Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Nnamdi Azikiwe
An haifi Dr. Nnamdi Azikiwe a ranar 16 ga watan Nuwamba, shekara ta 1904. Dr. Azikiwe, wanda ake yi wa laƙabi da “Zik of…
Ernest Shonekan
Shonekan dai lauya ne da kasar Ingila ta horar da shi, masanin masana’antu, kuma tsohon shugaban kuma Manajan Dara…
Bashir Tofa
Bashir Tofa, ko Bashir Othman Tofa, wanda aka fi sani da ɗan takarar jam’iyyar Republican Convention (NRC) a Najer…
Ahmadu Bello
Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardauna Sokoto basarake ne, malamin makaranta, kuma ɗan siyasa, mai kishin ƙasa da jama’arsa. Y…
Ciwon hanci
Hanci wani muhimmin gaɓa ce wadda ke taka muhimmiyar rawa a ayyukan jikin ɗana’dam kamar yin numfashi da tantance …
Kwai
Kwai dai wani ruwan sinadarin halitta ne wanda wasu halittu jinsin mata, suke yi musamman nau’in tsuntsaye, maciza…
Mahaifa
Mahaifa wata gaɓa ce ta tsoka mai kama da pear wadda ke tsakanin mafitsara da dubura. Tana taka rawa wajen yin haila da …
Agunyi Ironsi
Ironsi shi ne kaftin ɗin soja na farko, manjo na farko, laftanal kanal na farko, kanal na farko, kuma birgediya na farko…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Organic Chemistry
Organic Chemistry wani reshe ne na Chemistry, wanda ya ƙunshi nazarin sinadarai da abubuwan da ke ɗauke da carbon da kad…
Borin jini
Borin jini wata matsala ce ta lafiya da ke faruwa yayin da garkuwar jikin mutum (immune system) ta yi martani fiye da ki…
Equatorial Guinea
Equatorial Guinea ƙasa ce da ke yankin Afirka ta tsakiya, a gefen tekun Guinea. Ƙasar Equatorial Guinea ta ƙunshi sassa …
Zakkar fid-da-kai
Zakatul fidr wato zakkar fidda kai sunnah ce mai karfi tana wajaba a kan kowanne musulmi babba da yaro mace dana miji ɗa…
Karamin hanji
Hanji bututu ne na tsoka wanda ya tashi daga sashen ƙasa na ƙarshen ciki zuwa dubura, ƙaramin sashen hanyar narkewar abi…
Hadin kai
Haɗin kai na nufin wata dabara ce da al’umma kan aiwatar tun a zamanin da domin su gudanar da abin da mutum ɗaya ba zai …
Sunusi Lamido Sunusi
An haife Sarki Sanusi na II a ranar 31 ga Yuli, 1961 ɗa ga Muhammad Aminu Sanusi da Saudatu Anduwa Hussain. Sanusi ya fi…
Numfashi
Numfashi shi ne tsarin da halittu, musamman ɗan Adam, ke shaƙar iska mai ɗauke da oxygen zuwa cikin jiki sannan ya fitar…
Takaba
Takaba wata muhimmiyar al’ada ce mai cikakken tushe a cikin addinin Musulunci da kuma al’adun Hausawa da wasu ƙabilu. A …
Habo
Haɓo shi ne zubar jini daga ƙwayar halittar tissues a cikin hancin mutum. Wannan lamari ne na kowa kuma ba a cika damuwa…
Shaharrun Makalu
Haihuwa
“Haihuwa maganin mutuwa, ba don ke ba da iri ya kare!” Wannan shi ne kirari da ake wa haihuwa. Kuma sukan kara da …
Lantarki
Kalmar “Lantarki” na ɗaya daga cikin ararrun kalmomin da Hausawa suka aro daga harshen Turanci. Wato “…
Kagaggun littattafan Hausa
Tarihin rubuce-rubuce na ƙagaggun littattafan Hausa bai daɗe ba sosai idan an kwatanta shi da tarihin wanzuwar waƙoƙin b…
Mafitsara
Mafitsara wata gaɓa ce mai ɗan zurfi, da ke miƙe a ɓangaren ƙasan ciki, wacce take adana fitsari kafin ya fita daga jiki…
Dauda Kahutu Rarara
Mawaƙi Dauda Kahutu wanda aka fi sani da Rarara, ya auri abokiyar aikinsa wadda aka fi sani da Aisha Humaira bayan shafe…
Cutar noma
Cutar noma wadda ake kira da gangrenous stomatitis ko kuma cancrum oris a Turance, cuta ce mai matuƙar haɗarin da ka iya…
Hankaka
Pied Crow sunan tsuntsun hankaka ke nan da Turanci. Kalmar pied tana nufin launuka biyu ko fiye, ke nan hakan na nuna ce…
Lagwada
Lagwada, cuta ce mai saurin yaɗuwa ta hanyar ƙwayar cutar varicella zoster (VZV). Tana haifar da ƙaiƙayi, kurji mai kumb…
Damina
Damina na nufin wani lokaci ne a kowacce shekara inda ruwan sama ke sauka a daga sama a wasu watanni. A wasu sassan na A…
Cameroon
Cameroon, wadda ake kira Jamhuriyar Cameroon, ƙasa ce da take a yankin tsakiyar Afirka, kuma tana da muhimmiyar alaƙa da…
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…














