Kansar huhu
Kansar huhu ciwo ne da ke faruwa a lokacin da cututtuka suka cika ma’adanar iska a cikin huhu wato (alveoli)…
Marubuciya mai bincike da nazari.
Kansar huhu ciwo ne da ke faruwa a lokacin da cututtuka suka cika ma’adanar iska a cikin huhu wato (alveoli)…
Hanci wani muhimmin gaɓa ce wadda ke taka muhimmiyar rawa a ayyukan jikin ɗana’dam kamar yin numfashi da tantance wari…
Kwai dai wani ruwan sinadarin halitta ne wanda wasu halittu jinsin mata, suke yi musamman nau’in tsuntsaye, macizai, ƙwari, da wasu…
Mahaifa wata gaɓa ce ta tsoka mai kama da pear wadda ke tsakanin mafitsara da dubura. Tana taka rawa wajen…
Farasayit, ko parasite a Turance, wani nau’in halitta ne da ke rayuwa a jikin wasu halittun. Wasu parasites ɗin ba…
Cutar shan-inna, wato polio a Turance, cuta ce da ke kama wani ɓangare na ƙwaƙwalwar ɗan’adam, tare da haifar da…
Cutar laka cuta ce mai haɗari da ta ƙunshi lalacewar kowane ɓangare na ƙashin tsakiyar baya da jijiya, wanda ake…
Zazzabin taifot, ko kuma typhoid a Turance, cuta ce da ƙwayar cuta ta Salmonella Typhi (Salmonella Typhi) ke haifarwa. Tana cutar…
Zazzabin Lassa cuta ce mai saurin yaduwa da ke haddasa zazzabi mai tsanani da zubar jini da mutuwar gaɓoɓi. Ƙwayar cutar…
Jirgin sama abin hawa ne mai fuka-fukai da injuna ɗaya ko fiye kuma yana tafiya ne a cikin iska. Kalmar…
Hanta sashe ce daga cikin sassan jikin dabbobi masu shayarwa (Dabbobin da suke haihuwa sannan kuma su shayar da ‘ya’yansu…
Jini wani nau’in sinadarin ƙwayar halitta ne da ke da siffar ruwa-ruwa wanda a kodayaushe yake gudana a cikin jikinka.…
Ƙwayar halitta, wato cell a Turance, wani abu ne ko kuma tushe da ginshikin asalin halitta ko tubalin samuwar duk…
Hydrogen wani nau’in sinadari ne na musamman da ke kan teburin sinadarai wanda aka fi sani da periodic table, ya…
Nitrogen wanda ke da tambari ko alamar (N), sinadarin iskar gas ne, yana rukuni na 15 a bisa teburin da…
Zinc wani sinadari ne wanda ke samuwa a yawancin abinci, kamar wake, nama, da kifi. Yana tallafa wa aikin inganta…
Copper sinadarin jan karfe ne mai canjawa daga wani yanayi zuwa wani wanda yake da laushi, marar nauyi sosai. A…
YouTube sanannen dandamali ne na ɗorawa da raba bidiyoyi a yanar gizo, inda mutane za su iya ɗorawa, rabawa har…
Hanji bututu ne na tsoka wanda ya tashi daga sashen ƙasa na ƙarshen ciki zuwa dubura, ƙaramin sashen hanyar narkewar…
Fata wata gaɓa ce babba a cikin jiki, tana rufe dukkan sassan saman jiki daga waje. Fata dai riɓi-riɓi ce…
Bakteriya wasu halittu ne masu ƙwayar halitta guda ɗaya wadanda ba a iya gani da ido kai tsaye saboda tsananin…
A game of Throne, shi ne na farkon a jerin litattafai bakwai da aka tsara a cikin kundin ‘A Song…
Wata shi ne babban tauraro ɗaya tilo kuma na dindindin a duniya, shi ne mafi kusanci ga duniya. Babu wata…
Oxygen sinadarin iska ce, tana alama ko tambarin O, tana kuma matsayin lambar ta 8 a jerin sinadaran da ke…
Google mail, wanda a takaice kuma ake rubuta shi kamar Gmail. Manhaja ce ta kyauta da kamfanin Google ya samar…
Uranium karfe ne mai nauyi wanda ake amfani da shi a matsayin wadatacciyar hanyar samar da makamashi tun sama da…
Haɓo shi ne zubar jini daga ƙwayar halittar tissues a cikin hancin mutum. Wannan lamari ne na kowa kuma ba…
Microsoft wani babban kamfani ne mai samarwa da sayar da manhajojin kwamfuta a duniya, Microsoft, yana da kayayyaki iri daban-daban…
Cutar farfaɗiya cuta ce ta jijiyoyi da ke shafar Kwakwalwa wacce ke rikita saitin jijiyoyin da cikin ƙwaƙwalwar. Wannan rikita saitin…
Facebook kafar yanar gizon sadarwar zamantakewa ce inda masu amfani da kafar za su iya yin sharhi, raba hotuna har…
Zazzaɓin Rift Valley (RVF) wani nau’in zazzaɓi ne mai haɗari da ke shafar dabbobi a matakin farko daga baya kuma…
MERS na nufin (Middle East Respiratory Syndrome). Cuta ce ta numfashi ta kwayar cuta ta MERS coronavirus (MERS-CoV). An fara…
Ilimin taurari shi ne binciken kimiyya na abubuwan da ke sararin samaniya da sararin duniya gabadaya. Ya wannan fanni ne…
Kwashiorkor tana ɗaya daga cikin manyan nau’ikan cutukan da ƙarancin sinadarin furotin (abinci mai gina jiki), ke haifarwa. Mutanen da…
Ƙaranci abinci shi ne rashin samun abinci mai gina jiki ko rashin daidaituwa tsakanin sinadaran gina jiki da jikin ɗan’adam…
Bakin rami shi ne black hole a Turance. Wasu masana sun fassara shi da mutuwaren taurari. Bakin rami wani yanki…
Budurci wani tantani ne da yake cikin farjin mace, yana nan kamar jijiya kamar fata, ba shi da ƙwari, wanda…
Duniyar Mercury ita ce duniyar da tafi ko wacce kusanci da rana, sannan kuma ita ce ta biyu a wajen…
Abinci shi ne dukkan abin da za a ci sannan kuma ya bai wa jiki sinadaran da yake buƙata domin…
Kuɗin cizo dai wasu ƙananan ƙwari ne waɗanda ke cizo da zuƙar jinin ɗan’adam. Yawanci suna da launin ja da…
Organic Chemistry wani reshe ne na Chemistry, wanda ya ƙunshi nazarin sinadarai da abubuwan da ke ɗauke da carbon da…
Ilimin yanayi wanda ake kira da (climatology) a Turance, shi ne nazarin yanayi na dogon lokaci a wani yanki ko…
Zika cuta ce da wani nau’in sauro mai ɗauke da ƙwayar cutar ke yaɗawa, ciki har da nau’in Aedes aegypti…
Dusar ƙanƙara wani yanayi ne wanda ke faruwa lokacin da tururin ruwa a cikin yanayi ya daskare ya zama kankara.…
WhatsApp sananniyar manhaja ce ta aika saƙonnin da ke ba masu amfani damar aika saƙonnin rubutu, yin kiran murya da…
Ma’anar guba Guba sunadarai ne masu iya haifar da illa ga mutum. Kalmar “sinadarai” kuma ta haɗa da ƙwayoyin, bitamin,…
Ƙiba ciwo ne mai kisa, hukumar lafiya ta duniya wato WHO ta nuna cewa kowace shekara mutane fiye da million…
An haifi Dr. Goodluck Ebele Jonathan ranar 20 ga watan Nuwambar shekarar 1957 a garin Otueke na karamar hukumar Ogbia…
Kalkuleta wata na’ura ce da ake amfani da ita don yin lissafi. Tana iya zuwa ta nau’i-nau’i daban-daban, ciki har…
Lambar IMEI tana da matukar mahimmanci, saboda tana iya bincikawa da kuma bayar rahoton ko an saci wayar, tabbatar da…
Kuraje wata cuta ce ta fata wacce ke faruwa a lokacin da ɗigon gashi a ƙarƙashin fata ya toshe. Sebum…
You cannot copy content of this page