Skip to content

Abinci

Zobo

Zoɓo, wanda ake kira da (Hibiscus sabdariffa) a harshen kimiyya, wata shuka ce daga cikin shukoki dangin Malvaceae wadda aka fi amfani da furenta wajen… Ci gaba da karatu »Zobo

Taura

Taura wata itaciya ce da ke da muhimmanci mai girma a fannonin al’adu, magungunan gargajiya, kiwon lafiya, da kuma tattalin arziki, musamman a yankunan dajin… Ci gaba da karatu »Taura

Rogo

Rogo ya samo asali ne daga wurare masu zafi da ruwan sama, saboda haka, yawan amfanin gonar ba shi da kyau a ƙarƙashin busasshen yanayi.… Ci gaba da karatu »Rogo

Daddawa

Daddawa wani sinadarin kayan amfani ne da akasari aka fi amfani da ita wurin gudanar da abinci ko kuma nau’in girke-girke kala-kala musamman girkin da… Ci gaba da karatu »Daddawa

Ruwa

Ruwa wani abu ne bayyananne, wanda ba shi da launi ko wari ko ɗanɗano. Ruwa shi ne mafi yawan abu a doron kasa, wanda ya… Ci gaba da karatu »Ruwa

You cannot copy content of this page

×