke a sassan duniya. Tana da matukar amfani ga jiki saboda tana ɗauke… Read More »Albasa
Amfanin ayaba na da matukar yawa ga jikin bil’adama kula da abubuwan da ke dauke a cikinta. Masana sun bayyana ayaba a matsayin ‘ya’yan itace… Read More »Ayaba
You cannot copy content of this page