Skip to content

Adabi

Ba’a

Ba’a wata ɗabi’a ce ta Hausawa da ta ƙunshi yin wasa da wasu rukuni na mutane ta hanyar sa su dariya ko fara’a da zolaya… Ci gaba da karatu »Ba’a

Gatse

Gatse, na nufin fasahar sarrafa harshe mai cike tarin hikima wajen nuna gwanintar iya magana da zance. Fasahar magana ce wacce ke bayyana saɓanin abin… Ci gaba da karatu »Gatse

Gada

Gaɗa nau’in waƙa ce da ake gudanarwa yayin abin da ya shafi biki ko kuma ɗaukar amarya. Sai dai yanzu zamani ya sauya, an samu… Ci gaba da karatu »Gada

Kyauta

Ƙamusun Hausa (2006:271) ya bayar da ma’anar kyauta da cewa: “Bai wa mutum wani abu don ra’ayi ba tare da ya yi wani aiki ba,… Ci gaba da karatu »Kyauta

Sara

Hausawa na cewa, ‘Sarki goma, zamani goma.’ Haƙiƙa kowane zamani yana zuwa ne da irin nashi yayin ta hanyoyi iri daban-daban. Duba da cewa Hausawa… Ci gaba da karatu »Sara

Jigo

Kalmar jigo tana da ma’anoni guda biyu wato ma’ana ta lugga (literal meaning) da kuma wadda aka ba wani fannin ilimi isdilahi (technical meaning). Jigo… Ci gaba da karatu »Jigo

You cannot copy content of this page

×