Skip to content

Sadik Abubakar

Ruwa

Ruwa wani abu ne bayyananne, wanda ba shi da launi ko wari ko ɗanɗano. Ruwa shi ne mafi yawan abu a doron kasa, wanda ya… Read More »Ruwa

Computer Vision

Computer Vision wani fanni ne na fasaha da nazari da ke mayar da hankali kan baiwa kwamfutoci damar fassarawa da fahimtar bayanai. Ya ƙunshi haɓaka… Read More »Computer Vision

Sankarau

Cutar sankarau cuta ce mai tsanani da ke faruwa a lokacin da ƙwayoyin kariya (meninges) da ke kewaye da kwakwalwa da kashin baya suka yi… Read More »Sankarau

Balaga

Lokacin balaga lokacin ne da ɗaukacin halittar ɗan adam ta zahiri da ta baɗini kan sauya daga halittar ƙananan yara zuwa ta manyan mutane. Wannan… Read More »Balaga

Kyauta

Ƙamusun Hausa (2006:271) ya bayar da ma’anar kyauta da cewa: “Bai wa mutum wani abu don ra’ayi ba tare da ya yi wani aiki ba,… Read More »Kyauta

5G Network

Fasahar ”5G” (Fifth Generation Network) na nufin zango na biyar na wayar hannu. Ana siffanta wannan zango da kasancewa mafi sauri da kwanciyar hankali fiye… Read More »5G Network

Kuturta

Cutar kuturta wata irin cuta ce mai wuyar sha’ani da take yaɗuwa a cikin iska – ake ɗauka wadda take ɓata fuska da sauran jiki,… Read More »Kuturta

Zafi

Zafi yanayi ne daga cikin ire-iren yanayin da ake da su a duniya, yanayi mai wuyar sha’ani ta fuskoki da dama. A lokacin zafi mutane… Read More »Zafi

Rana

Rana siffarta tamkar ƙwallo take, tana ƙunshe da iskar hydrogen da helium, kuma masana kimiyya na hasashen ta samu ne shekara biliyan 4 da miliyan… Read More »Rana

Kwakwalwa

Kasana sun bayyana ƙwaƙwalwar ɗan’adam a matsayin abin da ya fi komai wuyar fahimta (complex) a gabaɗaya faɗin duniya. Duk da cewa ana kwatanta ta… Read More »Kwakwalwa

Saratu Gidado

Saratu Gidado (Daso) An haifi fitacciyar ‘yar wasan kwaikwayon Kannywood, Saratu Gidado da ake yi wa laƙabi da Daso, a ranar 17 ga watan Janairu… Read More »Saratu Gidado

Solar system

Solar System, shi ne yankin sama da ya kunshi rana da duniyoyi har guda 9, wacce ɗaya daga cikin duniyoyin ita ce Ard da larabci,… Read More »Solar system

Ciwon suga

Ciwon suga shahararren ciwo ne na tsawon rayuwa da yake faruwa sakamakon rashin daidaituwa a wajen rugujewar abinci mai samar da sinadarin carbohydrates a cikin… Read More »Ciwon suga

Hakora

Hakora wasu ma’adanai ne ko gaɓɓai masu tsari da ƙarfi, waɗanda ake amfani da su don tauna abinci. Ba a yi su da ƙashi kamar… Read More »Hakora

Ƙarangiya

Hikimar da ke cikin adabin baka, da irin yadda Hausawa ke amfani da ita wurin sarrafa harshen nasu abu ne mai matuƙar ban sha’awa da… Read More »Ƙarangiya

Tarken adabi

Kafin mu shiga cikin bayani game da ma’anar tarken adabi, zai fi kyau mu ɗan waiwaye adon tafiya dangane da ma’anar adabi amma a taƙaice… Read More »Tarken adabi

Danmasanin Kano

Gabatarwa Alhaji Yusuf Maitama Sule, Ɗanmasanin Kano, malamin makaranta ne, ɗan siyasa sannan kuma basarake. Tabbas, Alhaji Yusuf Maimata Sule, Ɗanmasanin Kano, ya bayar da… Read More »Danmasanin Kano

Wayar hannu

Mece ce wayar hannu? Wayar hannu ko kuma wayar salula, wata na’ura ce da ke aiki da wutar lantarki wajen karɓa da kuma aika saƙonnin… Read More »Wayar hannu

You cannot copy content of this page

×