Skip to content

Kimiyya

Amplifier

  • Wallafawa:

Amplifier wata na’urar ce mai aiki da lantarki wacce take ƙara ƙarfin siginal, wato tana karɓar siginal mai rauni sai ta ƙara masa ƙarfin da… Ci gaba da karatu »Amplifier

SmartBra

  • Wallafawa:

SmartBra wata sabuwar na’urar zamani ce da ke cikin jerin kayan smart wearable technology, wato na’urorin da ake sakawa a jiki domin lura da lafiyar… Ci gaba da karatu »SmartBra

Zaizayar kasa

  • Wallafawa:

Zaizayar ƙasa wata alama ce da ke nuna motsawar ƙasa daga wurinta na asali zuwa wani wuri daban. Saboda tasirin wasu muhimman abubuwa da suke… Ci gaba da karatu »Zaizayar kasa

Nanoknife

  • Wallafawa:

NanoKnife wata na’ura ce ta zamani da aka ƙera domin kashe ƙwayoyin cutar daji (cancer cells) ta hanyar amfani da makamashin lantarki mai ƙarfi (high-voltage… Ci gaba da karatu »Nanoknife

Titanium

  • Wallafawa:

Titanium wani sinadarin ƙarfe ne mai alamar Ti da lambar atomic 22 a cikin jadawalin sinadarai. Yana cikin rukunin transition metals, wato sinadaran ƙarfe waɗanda… Ci gaba da karatu »Titanium

Cutis Laxa

  • Wallafawa:

Cutis Laxa wata lalura ce ta fata mai matuƙar wuya da ba kasafai ake samunta ba. Cutar tana faruwa ne sakamakon lalacewar sinadarin elastin da… Ci gaba da karatu »Cutis Laxa

Drone

  • Wallafawa:

Drone, wanda ake bayyanawa a matsayin jirgin sama marar matuƙi, na daga cikin manyan ƙirƙire-ƙirƙiren fasaha da suka kawo sauyi a harkar sufuri, tsaro, bincike,… Ci gaba da karatu »Drone

Rigakafi

  • Wallafawa:

Rigakafi wata muhimmiyar hanya ce ta kiwon lafiya da masana kimiyyar jiki da likitoci suka samar domin kare lafiyar ɗan’adam da dabbobi daga kamuwa da… Ci gaba da karatu »Rigakafi

Trachoma

  • Wallafawa:

Trachoma wata cuta ce mai tsanani da ke kama idanu, wadda kuma ta samo asali ne daga ƙwayar cuta mai suna Chlamydia trachomatis. Tana daga… Ci gaba da karatu »Trachoma

Calcium

  • Wallafawa:

Calcium wani muhimmin sinadari ne daga rukunin alkaline earth metals a jadawalin sinadarai, wanda yake da alamar Ca da lambar atomic 20. Shi ne sinadarin… Ci gaba da karatu »Calcium

Agriculture

  • Wallafawa:

Agriculture, a hausance za a iya fassara shi da “Kimiyyar Noma”, fannin ilimi ne da ke mayar da hankali kan nazarin harkokin noma da sauran… Ci gaba da karatu »Agriculture

Dakin gwaji

  • Wallafawa:

Ɗakin gwaji ko ɗakin gwaje-gwaje, wanda ake kira “laboratory” a Turance, wuri ne da ake gudanar da bincike, gwaje-gwaje, da nazarin kimiyya domin ganowa, fahimta… Ci gaba da karatu »Dakin gwaji

Gara

  • Wallafawa:

Gara na daga cikin nau’in ƙwari waɗanda suke rayuwa da mutane. Tana daga cikin ƙwari mafi naci da kuma ɓarna musamman awuraren da suke da… Ci gaba da karatu »Gara

Kiwo

  • Wallafawa:

Mutane na dogaro da tsirrai da dabbobi a matsayin abinci; ana kiwon dabbobi don samar da nau’ikan abinci iri-iri ciki har da ƙwai, madara da… Ci gaba da karatu »Kiwo

Biology

  • Wallafawa:

Biology reshe ne na ilimin kimiyya da ke nazarin halittu masu rai da muhallinsu. Wannan fanni na kimiyya yana da matuƙar muhimmanci domin yana taimaka… Ci gaba da karatu »Biology

Europium

  • Wallafawa:

Sinadarin Europium sinadari ne daga cikin sinadaran da ke da matuƙar muhimmanci a masana’antun zamani, musamman a fannoni da suka shafi fitulu, lantarki, fasahar alluna… Ci gaba da karatu »Europium

Chemistry

  • Wallafawa:

Chemistry wani reshe ne na ilimin kimiyya da ke nazarin halittun sinadarai (chemical substances), tsarinsu ciki da bai da yadda suke cuɗanya da juna ta… Ci gaba da karatu »Chemistry

Zomo

  • Wallafawa:

Zomo na ɗaya daga cikin dabbobi masu ƙanƙanta, saurin motsi da ankara, yana daga cikin dabbobi dangin Leporidae a cikin tsarin halittu na Lagomorpha. Zomaye… Ci gaba da karatu »Zomo

Tsarin jijiyoyi

  • Wallafawa:

Tsarin jijiyoyi wani haɗaɗɗen tsari  ne na matattarar jijiyoyi da ƙwayoyin halitta masu ɗaukar saƙo zuwa ƙwaƙwalwa da kuma ɗaukowa daga ƙwaƙwalwa da laka zuwa… Ci gaba da karatu »Tsarin jijiyoyi

Tsawa

  • Wallafawa:

Tsawa ɗaya ce daga cikin muhimman al’amuran yanayi waɗanda ke haifar da ruwan sama mai ƙarfi da iska mai ƙarfi da ƙanƙara da walƙiya har ma… Ci gaba da karatu »Tsawa

Taswira (map)

  • Wallafawa:

Taswira kalma ce tilo, jam’inta shi ne taswirori. Taswira alamomi ne da ke wakiltar abubuwa a wani wuri ko bigire, galibi ana zana taswira a kan… Ci gaba da karatu »Taswira (map)

Bakan gizo

  • Wallafawa:

Bakan gizo ko rainbow a Turance, wani abu ne mai launuka da ake iya hangowa a sararin samaniya, musamman lokacin da hadari ya fara haduwa… Ci gaba da karatu »Bakan gizo

Iodine

  • Wallafawa:

Iodine wani sinadarin mineral ne mai mahimmanci wanda jiki ba ya iya samarwa don haka dole ne a samo shi ta cikin abinci ko magunguna.… Ci gaba da karatu »Iodine

Dan tayi

  • Wallafawa:

Ɗan tayi kalma ce da ake amfani da ita don bayyana mataki ko zango daga cikin rukunan matakan da rayuwar ɗan’adam takan riskar kafin haihuwa.… Ci gaba da karatu »Dan tayi

Majina

  • Wallafawa:

Majina wata aba ce ta al’ada, mai santsi, yanayin ruwa-ruwa wadda yawancin tantanin da ke cikin jiki ke samarwa. Tana da mahimmanci ga aikin jiki… Ci gaba da karatu »Majina

Helium

  • Wallafawa:

Masana kimiyya sun ɗan fahimci cewa mafi yawan abubuwan da ke cikin sararin samaniya su ne iskar gas masu sauƙi kamar hydrogen da helium. Waɗannan… Ci gaba da karatu »Helium

Jupiter

  • Wallafawa:

Jupiter ita ce duniya ta biyar daga rana. Ita ce duniya a tsarin falaƙin rana mai cike da yanayin iska, kuma mafi girma a cikin… Ci gaba da karatu »Jupiter

Sahara

  • Wallafawa:

Sahara ko Hamada yanayi ne da ke tattare da ƙarancin ruwan sama da ƙarancin ciyayi a wasu yankunan duniya. Ana samun irin wannan wurare a… Ci gaba da karatu »Sahara

Sodium

  • Wallafawa:

Sodium sinadari ne mai lambar  atomic ta 11. Yana da alamavko tambarin Na, da ke wakiltar sunansa, yana iya narkewa a darajar ma’aunin zafi da ya kai 208°F (97.8°C), yana… Ci gaba da karatu »Sodium

Tsibiri

  • Wallafawa:

An rarraba tsibirai a matsayin ko dai na teku ko na nahiya. Tsibirin teku yana tasowa ne sama daga ƙasan teku. Irin waɗannan tsibiran gabaɗaya… Ci gaba da karatu »Tsibiri

Barci

  • Wallafawa:

Barci wani yanayi ne na jiki wanda kan faru bisa al’ada da ke ba da dama ga ilahirin jiki da ƙwaƙwalwa su samu hutu. A… Ci gaba da karatu »Barci

Boron

  • Wallafawa:

Boron wani sinadari ne mai lamba ta biyar a kan teburin sunadarai da ma’adanai (wato periodic table a turance). Boron sinadari ne da ake samu… Ci gaba da karatu »Boron

Neptune

  • Wallafawa:

Neptune ta fi ninki 30 nisa daga rana har ƙasa. Neptune ita ce kaɗai duniyar da ke cikin falaƙin rana wadda ba a iya kalla… Ci gaba da karatu »Neptune

Magnesium

  • Wallafawa:

Magnesium sinadari ne wanda ke da tambari ko alamar Mg, da kuma lamba ta 12 a bisa teburin ma’adinai da sinadarai wato (periodic table). Sinadarin ƙarfe ne mai… Ci gaba da karatu »Magnesium

Pluto

  • Wallafawa:

Pluto duniya ce mai kewaye da ƙanƙara, da tsaunuka masu ƙanƙara, ga kuma sinadaran methane da ammonia da ke kewaye da ita. Don haka tana… Ci gaba da karatu »Pluto

Harshe (Gaba)

  • Wallafawa:

Harshe tsoka ce a cikin baki. An lulluɓe shi da tantanin ɗanɗano, yana da launin ruwan hoda da ake kira da mucosa. Akwai dubban sunadarai… Ci gaba da karatu »Harshe (Gaba)

Kwai

  • Wallafawa:

Kwai dai wani ruwan sinadarin halitta ne wanda wasu halittu jinsin mata, suke yi musamman nau’in tsuntsaye, macizai, ƙwari, da wasu da yawa daga dabbobin ruwa… Ci gaba da karatu »Kwai

Hanta

  • Wallafawa:

Hanta sashe ce daga cikin sassan jikin dabbobi masu shayarwa (Dabbobin da suke haihuwa sannan kuma su shayar da ‘ya’yansu nono), tsuntsaye da kuma kifaye.… Ci gaba da karatu »Hanta

Jini

  • Wallafawa:

Jini wani nau’in sinadarin ƙwayar halitta ne da ke da siffar ruwa-ruwa  wanda a kodayaushe yake gudana a cikin jikinka. Yana yin ayyuka da yawa… Ci gaba da karatu »Jini

Cell

  • Wallafawa:

Ƙwayar halitta (cell) wani abu ne ko kuma tushe da ginshikin asalin halitta ko tubalin samuwar duk wani abu da ke da rai. Nazarin ƙwayar… Ci gaba da karatu »Cell

Hydrogen

  • Wallafawa:

Hydrogen wani nau’in sinadari ne na musamman da ke kan teburin sinadarai wanda aka fi sani da periodic table, ya kasance a wannan teburi ne… Ci gaba da karatu »Hydrogen

Nitrogen

  • Wallafawa:

Nitrogen wanda ke da tambari ko alamar (N), sinadarin iskar gas ne, yana rukuni na 15 a bisa teburin da ke ɗauke da jerin ma’adanai… Ci gaba da karatu »Nitrogen

Zinc

  • Wallafawa:

Zinc wani sinadari ne wanda ke samuwa a yawancin abinci, kamar wake, nama, da kifi. Yana tallafa wa aikin inganta garkuwar jiki, kuma yana iya… Ci gaba da karatu »Zinc

Copper

  • Wallafawa:

Copper sinadarin jan karfe ne mai canjawa daga wani yanayi zuwa wani wanda yake da laushi, marar nauyi sosai. A asalin siffarsa yana da sinadarin… Ci gaba da karatu »Copper

Mafitsara

  • Wallafawa:

Mafitsara wata gaɓa ce mai ɗan zurfi, da ke miƙe a ɓangaren ƙasan ciki, wacce take adana fitsari kafin ya fita daga jiki ta cikin… Ci gaba da karatu »Mafitsara

Karamin hanji

  • Wallafawa:

Hanji bututu ne na tsoka wanda ya tashi daga sashen ƙasa na ƙarshen ciki zuwa dubura, ƙaramin sashen hanyar narkewar abinci. Abinci da abubuwan da… Ci gaba da karatu »Karamin hanji

Fata

  • Wallafawa:

Fata wata gaɓa ce babba a cikin jiki, tana rufe dukkan sassan saman jiki daga waje. Fata dai riɓi-riɓi ce ko hawa-hawa har zuwa hawa… Ci gaba da karatu »Fata

Bakteriya

  • Wallafawa:

Bakteriya wasu halittu ne masu ƙwayar halitta guda ɗaya wadanda ba a iya gani da ido kai tsaye saboda tsananin ƙankantarsu, sai da taimakon na’urar… Ci gaba da karatu »Bakteriya

Wata

  • Wallafawa:

Wata shi ne babban tauraro ɗaya tilo kuma na dindindin a duniya, shi ne mafi kusanci ga duniya. Babu wata duniyar da ke da tauraron… Ci gaba da karatu »Wata

Oxygen

  • Wallafawa:

Oxygen sinadarin iska ce, tana alama ko tambarin O, tana kuma matsayin lambar ta 8 a jerin sinadaran da ke kan periodic table. Tana da… Ci gaba da karatu »Oxygen

Uranium

  • Wallafawa:

Uranium karfe ne mai nauyi wanda ake amfani da shi a matsayin wadatacciyar hanyar samar da makamashi tun sama da shekaru 60. Uranium yana samuwa… Ci gaba da karatu »Uranium

Pharmacology

  • Wallafawa:

Pharmacology; ɓangare ne na kimiyyar magunguna wanda shi ya fi mayar da hankali a kan yadda magani yake. Misali, amfaninsa da yadda yake sa jiki… Ci gaba da karatu »Pharmacology

Ilimin Taurari

  • Wallafawa:

Ilimin taurari shi ne binciken kimiyya na abubuwan da ke sararin samaniya da sararin duniya gabadaya. Ya wannan fanni ne mai faɗin gaske kuma ƙunshi… Ci gaba da karatu »Ilimin Taurari

Cutar Anthrax

  • Wallafawa:

Anthrax wata ƙwayar cuta ce da Bacteria Bacillus anthracis suke haddasa ta. Asali dabbobin gida da na dawa take kamawa, amma kuma za ta iya… Ci gaba da karatu »Cutar Anthrax

Evolution

  • Wallafawa:

Kalmar Evolution na nufin sauyawa bayan lokaci mai tsayi. Tana ɗaya daga cikin manyan jiga-jigan batutuwan Biology, domin idan kika cire evolution daga Biology, to… Ci gaba da karatu »Evolution

Budurci

  • Wallafawa:

Budurci wani tantani ne da yake cikin farjin mace, yana nan kamar jijiya kamar fata, ba shi da ƙwari, wanda ke nuna cewa budurwa ko… Ci gaba da karatu »Budurci

Venus

  • Wallafawa:

Venus ita ce duniya ta biyu daga rana a jere kuma tana da zafi sosai wanda ake auna a digiri 462 na ma’aunin celcius ko’ina… Ci gaba da karatu »Venus

Yanayi

  • Wallafawa:

Yanayi wato (weather) a Turance, yana nufin sauyin wucin gadi da ake samu na yanayi, a wani keɓantaccen yanki ko wuri da kuma lokaci. Sauyin… Ci gaba da karatu »Yanayi

Ilimin yanayi

  • Wallafawa:

Ilimin yanayi wanda ake kira da (climatology) a Turance, shi ne nazarin yanayi na dogon lokaci a wani yanki ko nahiya ko kuma duniya gabaɗaya.… Ci gaba da karatu »Ilimin yanayi

Kimiya da fasaha

  • Wallafawa:

Kimiyya fanni ne na sani, wanda ya shafi garwaye-garwaye na abubuwa ingantattu. Kalmar “Kimiyya” asalin ta kalmar Larabci ce daga “Al-Keemiyya” kuma tana da ma’anoni… Ci gaba da karatu »Kimiya da fasaha

Makanta

  • Wallafawa:

Makanta cuta ce da ta shafi idanu, wato mutum kan rasa damarsa ta gani da idanunsa a dalilin kamuwa da cutar makanta. Makanta kan samu… Ci gaba da karatu »Makanta

Metabolism

  • Wallafawa:

Kalmar metabolism ana amfani da ita wajen bayyana chemical reactions ɗin da ke faruwa cikin jikin mutum, wanda ta dalilin reactions ɗin ne mutum yake… Ci gaba da karatu »Metabolism

Dusar kankara

  • Wallafawa:

Dusar ƙanƙara wani yanayi ne wanda ke faruwa lokacin da tururin ruwa a cikin yanayi ya daskare ya zama kankara. Wato dusar ƙanƙara dai wani… Ci gaba da karatu »Dusar kankara

Ciwon nono

  • Wallafawa:

Ciwon nono shi ne alamar rashin jin daɗi a cikin nono ɗaya ko duka biyun ko kuma jin wani yanayi mara gamsarwa saɓanin yadda wurin… Ci gaba da karatu »Ciwon nono

TikTok

  • Wallafawa:

Tiktok dai kamar sauran manhajajjon sadarwa ne na kafar yanar gizo. Wanda ake yin amfani da shi ta fuskoki da dama da suka haɗa wallafa… Ci gaba da karatu »TikTok

Guba

  • Wallafawa:

Ma’anar guba Guba sunadarai ne masu iya haifar da illa ga mutum. Kalmar “sinadarai” kuma ta haɗa da ƙwayoyin, bitamin, magungunan kashe ƙwari, gurɓataccen abu,… Ci gaba da karatu »Guba

Balaga

  • Wallafawa:

Lokacin balaga lokacin ne da ɗaukacin halittar ɗan adam ta zahiri da ta baɗini kan sauya daga halittar ƙananan yara zuwa ta manyan mutane. Wannan… Ci gaba da karatu »Balaga

Rediyo

  • Wallafawa:

Kalmar ‘Radio’ ta samo asali ne daga kalmar Latin _Radius_. Kalmar za mu iya cewa tana da ma’ana ko fassara guda biyu. Ta farko: Tana… Ci gaba da karatu »Rediyo

Memory

  • Wallafawa:

Memory card wani lokacin ake kiran sa da Flash Memory card, wata na’ura ce da ake amfani da ita wajen ajiye abubuwa, kamar hotuna, bidiyoyi,… Ci gaba da karatu »Memory

Network

  • Wallafawa:

Idan aka ce network ana nufin wani rukuni na kwamfutoci, ɗaya ko biyu ko goma ko ashirin, da aka haɗa su da junansu domin rarraba… Ci gaba da karatu »Network

Mantuwa

  • Wallafawa:

Mantuwa wani yanayi ne da ke wanzuwa a cikin ƙwaƙwalwa, ma’ana gaza tuna bayanin da ke cikin ƙwaƙwalwar. Misalin bayanin shi ne hirar da aka… Ci gaba da karatu »Mantuwa

Lantarki

  • Wallafawa:

Kalmar “Lantarki” na ɗaya daga cikin ararrun kalmomin da Hausawa suka aro daga harshen Turanci. Wato “electricity” wadda ita kuma asalin gundarin kalmar ta samu… Ci gaba da karatu »Lantarki

Duniyar Mars

  • Wallafawa:

Duniyar Mars na ɗaya daga cikin jerangiyar duniyoyin dake kewaye rana, kuma ita ce mafi kusancin yiwuwar rayuwa da duniyarmu ta earth. Mars ita ce… Ci gaba da karatu »Duniyar Mars

Girgizar kasa

  • Wallafawa:

Girgizar ƙasa wata irin girgiza ce ta bazata da kan faru a doron ƙasa sakamakon fitar kuzari mai ƙarfin gaske daga ƙundun ƙarƙashin ƙasa. Fitar… Ci gaba da karatu »Girgizar kasa

Zafi

  • Wallafawa:

Zafi yanayi ne daga cikin ire-iren yanayin da ake da su a duniya, yanayi mai wuyar sha’ani ta fuskoki da dama. A lokacin zafi mutane… Ci gaba da karatu »Zafi

Rana

  • Wallafawa:

Rana siffarta tamkar ƙwallo take, tana ƙunshe da iskar hydrogen da helium, kuma masana kimiyya na hasashen ta samu ne shekara biliyan 4 da miliyan… Ci gaba da karatu »Rana

Zuciya

  • Wallafawa:

Zuciyar ɗan’adam wani curin nau’in nama ne mai gautsi, mai asali daga yaɗin jijiyoyin jikinsa masu taushi da a harshen Turanci ake kira Cardiac Muscle.… Ci gaba da karatu »Zuciya

Kwakwalwa

  • Wallafawa:

Kasana sun bayyana ƙwaƙwalwar ɗan’adam a matsayin abin da ya fi komai wuyar fahimta (complex) a gabaɗaya faɗin duniya. Duk da cewa ana kwatanta ta… Ci gaba da karatu »Kwakwalwa

Ido

  • Wallafawa:

Ido ɗaya ne daga cikin sassan cikin ɗan’adam masu matuƙar amfani da kuma muhimmanci. Ta fuskar gudanar da rayuwarsa, mu’amalarsa da duk wani cigaban rayuwarsa.… Ci gaba da karatu »Ido

POS

  • Wallafawa:

POS (Na’urar cirar kuɗi) Na’urorin POS sun canza yadda ake gudanar da ma’amalolin kuɗi a bangaren cinikayya. A matsayin kayan aiki mai mahimmanci ga kowane… Ci gaba da karatu »POS

Ayaba

  • Wallafawa:

Ayaba ɗaya ce daga cikin nau’ikan kayan marmari sama da guda 80 da ke cikin tsirran da ake kira da Musacage. Ayaba kayan marmari ce… Ci gaba da karatu »Ayaba

Physics

  • Wallafawa:

Ita kalmar physics ta samo asali ne daga kalmar “physis” wanda a turance ake ce physics, meaning nature and natural characteristics. Masana sun yi defining… Ci gaba da karatu »Physics

You cannot copy content of this page

×