Skip to content

Sana’a

Kira

Sana’ar ƙira wata tsohuwar sana’a ce ta gargajiya a ƙasar Hausa wadda ta shafi narkar da ƙarfe da sarrafa shi… 

Ungozoma

Ungozoma wata mace ce, wadda ta kasance mai sani ko kuma ƙwarariya wurin gudanar da aikin kula da lafiyar uwa… 

Kiwo

Ana iya bayyana kiwo a matsayin sana’a ko kuma reshe na kimiyyar aikin gona, wato agricultural science a Turance, da… 

Wanzanci

Wanzanci na daga cikin daɗaɗɗun sana’o’in ƙasar Hausa. Sana’a ce da ake yin ta ta hanyar amfani da aska da… 

Dan jarida

An ɗade da fahimtar fannin jarida a matsayin ɗaya daga cikin ginshikan al’umma mai muhimmanci, wanda ke ba da gudummawa… 

Noma

‘Noma na duƙe tsohon ciniki, kowa ya zo duniya kai ya tarar.’ Wannan shi ne kirarin da Hausawa kan yi… 

Dabbobin gona

Akwai amfani kala daban daban da dabbobin gona da suke wajen taimaka manoma da makiyaya da kuma al’umma gaba daya a rayuwarmu… 

You cannot copy content of this page

×