Star Anise
Star anise, wani nau’in kayan Æ™amshi ne da ake samu daga ’ya’yan itacen da ake amfani da su a girki…
Tsirrai, wato plants a Turance, wani reshe ne na ilimin halittu dake bincike a bisa tsirrai daban-daban na doron duniya.
Star anise, wani nau’in kayan Æ™amshi ne da ake samu daga ’ya’yan itacen da ake amfani da su a girki…
Doddoya ganye ne mai Æ™amshi da É—anÉ—ano na musamman, wanda aka fi sani da scent leaf a Turanci, yayin da…
Volvox wata Æ™aramar halitta ce mai rai daga cikin algae, wadda ke rayuwa a cikin ruwa mai tsafta, musamman a…
Kirfa na É—aya daga cikin tsoffin kayan Æ™amshi da É—anÉ—ano da É—an Adam ya fi sani kuma ya daÉ—e yana…
Shuwaka, shuka ce da ta yi fice a cikin abinci da maganin gargajiya. A kimiyyance ana kiran ta da vernonia…
Tumfafiya shuka ce da ake samu a yankunan da ke da zafi gami da Æ™asa mai yashi, kamar arewacin Najeriya,…
Darbejiya itaciya ce wadda ake kira da neem a turance. A hausance ana kiran ta da darbejiya ko dalbejiya ko…
ZoÉ“o, wanda ake kira da (Hibiscus sabdariffa) a harshen kimiyya, wata shuka ce daga cikin shukoki dangin Malvaceae wadda aka…
Giginya É—aya ce daga cikin manyan bishiyoyi wacce a kimiyyance ake kira Cissus populnea, itaciya ce mai tsayi da ke…
Taura wata itaciya ce da ke da muhimmanci mai girma a fannonin al’adu, magungunan gargajiya, kiwon lafiya, da kuma tattalin…
Dinya itaciya ce wadda ta samo asali daga nahiyar Afirka, musamman a yankunan da ake samun ruwan sama. Sunanta na…
Itaciyar kaÉ—an ya wacce a kimiyyance ake kira da (Vitellaria paradoxa ko kuma Butyrospermum paradoxa) tana daga cikin itatuwa dangin Sapotaceae. Yawanci…
Aduwa na É—aya daga cikin itatuwan da suka shahara a tsakanin al’ummomin Hausawa da sauran Æ™abilu a Afirka. Ana amfani…
Zogale shuka ce mai daraja, wadda take da matuÆ™ar amfani ga lafiyar É—an Adam. A Arewacin Najeriya, ganyen zogale ya…
Gurjiya wacce a Turance ake kira da Bambara Groundnuts, a kimiyyance kuma ake mata lakabi da (Verdea (L.). Kodayake wani…
Magarya bishiya ce da ake samu a wurare da dama a nahiyar Afirka, musamman a yankunan da ke da zafi…
Auduga É—aya ce cikin albarkatun gona masu wadatar fiber, wanda hakan ke nuna cewa ta Æ™unshi nau’i daban-daban, masu tsayi…
Kwakwa guda ce cikin muhimman amfanin gona da ke daidaita sosai da wurare masu zafi, wacce ta tabbatar da ƙashin bayan tattalin…
Kabeji yana É—aya daga cikin waÉ—ansu nau’ikan abincin kayan lambu da ba sosai ake nazari a kansu ba. Ainihin kabeji…
Tafarnuwa É—aya ce daga cikin tsoffin tsirrai da ake shukawa, kuma daga cikin sinadaran da ake amfani da su dangin Liliaceae,…
Gyada tushen abinci ce da ake amfani da ita a duniya. Ana iya amfani da ita don yin man gyada…
Goro É—an itaciya ne mai dogon tarihi da tasiri. Muhimmancinsa a rayuwar al’ummu daban-daban a faÉ—in duniya musamman ma Afirka, ya…
Gero shi ne hatsi mafi daÉ—ewa da mutum ya fara sani a duniya sannan kuma na farko a abincin gida,…
Tsamiya itaciya ce mai tsawo da ake samu a yankunan da suke da zafi sosai, musamman a Afirka da Asiya.…
Yalo nau’i ne na kayan lambu, wanda ake kira da ‘eggplants’ a Turance ko kuma “Solanum aethiopicum,” a kimiyyance. Ana…
KAanunfari yana daga cikin tsirran da ake amfani da su wajen magungunan gargajiya da kuma amfani a abinci. Haka kuma…
Ganyen rama guda ne cikin ganyayyaki sanannu a mafi yawan sassan Najeriya, musamman a jihohin Kudu-maso-Yamma, ganye ne mai yawaitar…
KuÉ“ewa shuka ce mai ban sha’awa da ke da cikin shukoki dangin hibiscus da auduga. KuÉ“ewa ta samo asali ne…
Karas na É—aya daga cikin fitattun kayan lambu masu farin jini wanda aka fara shukawa a Æ™asar Afghanistan a cikin…
Tumatir shuka ce daga cikin kayan lambu mai gajarta da ganye wacce ke yin ‘ya’ya a shekara-shekara daga cikin shuke-shuke…
Kashu, ko cashew a Turance, É—aya ne daga cikin kayan marmari wanda a kimiyance ake kira da ‘Anacardium occidentale’, É—an…
Kabewa wani nau’i kayan lambu ce mai sauÆ™in narkewa da kuma laushi, wacce aka fi samu a lokacin hunturu. Asalin…
Citta wata nau’in saiwa ce da masana suka bayyana cewa ta samo asali ne daga yankin Kudancin Asia, kuma tana…
Goruba bishiya ce mai tsayi da ke da kusan girman mita goma sha bakwai 17, (daidai da Æ™afa 56), yayin…
Albasa tana daga cikin kayan lambu da ake amfani da su sosai a girke-girke a sassan duniya. Tana da matukar amfani…
Ganyen yadiya ganyene da yake da dangantaka da nau’ikan tsirrai na daji da ake samu a yankunan Afirka, musamman a…
Ayaba É—aya ce daga cikin nau’ikan kayan marmari sama da guda 80 da ke cikin tsirran da ake kira da…
You cannot copy content of this page