Star Anise
Star anise, wani nau’in kayan ƙamshi ne da ake samu daga ’ya’yan itacen da ake amfani da su a girki…
Star anise, wani nau’in kayan ƙamshi ne da ake samu daga ’ya’yan itacen da ake amfani da su a girki…
Farar kasa wacce ake kira limestone a Turance, dutse ne nau’in sedimentary wanda akasari yake ƙunshe da sinadarin calcium carbonate…
Kirfa na ɗaya daga cikin tsoffin kayan ƙamshi da ɗanɗano da ɗan Adam ya fi sani kuma ya daɗe yana…
Firji na ɗaya daga cikin muhimman na’urorin lantarki da suka kawo gagarumin sauyi a rayuwar ɗan Adam, musamman a fannin…
Hormones su ne sinadarai na musamman da jikin ɗan Adam ke samarwa domin isar da saƙonni daga wasu sassan jiki…
Insulin hormone ne na sinadarin furotin (protein hormone) da pancreas (Hanji na ciki) ke samarwa. Babban aikinsa shi ne rage…
Shuwaka, shuka ce da ta yi fice a cikin abinci da maganin gargajiya. A kimiyyance ana kiran ta da vernonia…
DNA (Deoxyribonucleic Acid) wasu sinadaran ƙwayoyin halitta ne masu ɗauke da cikakken bayanan da ke tsara yadda jikin ɗan Adam…
Tumfafiya shuka ce da ake samu a yankunan da ke da zafi gami da ƙasa mai yashi, kamar arewacin Najeriya,…
Taba-taba, ko kuma tattaba a hausance, wadda masana kimiyya ke kira Vernonia ambigua, tsiro ce daga dangin Asteraceae. Da ingilishi…
Zoɓo, wanda ake kira da (Hibiscus sabdariffa) a harshen kimiyya, wata shuka ce daga cikin shukoki dangin Malvaceae wadda aka…
Amplifier wata na’urar ce mai aiki da lantarki wacce take ƙara ƙarfin siginal, wato tana karɓar siginal mai rauni sai…
Central processing unit (CPU) taƙaice, ita ce na’ura ko ɓangaren da ke sarrafa dukkan ayyukan kwamfuta wadda ake kira zuciya…
Trachoma wata cuta ce mai tsanani da ke kama idanu, wadda kuma ta samo asali ne daga ƙwayar cuta mai…
Ciwon wuya na ɗaya daga cikin matsalolin lafiya da mafi yawan mutane ke fama da shi. Wannan ciwo na iya…
Zogale shuka ce mai daraja, wadda take da matuƙar amfani ga lafiyar ɗan Adam. A Arewacin Najeriya, ganyen zogale ya…
Takaba wata muhimmiyar al’ada ce mai cikakken tushe a cikin addinin Musulunci da kuma al’adun Hausawa da wasu ƙabilu. A…
Maƙabartar baki’a (baƙiyya) dake birnin Madinah Al-Munawwarah, maƙabarta ce mai albarka da ta shahara a faɗin duniya. Ana mata inkiya…
Isa Sanusi Bayero, wanda aka fi sani da Isa Pilot, ɗan gidan sarauta ne daga birnin Kano, a Arewacin Najeriya.…
Zubar jini a lokacin juna biyu wani yanayi ne da yawanci ke tayar da hankalin mace mai ciki da iyalanta…
You cannot copy content of this page