Skip to content

Tsirrai

Tsirrai, wato plants a Turance, wani reshe ne na ilimin halittu dake bincike a bisa tsirrai daban-daban na doron duniya.

Zobo

Zoɓo, wanda ake kira da (Hibiscus sabdariffa) a harshen kimiyya, wata shuka ce daga cikin shukoki dangin Malvaceae wadda aka fi amfani da furenta wajen… Ci gaba da karatu »Zobo

Taura

Taura wata itaciya ce da ke da muhimmanci mai girma a fannonin al’adu, magungunan gargajiya, kiwon lafiya, da kuma tattalin arziki, musamman a yankunan dajin… Ci gaba da karatu »Taura

Dinya

Ɗinya itaciya ce wadda ta samo asali daga nahiyar Afirka, musamman a yankunan da ake samun ruwan sama. Sunanta na kimiyya shi ne Vitex doniana,… Ci gaba da karatu »Dinya

Kadanya

Itaciyar kaɗan ya wacce a kimiyyance ake kira da (Vitellaria paradoxa ko kuma Butyrospermum paradoxa) tana daga cikin itatuwa dangin Sapotaceae. Yawanci tana fitowa a cikin yankin… Ci gaba da karatu »Kadanya

Aduwa

Aduwa na ɗaya daga cikin itatuwan da suka shahara a tsakanin al’ummomin Hausawa da sauran ƙabilu a Afirka. Ana amfani da ita a fannoni daban-daban… Ci gaba da karatu »Aduwa

Gurjiya

Gurjiya wacce a Turance ake kira da Bambara Groundnuts, a kimiyyance kuma ake mata lakabi da (Verdea (L.). Kodayake wani masanin tsirrai mai suna Swanevelder… Ci gaba da karatu »Gurjiya

Goro

Goro ɗan itaciya ne mai dogon tarihi da tasiri. Muhimmancinsa a rayuwar al’ummu daban-daban a faɗin duniya musamman ma Afirka, ya haɗa da zamowarsa abinci, magani, abin girmama… Ci gaba da karatu »Goro

Gero

Gero shi ne hatsi mafi daɗewa da mutum ya fara sani a duniya sannan kuma na farko a abincin gida, kuma cewa shi ɗan asalin… Ci gaba da karatu »Gero

Yalo

Yalo nau’i ne na kayan lambu, wanda ake kira da ‘eggplants’ a Turance ko kuma “Solanum aethiopicum,” a kimiyyance. Ana kiran yalo da sunaye daban-daban… Ci gaba da karatu »Yalo

Rama

Ganyen rama guda ne cikin ganyayyaki sanannu a mafi yawan sassan Najeriya, musamman a jihohin Kudu-maso-Yamma, ganye ne mai yawaitar sinadarai, wanda ke da fa’idoji… Ci gaba da karatu »Rama

Kubewa

Kuɓewa shuka ce mai ban sha’awa da ke da cikin shukoki dangin hibiscus da auduga. Kuɓewa ta samo asali ne daga Tsaunin Nilu. Misirawa ne… Ci gaba da karatu »Kubewa

Karas

Karas na ɗaya daga cikin fitattun kayan lambu masu farin jini wanda aka fara shukawa a ƙasar Afghanistan a cikin shekara ta 900 AD. Karas… Ci gaba da karatu »Karas

Tumatir

Tumatir shuka ce daga cikin kayan lambu mai gajarta da ganye wacce ke yin ‘ya’ya a shekara-shekara daga cikin shuke-shuke dangin Solanaceae, waɗanda suke girma… Ci gaba da karatu »Tumatir

Cashew

Cashew, ɗaya ne daga cikin kayan marmari wanda a kimiyance ake kira da ‘Anacardium occidentale’, ɗan itaciya ne da ke samuwa a wurare masu zafi… Ci gaba da karatu »Cashew

Kabewa

Kabewa wani nau’i kayan lambu ce mai sauƙin narkewa da kuma laushi, wacce aka fi samu a lokacin hunturu. Asalin kabewa ta fito ne daga… Ci gaba da karatu »Kabewa

Citta

Citta wata nau’in saiwa ce da masana suka bayyana cewa ta samo asali ne daga yankin Kudancin Asia, kuma tana daga cikin kayan kamshi da… Ci gaba da karatu »Citta

Albasa

Albasa tana daga cikin kayan lambu da ake amfani da su sosai a girke-girke a sassan duniya. Tana da matukar amfani ga jiki saboda tana ɗauke… Ci gaba da karatu »Albasa

You cannot copy content of this page

×