Skip to content

Al’ada

Kabaki

Kaɓaki na nufin wani abinci, musamman tuwo don wata hidima, wanda aka mulmula madurguji-madurguji aka kai gudummuwa gidan da ake aiwatar da hidimar walau biki… Read More »Kabaki

Tsafi

Tsafi ko kuma a ce sihiri, shi ne amfani da ikon allahntaka don yin mugunta bisa wasu dalilai na son zuciya ta hanyar aiwatar da… Read More »Tsafi

Mutuwa

Mutuwa ita ce dakatarwar dindindin na duk ayyukan halittu waɗanda ke ɗorewa , hakan na nuna ƙarshen rayuwar mutum ko dabba ko duk wani abu… Read More »Mutuwa

Kayan mata

Kayan mata, hakin maye ko kayan da’a kamar yanda wasu ke kiransu, jerin magunguna ne daga nau’in tsirrai, itace, ganyeyyaki, yayan itatuwa, bawon itace da… Read More »Kayan mata

You cannot copy content of this page

×