Skip to content

Fatima Sani

Cutar laka

Cutar laka cuta ce mai haɗari da ta ƙunshi lalacewar kowane ɓangare na ƙashin tsakiyar baya da jijiya, wanda ake kira da (spinal cord, a… Read More »Cutar laka

Taifot (typhoid)

Zazzabin typhoid cuta ce da ƙwayar cuta ta Salmonella Typhi (Salmonella Typhi) ke haifarwa. Tana cutar da ƙaramin hanji (gut) kuma tana haifar da zazzaɓi mai… Read More »Taifot (typhoid)

Zazzabin Lassa

Zazzabin Lassa cuta ce mai saurin yaduwa da ke haddasa zazzabi mai tsanani da zubar jini da mutuwar gaɓoɓi. Ƙwayar cutar Lassa ce ke haifar da… Read More »Zazzabin Lassa

Jirgin sama

Jirgin sama abin hawa ne mai fuka-fukai da injuna ɗaya ko fiye kuma yana tafiya ne a cikin iska. Kalmar jirgi kuma ana yawan amfani… Read More »Jirgin sama

Hanta

Hanta sashe ce daga cikin sassan jikin dabbobi masu shayarwa (Dabbobin da suke haihuwa sannan kuma su shayar da ‘ya’yansu nono), tsuntsaye da kuma kifaye.… Read More »Hanta

Jini

Jini wani nau’in sinadarin ƙwayar halitta ne da ke da siffar ruwa-ruwa  wanda a kodayaushe yake gudana a cikin jikinka. Yana yin ayyuka da yawa… Read More »Jini

Cell

Ƙwayar halitta (cell) wani abu ne ko kuma tushe da ginshikin asalin halitta ko tubalin samuwar duk wani abu da ke da rai. Nazarin ƙwayar… Read More »Cell

Hydrogen

Hydrogen wani nau’in sinadari ne na musamman da ke kan teburin sinadarai wanda aka fi sani da periodic table, ya kasance a wannan teburi ne… Read More »Hydrogen

Nitrogen

Nitrogen wanda ke da tambari ko alamar (N), sinadarin iskar gas ne, yana rukuni na 15 a bisa teburin da ke ɗauke da jerin ma’adanai… Read More »Nitrogen

Zinc

Zinc wani sinadari ne wanda ke samuwa a yawancin abinci, kamar wake, nama, da kifi. Yana tallafa wa aikin inganta garkuwar jiki, kuma yana iya… Read More »Zinc

Copper

Copper sinadarin jan karfe ne mai canjawa daga wani yanayi zuwa wani wanda yake da laushi, marar nauyi sosai. A asalin siffarsa yana da sinadarin… Read More »Copper

YouTube

YouTube sanannen dandamali ne na ɗorawa da raba bidiyoyi a yanar gizo, inda mutane za su iya ɗorawa, rabawa har ma da kallon bidiyo. An… Read More »YouTube

Karamin hanji

Hanji bututu ne na tsoka wanda ya tashi daga sashen ƙasa na ƙarshen ciki zuwa dubura, ƙaramin sashen hanyar narkewar abinci. Abinci da abubuwan da… Read More »Karamin hanji

Fata

Fata wata gaɓa ce babba a cikin jiki, tana rufe dukkan sassan saman jiki daga waje. Fata dai riɓi-riɓi ce ko hawa-hawa har zuwa hawa… Read More »Fata

Bakteriya

Bakteriya wasu halittu ne masu ƙwayar halitta guda ɗaya wadanda ba a iya gani da ido kai tsaye saboda tsananin ƙankantarsu, sai da taimakon na’urar… Read More »Bakteriya

Wata

Wata shi ne babban tauraro ɗaya tilo kuma na dindindin a duniya, shi ne mafi kusanci ga duniya. Babu wata duniyar da ke da tauraron… Read More »Wata

Oxygen

Oxygen sinadarin iska ce, tana alama ko tambarin O, tana kuma matsayin lambar ta 8 a jerin sinadaran da ke kan periodic table. Tana da… Read More »Oxygen

Gmail

Google mail, wanda a takaice kuma ake rubuta shi kamar Gmail. Manhaja ce ta kyauta da kamfanin Google ya samar wanda ke ba wa masu… Read More »Gmail

Uranium

Uranium karfe ne mai nauyi wanda ake amfani da shi a matsayin wadatacciyar hanyar samar da makamashi tun sama da shekaru 60. Uranium yana samuwa… Read More »Uranium

Habo

Haɓo shi ne zubar jini daga ƙwayar halittar tissues a cikin hancin mutum. Wannan lamari ne na kowa kuma ba a cika damuwa ba. Haɓo… Read More »Habo

Microsoft

Microsoft wani babban kamfani ne mai samarwa da sayar da manhajojin kwamfuta a duniya, Microsoft, yana da kayayyaki iri daban-daban don baiwa masu amfani da… Read More »Microsoft

Camfi

Camfi na nufin mutum ya ɗauka cewa, in ya yi wani abu, ko ya ce wani abu, ko ya ji wani abu, to, ya gaskata… Read More »Camfi

Farfadiya

Cutar farfaɗiya cuta ce ta jijiyoyi da ke shafar Kwakwalwa wacce ke rikita saitin jijiyoyin da cikin ƙwaƙwalwar. Wannan rikita saitin na iya bambanta ta fuskar… Read More »Farfadiya

Facebook

Facebook kafar yanar gizon sadarwar zamantakewa ce inda masu amfani da kafar za su iya yin sharhi, raba hotuna har da labarai ko wasu abubuwan… Read More »Facebook

Zazzabin RVF

Zazzaɓin Rift Valley (RVF) wani nau’in zazzaɓi ne mai haɗari da ke shafar dabbobi a matakin farko daga baya kuma yana shafar mutane. Sauro da… Read More »Zazzabin RVF

Cutar MERS

MERS na nufin (Middle East Respiratory Syndrome). Cuta ce ta numfashi ta kwayar cuta ta MERS coronavirus (MERS-CoV). An fara gano cutar ne a kasar… Read More »Cutar MERS

Ilimin Taurari

Ilimin taurari shi ne binciken kimiyya na abubuwan da ke sararin samaniya da sararin duniya gabadaya. Ya wannan fanni ne mai faɗin gaske kuma ƙunshi… Read More »Ilimin Taurari

Kwashiorkor

Kwashiorkor tana ɗaya daga cikin manyan nau’ikan cutukan da ƙarancin sinadarin furotin (abinci mai gina jiki), ke haifarwa. Mutanen da ke da kwashiorkor suna da… Read More »Kwashiorkor

Karancin abinci

Ƙaranci abinci shi ne rashin samun abinci mai gina jiki ko rashin daidaituwa tsakanin sinadaran gina jiki da jikin ɗan’adam ke buƙatar aiki da su… Read More »Karancin abinci

Budurci

Budurci wani tantani ne da yake cikin farjin mace, yana nan kamar jijiya kamar fata, ba shi da ƙwari, wanda ke nuna cewa budurwa ko… Read More »Budurci

Abinci

Abinci shi ne dukkan abin da za a ci sannan kuma ya bai wa jiki sinadaran da yake buƙata domin samun ƙarfi da zama lafiya… Read More »Abinci

Kudin cizo

Kuɗin cizo dai wasu ƙananan ƙwari ne waɗanda ke cizo da zuƙar jinin ɗan’adam. Yawanci suna da launin ja da launin ruwan kasa, suna da… Read More »Kudin cizo

Ilimin yanayi

Ilimin yanayi wanda ake kira da (climatology) a Turance, shi ne nazarin yanayi na dogon lokaci a wani yanki ko nahiya ko kuma duniya gabaɗaya.… Read More »Ilimin yanayi

Cutar Zika

Zika cuta ce da wani nau’in sauro mai ɗauke da ƙwayar cutar ke yaɗawa, ciki har da nau’in Aedes aegypti da Aedes albopictus, wadanda ake… Read More »Cutar Zika

Dusar kankara

Dusar ƙanƙara wani yanayi ne wanda ke faruwa lokacin da tururin ruwa a cikin yanayi ya daskare ya zama kankara. Wato dusar ƙanƙara dai wani… Read More »Dusar kankara

WhatsApp

WhatsApp sananniyar manhaja ce ta aika saƙonnin da ke ba masu amfani damar aika saƙonnin rubutu, yin kiran murya da bidiyo, da rarrabawa ko watsa… Read More »WhatsApp

Guba

Ma’anar guba Guba sunadarai ne masu iya haifar da illa ga mutum. Kalmar “sinadarai” kuma ta haɗa da ƙwayoyin, bitamin, magungunan kashe ƙwari, gurɓataccen abu,… Read More »Guba

Kiba

Ƙiba ciwo ne mai kisa, hukumar lafiya ta duniya wato WHO ta nuna cewa kowace shekara mutane fiye da million huɗu suna mutuwa sakamakon ciwon… Read More »Kiba

Kalkuleta

Kalkuleta wata na’ura ce da ake amfani da ita don yin lissafi. Tana iya zuwa ta nau’i-nau’i daban-daban, ciki har da waɗanda za a riƙe… Read More »Kalkuleta

Lambar IMEI

Lambar IMEI tana da matukar mahimmanci, saboda tana iya bincikawa da kuma bayar rahoton ko an saci wayar, tabbatar da halaccinta lokacin saye ko sayarwa,… Read More »Lambar IMEI

Kuraje

Kuraje wata cuta ce ta fata wacce ke faruwa a lokacin da ɗigon gashi a ƙarƙashin fata ya toshe. Sebum – man da ke taimaka… Read More »Kuraje

You cannot copy content of this page

×