Skip to content

Dabbobi

Dabbobi na nufin animals a Turance, kuma wani bangare ne na ilimin halittu dake nazartar nau’uka da rayuwar dabbobi na duniya.

Kerkeci

Kerkeci dabba ce mai tsarin shayarwa wadda take daga cikin dabbobin jeji masu matuƙar muhimmanci a tsarin halittu. Ita ce… 

Tana

Tana, ko kuma worm a Turance, wata ƙaramar halitta ce mai laushi, mara ƙashi, wadda ake ɗauka a matsayin nau’in… 

Dawisu

Ɗawisu tsuntsu ne da ya shahara saboda kyawawan siffofinsa da kuma irin sautin kukansa mai ɗaukar hankali. Ana iya samun… 

Kaska

Kaska ƙananan ƙwari ne masu shan jini daga jikin dabbobi da mutane. Suna cikin rukunin Arachnida, wato rukuni ɗaya da… 

Kunkuru

Kunkuru wata dabba ce daga cikin rukunin dabbobin da ake kira reptiles, wato dabbobin da ke da sanyi a jiki,… 

Aku

Aku (Parrots) na cikin tsuntsaye dangin Psittaciformes. Waɗannan tsuntsaye sun shahara da wayo, ban dariya da kuma basira. Haka nan… 

Gara

Gara na daga cikin nau’in ƙwari waɗanda suke rayuwa da mutane. Tana daga cikin ƙwari mafi naci da kuma ɓarna… 

Bushiya

Bushiya wacce da harshen Turanci ake kira da (hedgehog), dabba ce ƙarama mai gashi mai kaifi mai kama da ƙayoyi,… 

Kare

Kare dabba ce da ta shahara a duniya baki ɗaya, musamman ma a matsayin abokin zama kuma mai hidimar samar… 

Zomo

Zomo na ɗaya daga cikin dabbobi masu ƙanƙanta, saurin motsi da ankara, yana daga cikin dabbobi dangin Leporidae a cikin… 

Mikiya

Mikiya ɗaya ce cikin manyan tsuntsaye masu farauta wadda ke cikin dangin Accipitridae kuma ta kasu kashi daban-daban, waɗanda ba… 

Hankaka

Pied Crow sunan tsuntsun hankaka ke nan da Turanci. Kalmar pied tana nufin launuka biyu ko fiye, ke nan hakan… 

Tururuwa

Tururuwa ƙwari ne na gama-gari, amma suna da wasu siffofi na musamman ciki har da ƙwarewarsu ta fuskar sadarwa ta… 

Kada

Kada na ɗaya daga cikin sanannun dabbobi masu ban tsoro a duniya kuma ana kallon su a matsayin mafarautan mutane… 

Rakumi

Rakumi yana ɗaya daga cikin manyan dabbobi marasa ƙaho wanda aka fi samun shi a cikin sahara mai zafi ta… 

Jimina

Jimina wata nau’in babban tsuntsu ne da ake samu asali a Afirka. Ita ce nau’in tsuntsu mafi girma a duniya,… 

Hawainiya

Hawainiya dabba ce, sunanta na kimiyya shi ne Chamaeleonidae. Wani nau’in kadangaru ce wanda aka sani da baiwar canja launukan… 

Jemage

Jemagu yawanci suna da matsakaicin tsawon rayuwa har zuwa shekaru 30 a cikin daji. Yayin da yawancin nau’in jemagu ke… 

Gizo-gizo

Gizo-gizo ƙwari ne nau’in arachnids masu kafa takwas waɗanda ke rayuwa a kusan dukkanin sassan duniya in ban da Antarctica.… 

Dodon kodi

Dodon koɗi na ɗaya daga cikin sanannun nau’ikan dabbobi a duniya. Akwai shaidun ɓurbushin halittun gastropods na farko tun daga… 

Kwarkwata

Kwarkwata ƙananan ƙwari ce masu rarrafe da ke rayuwa a cikin gashin kai. Alamar da aka fi sanin da akwai… 

Kifi

Kifaye halittu ne da ke rayuwa a cikin ruwa, suna da ƙaya a jikinsu da gadon bayansu, kuma suna shaƙar… 

Kudan zuma

Ƙudan zuma wani nau’i ne na kwari waɗanda suke da tsarin zamantakewa irin na ɗan’adam, akwai sarki akwai sarauniya, akwai… 

Maciji

Ɗaya daga cikin halittun da ake firgita da shi a duniya shi ne maciji. Macizai halittu ce masu rarrafe marasa… 

Dabbobin gona

Akwai amfani kala daban daban da dabbobin gona da suke wajen taimaka manoma da makiyaya da kuma al’umma gaba daya a rayuwarmu… 

You cannot copy content of this page

×