Skip to content

Sadik Abubakar

Haihuwa

“Haihuwa maganin mutuwa, ba don ke ba da iri ya kare!” Wannan shi ne kirari da ake wa haihuwa. Kuma… 

Kanumfari

KAanunfari yana daga cikin tsirran da ake amfani da su wajen magungunan gargajiya da kuma amfani a abinci. Haka kuma… 

Ibrahim Ahmad Maqari

Sheikh Ibrahim Ahmad Maqari ya kammala digirinsa na farko a Al-Azhar a shekarar 1999 sannan ya yi digirinsa na uku… 

Sani Umar Rijiyar Lemo

Farfesa Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, shahararren malamin addinin Musulunci ne É—an Najeriya, wanda ya Æ™ware a fannin ilimin Hadisi… 

eNaira

Kamar tsabar kuÉ—i ko takardar kuÉ—i, eNaira mallakin CBN ce. eNaira tana amfani da fasahar blockchain iri É—aya da kuÉ—aÉ—en Bitcoin… 

Helium

Masana kimiyya sun É—an fahimci cewa mafi yawan abubuwan da ke cikin sararin samaniya su ne iskar gas masu sauÆ™i… 

Rama

Ganyen rama guda ne cikin ganyayyaki sanannu a mafi yawan sassan Najeriya, musamman a jihohin Kudu-maso-Yamma, ganye ne mai yawaitar… 

Kubewa

KuÉ“ewa shuka ce mai ban sha’awa da ke da cikin shukoki dangin hibiscus da auduga. KuÉ“ewa ta samo asali ne… 

Herbert Macaulay

An haifi É—an gwagwarmaya Herbert Macauley a birnin Legas, Najeriya, a ranar 14 ga Nuwamba, 1864. Mahaifinsa shi ne ya… 

Tabarau

Tabarau ko gilashin ido wata nau’in na’ura ce da ake maÆ™alawa a fuska don samun damar gani da kyau da… 

Fas (fax)

Na’urar fax wata na’ura ce da ke ba da damar aika takardu ta amfani da layukan waya. Wannan ita ce… 

Ciwon ido

Ido gaÉ“a ce mai matuÆ™ar muhimmanci a jikin halittu, masu hikimar zance suna cewa, ‘rashin ido mutuwar tsaye ce.’ Babu… 

Jimina

Jimina wata nau’in babban tsuntsu ne da ake samu asali a Afirka. Ita ce nau’in tsuntsu mafi girma a duniya,… 

Karas

Karas na É—aya daga cikin fitattun kayan lambu masu farin jini wanda aka fara shukawa a Æ™asar Afghanistan a cikin… 

Tumatir

Tumatir shuka ce daga cikin kayan lambu mai gajarta da ganye wacce ke yin ‘ya’ya a shekara-shekara daga cikin shuke-shuke… 

Kashu

Kashu, ko cashew a Turance, É—aya ne daga cikin kayan marmari wanda a kimiyance ake kira da ‘Anacardium occidentale’, É—an… 

Gudawa

Gudawa na nufin samun sauyi ko yanayin sako-sako ko bahaya mai ruwa. Tana faruwa sosai a tsakanin yara da manya,… 

Kabewa

Kabewa wani nau’i kayan lambu ce mai sauÆ™in narkewa da kuma laushi, wacce aka fi samu a lokacin hunturu. Asalin… 

Jupiter

Jupiter ita ce duniya ta biyar daga rana. Ita ce duniya a tsarin falaÆ™in rana mai cike da yanayin iska,… 

Abdulsalami Abubakar

Janar Abdulsalam Abubakar shi ne shugaban mulkin soja na takwas a Najeriya (bayan Ironsi, Gowon, Murtala, Obasanjo, Buhari, Babangida da… 

Haraji

Haraji wani nau’i ne na karÉ“ar kuÉ—i na wajibi wanda wata hukuma ke tsarawa da karÉ“a a hannun É—aiÉ—aikun al’umma… 

Yakubu Gowon

An haifi Yakubu Gowon a ranar 19 ga Oktoba 1934. Shi ne shugaban Æ™asa, shugaban gwamnatin mulkin soja na tarayyar… 

Lookman Ademola

ÆŠan wasan Æ™wallon Æ™afa ne É—an asalin Najeriya, Ademola Lookman ya kafa tarihi a fannin Æ™wallon kafa, inda ya lashe kyautar… 

Kwarkwata

Kwarkwata Æ™ananan Æ™wari ce masu rarrafe da ke rayuwa a cikin gashin kai. Alamar da aka fi sanin da akwai… 

Citta

Citta wata nau’in saiwa ce da masana suka bayyana cewa ta samo asali ne daga yankin Kudancin Asia, kuma tana… 

Goruba

Goruba bishiya ce mai tsayi da ke da kusan girman mita goma sha bakwai 17, (daidai da Æ™afa 56), yayin… 

Lagwada

Lagwada, cuta ce mai saurin yaÉ—uwa ta hanyar Æ™wayar cutar varicella zoster (VZV). Tana haifar da Æ™aiÆ™ayi, kurji mai kumburi.… 

Kawaici

Kawaici na nufin kawar da kai. Kawar da kai kuma a Hausance shi ne idan aka yi wa mutum laifi… 

Nnamdi Azikiwe

An haifi Dr. Nnamdi Azikiwe a ranar 16 ga watan Nuwamba, shekara ta 1904. Dr. Azikiwe, wanda ake yi wa… 

Ernest Shonekan

Shonekan dai lauya ne da kasar Ingila ta horar da shi, masanin masana’antu, kuma tsohon shugaban kuma Manajan Darakta na… 

Bashir Tofa

Bashir Tofa, ko Bashir Othman Tofa, wanda aka fi sani da É—an takarar jam’iyyar Republican Convention (NRC) a Najeriya wanda… 

Ahmadu Bello

Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardauna Sokoto basarake ne, malamin makaranta, kuma É—an siyasa, mai kishin Æ™asa da jama’arsa. Ya rayu… 

Agunyi Ironsi

Ironsi shi ne kaftin É—in soja na farko, manjo na farko, laftanal kanal na farko, kanal na farko, kuma birgediya… 

Abubakar Tafawa Balewa

An haifi Abubakar Tafawa Balewa a watan Disambar shekara ta alif dari tara da sha biyu (1912) a jihar Bauchi a wancan zamanin, a… 

Sani Abacha

An haifi janar Sani Abacha ranar 20 ga watan Satumbar shekarar 1943 a cikin garin Kano. Janar Sani Abacha ne… 

Ibrahim Babangida

Babangida mutum ne É—an kishin Æ™asa, jarumi, mai basira, hangen nesa, sannan kuma mai fasaha da kuma Æ™wazo wajen aiki,… 

Obafemi Awolowo

An haifi Cif Jeremiah Obafemi Awolowo a ranar 6 ga Maris 1909, garin Ikenné da ke jihar Ogun, Najeriya. Ya… 

Shehu Shagari

An haifi Shagari a ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar 1925 a wani kauye mai suna Shagari, kauyen da aka… 

Kabaki

KaÉ“aki na nufin wani abinci, musamman tuwo don wata hidima, wanda aka mulmula madurguji-madurguji aka kai gudummuwa gidan da ake… 

Ba’a

Ba’a wata É—abi’a ce ta Hausawa da ta Æ™unshi yin wasa da wasu rukuni na mutane ta hanyar sa su… 

Muhammadu Buhari

Muhammadu Buhari, wanda ‘yan Æ™asa Najeriya ke yi wa laÆ™abi da ‘mai gaskiya’, haifaffen garin Daura ne da ke cikin… 

Aliko Dangote

An haifi hamshakin É—an kasuwa Alhaji Aliko Dangote a ranar 10 ga Afrilu 1957 a cikin birnin Kano da ke… 

Ghali Umar Na’Abba

An haifi Ghali Umar Na’Abba a Tundun Nufawa da ke cikin birnin Kano, a ranar 27 ga Satumba, 1958. Mahaifinsa… 

Olusegun Obasanjo

Cikakken sunan Olusegun Obasanjo shi ne Olusegun Mathew Okikiola Aremu Obasanjo. An haife shi a ranar 5 ga watan Maris… 

Mafitsara

Mafitsara wata gaÉ“a ce mai É—an zurfi, da ke miÆ™e a É“angaren Æ™asan ciki, wacce take adana fitsari kafin ya… 

Things Fall Apart

Things Fall Apart, littafin marubucin nan ne É—an Najeriya, kuma mawaÆ™i mai suna Chinua Achebe. An fara buga littafin a… 

Google Drive

Google Drive manhaja ce ta kyauta daga kamfanin Google, wacce ke ba da damar adana fayil-fayil a yanar gizo da samun… 

Printer

Printer na’ura ce da ke karÉ“ar bayanai ko kuma saÆ™wanni rubutattu ko fayal ko kuma hotuna daga na’ura mai Æ™waÆ™walwa… 

Twilight Saga

Twilight, jerin littattafan soyayya ne guda huÉ—u wanda marubuciya Stephenie Meyer ta rubuta. An saki jerin littattafan a tsakanin shekarun… 

Microsoft Access

Microsoft Access ko kuma MS Access a takaice, manhaja ce ta sarrafa bayanai. Kamfanin Microsoft ne ya Æ™irÆ™ire ta a… 

Google

Google katafaren kamfanin fasaha ne sananne na Amurka, wanda Sergey Brin da Larry Page suka kafa a shekara ta 1998.… 

Microsoft PowerPoint

PowerPoint na É—aya daga cikin manhajoji masu mahimmanci na kamfanin Microsoft, wacce ake amfani da ita don tsara lakcoci kuma… 

Microsoft Excel

Microsoft Excel manhaja ce da kamfanin Microsoft ya kirkira, wadda ake amfani da ita a duk faÉ—in duniya domin tsara… 

Microsoft Word

Microsoft Word manhaja ce a kwamfuta da manyan wayoyin salula na zamani da ake amfani da ita don yin rubutu… 

Operating System

Operating System (O.S) nau’i ne na manhajar kwamfutoci wanda ke  sarrafa sauran manhajoji da aikace-aikacen kwamfuta. Operating System na aiki… 

Man fetur

Kalmar Petroleum ta wanzu ne ta hanyar haÉ—uwar kalmomi guda biyu na Girka “Petra” da kuma kalmar Latin “Oleum”. Ma’ana… 

Bola Tinubu

An haifi Bola Ahmed Tinubu a ranar 29 ga watan Maris a shekarar 1952 a birnin Legas da ke kudu… 

Kyandar biri

Cutar Æ™yandar biri wacce aka fi sani da Mpox (monkeypox) a turance, cuta ce mai yaÉ—uwa daga Æ™wayar cutar da… 

Camfi

Camfi na nufin mutum ya É—auka cewa, in ya yi wani abu, ko ya ce wani abu, ko ya ji… 

Fankiris (Pancreas)

Fankiris, (wato Pancreas a Turance). ÆŠaya ce daga cikin sassan da ke aikin narkar da abinci. Pancreas wata gaÉ“a ce da… 

Ciwon hanta

Ciwon hanta, ko hepatitis a Turance, wani kumburi ne a jikin hanta da ke haifar da Æ™wayoyin cuta iri-iri da… 

Wizard’s First Rule

Wizard’s First Rule, littafi ne wanda Terry Goodkind ya rubuta, shi ne littafi na farko a cikin jerin littafan da… 

Origin (Novel)

Origin, labari ne mai ban mamaki wanda ya fita a shekara ta 2017, littafi ne mai ban sha’awa daga marubucin… 

Intanet

Intanet hanyar sadarwa ce ta duniya ta na’urorin kwamfutoci masu haÉ—e da juna, da wayoyi hannu, da na’urorin zamani waÉ—anda… 

Yanayi

Yanayi wato (weather) a Turance, yana nufin sauyin wucin gadi da ake samu na yanayi, a wani keÉ“antaccen yanki ko… 

Kasuwancin intanet

Kasuwancin yanar gizo ko intanet, wanda aka fi sani da (e-business ko online business ko e-commerce) a Turance, kasuwanci ne… 

Ruwa

Ruwa wani abu ne bayyananne, wanda ba shi da launi ko wari ko É—anÉ—ano. Ruwa shi ne mafi yawan abu… 

Computer vision

Computer Vision wani fanni ne na fasaha da nazari da ke mayar da hankali kan baiwa kwamfutoci damar fassarawa da… 

Tarin fuka

Tarin fuka, wanda ake kira da tubaculosis ko TB a Turance, cuta ce ta Æ™wayar cutar da tarin fuka na… 

Sankarau

Cutar sankarau cuta ce mai tsanani da ke faruwa a lokacin da Æ™wayoyin kariya (meninges) da ke kewaye da kwakwalwa… 

Balaga

Lokacin balaga lokacin ne da É—aukacin halittar É—an adam ta zahiri da ta baÉ—ini kan sauya daga halittar Æ™ananan yara… 

Kyauta

Ƙamusun Hausa (2006:271) ya bayar da ma’anar kyauta da cewa: “Bai wa mutum wani abu don ra’ayi ba tare da… 

Fasahar 5G

Fasahar 5G, ko kuwa 5G network (Fifth Generation Network) a Turance, na nufin zango na biyar na wayar hannu. Ana… 

Kuturta

Cutar kuturta wata irin cuta ce mai wuyar sha’ani da take yaÉ—uwa a cikin iska – ake É—auka wadda take… 

Yanayin zafi

Yanayin zafi lokaci ne daga cikin ire-iren lokutan da ake da su a duniya, yanayi mai wuyar sha’ani ta fuskoki… 

Rana

Rana siffarta tamkar Æ™wallo take, tana Æ™unshe da iskar hydrogen da helium, kuma masana kimiyya na hasashen ta samu ne… 

Kwakwalwa

Kasana sun bayyana Æ™waÆ™walwar É—an’adam a matsayin abin da ya fi komai wuyar fahimta (complex) a gabaÉ—aya faÉ—in duniya. Duk… 

Tauraron dan’adam

Tauraron dan’adam wata na’ura ce da aka Æ™irÆ™ira wadda ake harbawa sararin samaniya, domin karÉ“ar saÆ™o daga wani É“angare na… 

Saratu Gidado

Saratu Gidado (Daso) An haifi fitacciyar ‘yar wasan kwaikwayon Kannywood, Saratu Gidado da ake yi wa laÆ™abi da Daso, a… 

Tagwayen conjoined

Tawayen haÉ—e (Conjoined, a Turance) tagwaye ne da ake haifa a manne ko a haÉ—e da juna, wato a haÉ—e… 

Ciwon suga

Ciwon suga shahararren ciwo ne na tsawon rayuwa da yake faruwa sakamakon rashin daidaituwa a wajen rugujewar abinci mai samar… 

Hakora

Hakora wasu ma’adanai ne ko gaɓɓai masu tsari da Æ™arfi, waÉ—anda ake amfani da su don tauna abinci. Ba a… 

Rabilu Musa Ibro

Rabilu Musa, wanda aka fi sani da Ibro ko ‘ÆŠan Ibro’ shahararren É—an wasan barkwanci ne kuma jarumin fim ne… 

Karangiya

Karangiya salon magana ce ta hikima wacce ake yi don nuna gwanintar harshe ko koyar da yara yadda za su… 

Tarken adabi

Kafin mu shiga cikin bayani game da ma’anar tarken adabi, zai fi kyau mu É—an waiwaye adon tafiya dangane da… 

Yusuf Maitama Sule

Alhaji Yusuf Maitama Sule, ÆŠanmasanin Kano, malamin makaranta ne, É—an siyasa sannan kuma basarake. Tabbas, Alhaji Yusuf Maimata Sule, ÆŠanmasanin… 

Wayar hannu

Wayar hannu ko kuma wayar salula, wata na’ura ce da ke aiki da wutar lantarki wajen karÉ“a da kuma aika… 

Aminu Ado Bayero

An haif Alhaji Aminu Ado Bayero ne a shekarar 1961, ya yi makarantar firamare a Kofar Kudu da ke Kano… 

Bikin budar dawa

Bikin BuÉ—ar dawa biki ne da Hausawa suka daÉ—e suna aiwatarwa a sassa daban-daban na Æ™asar Hausa. Bukin yana da… 

Auren sadaka

Auren sadaka wani irin aure ne da uba zai bayar da diyarsa ga wani Malami ko wani talaka wadanda ba… 

Maganin gargajiya

Yana da matuÆ™ar wuya a ce ga lokacin É—ana’adam ya fara amfani da magani domin warkar da cututtuka. Wannan dalili… 

Ganyen yadiya

Ganyen yadiya ganyene da yake da dangantaka da nau’ikan tsirrai na daji da ake samu a yankunan Afirka, musamman a… 

You cannot copy content of this page

×