Skip to content

Hadiza D. Auta

Marubuciya, uwa, kuma 'yar gwagwarmaya

Tsafi

Tsafi ko kuma a ce sihiri, shi ne amfani da ikon allahntaka don yin mugunta bisa wasu dalilai na son zuciya ta hanyar aiwatar da… Ci gaba da karatu »Tsafi

Gatse

Gatse, na nufin fasahar sarrafa harshe mai cike tarin hikima wajen nuna gwanintar iya magana da zance. Fasahar magana ce wacce ke bayyana saɓanin abin… Ci gaba da karatu »Gatse

Evolution

Kalmar Evolution na nufin sauyawa bayan lokaci mai tsayi. Tana ɗaya daga cikin manyan jiga-jigan batutuwan Biology, domin idan kika cire evolution daga Biology, to… Ci gaba da karatu »Evolution

Rediyo

Kalmar ‘Radio’ ta samo asali ne daga kalmar Latin _Radius_. Kalmar za mu iya cewa tana da ma’ana ko fassara guda biyu. Ta farko: Tana… Ci gaba da karatu »Rediyo

Memory

Memory card wani lokacin ake kiran sa da Flash Memory card, wata na’ura ce da ake amfani da ita wajen ajiye abubuwa, kamar hotuna, bidiyoyi,… Ci gaba da karatu »Memory

Mantuwa

Mantuwa wani yanayi ne da ke wanzuwa a cikin ƙwaƙwalwa, ma’ana gaza tuna bayanin da ke cikin ƙwaƙwalwar. Misalin bayanin shi ne hirar da aka… Ci gaba da karatu »Mantuwa

You cannot copy content of this page

×