Skip to content

Fasaha

Amplifier

  • Wallafawa:

Amplifier wata na’urar ce mai aiki da lantarki wacce take ƙara ƙarfin siginal, wato tana karɓar siginal mai rauni sai ta ƙara masa ƙarfin da… Ci gaba da karatu »Amplifier

SmartBra

  • Wallafawa:

SmartBra wata sabuwar na’urar zamani ce da ke cikin jerin kayan smart wearable technology, wato na’urorin da ake sakawa a jiki domin lura da lafiyar… Ci gaba da karatu »SmartBra

Nanoknife

  • Wallafawa:

NanoKnife wata na’ura ce ta zamani da aka ƙera domin kashe ƙwayoyin cutar daji (cancer cells) ta hanyar amfani da makamashin lantarki mai ƙarfi (high-voltage… Ci gaba da karatu »Nanoknife

Fasahar IT

  • Wallafawa:

Fasahar IT (Information Technology), tana nufin duk wata hanya ko tsari da ake amfani da shi wajen tattarawa, adanawa, sarrafawa, watsawa, da kuma kare bayanai… Ci gaba da karatu »Fasahar IT

Drone

  • Wallafawa:

Drone, wanda ake bayyanawa a matsayin jirgin sama marar matuƙi, na daga cikin manyan ƙirƙire-ƙirƙiren fasaha da suka kawo sauyi a harkar sufuri, tsaro, bincike,… Ci gaba da karatu »Drone

Rigakafi

  • Wallafawa:

Rigakafi wata muhimmiyar hanya ce ta kiwon lafiya da masana kimiyyar jiki da likitoci suka samar domin kare lafiyar ɗan’adam da dabbobi daga kamuwa da… Ci gaba da karatu »Rigakafi

Kira

  • Wallafawa:

Sana’ar ƙira wata tsohuwar sana’a ce ta gargajiya a ƙasar Hausa wadda ta shafi narkar da ƙarfe da sarrafa shi domin samar da kayayyakin amfani… Ci gaba da karatu »Kira

Sassaka

  • Wallafawa:

Sassaƙa wata sana’a ce ta hannu da take da dogon tarihi a rayuwar ɗan’adam, wadda ake nufin fasahar sarrafa wasu nau’o’in kayayyaki masu ƙarfi kamar… Ci gaba da karatu »Sassaka

Dakin karatu

  • Wallafawa:

Ɗakin karatu wata matattara ce ta kayayyakin ilimi da bayanai musamman littattafai da aka tsara kuma aka sanya domin amfani ga jama’a ko wasu taƙamaiman… Ci gaba da karatu »Dakin karatu

Pager

  • Wallafawa:

Pager, ko kuma a kira ta da beeper ko bleeper, wata na’ura ce ta sadarwa marar amfani da zaren waya wacce ke karɓa da kuma… Ci gaba da karatu »Pager

Europium

  • Wallafawa:

Sinadarin Europium sinadari ne daga cikin sinadaran da ke da matuƙar muhimmanci a masana’antun zamani, musamman a fannoni da suka shafi fitulu, lantarki, fasahar alluna… Ci gaba da karatu »Europium

WiFi

  • Wallafawa:

Duniya da cigabanta a wannan zamani ya sha bamban da na shekarun da suka shuɗe, musamman ta fannin sadarwa. Kama daga amfani da waya mai… Ci gaba da karatu »WiFi

Zoom

  • Wallafawa:

Zoom manhaja ce ta sadarwa da ake amfani da ita don taron tattaunawa ta hanyar fasahar bidiyo da sauti, amma kuma tana ba da damar… Ci gaba da karatu »Zoom

Bluetooth

  • Wallafawa:

Fasahar Bluetooth na ba na’urori damar sadarwa (turawa da musayar bayanai) ba tare da igiyoyi ko wayoyi ba. Bluetooth ya dogara da gajeriyar mitar sadarwar… Ci gaba da karatu »Bluetooth

Router

  • Wallafawa:

Router na’ura ce da ke ba da damar haɗa na’urorin sadarwa yanar gizo guda biyu ko fiye su yi aiki a kan intanet. Tana da… Ci gaba da karatu »Router

Modem

  • Wallafawa:

Modem wani ɓangare ne kuma muhimmiyar na’ura wadda ke canja tsarin siginar dijital zuwa siginar analog da makamancin haka. Wannan wata ingantacciyar hanya ce da… Ci gaba da karatu »Modem

Kwamfuta

  • Wallafawa:

Kwamfuta wata naura ce da take aiki da wutar lantarki ko batir, ana iya sarrafa ta sakamakon wasu umarni da ake ajiye su a ma’ajiyarta… Ci gaba da karatu »Kwamfuta

Manhajar OKX

  • Wallafawa:

OKX ita ce manhajar musayar kuɗaɗen cryptocurrency ta uku mafi girma a duniya ta fuskar yawan hada-hadar yau da kullun. Miliyoyin masu amfani da ita… Ci gaba da karatu »Manhajar OKX

Sidra chain

  • Wallafawa:

Sidra Chain wani tsari ne na fasahar blockchain wanda aka tsara musamman don tallafawa hada-hadar kuɗaɗe waɗanda suka dace da ka’idojin kuɗi na Shari’ar Muslunci.… Ci gaba da karatu »Sidra chain

Ethereum

  • Wallafawa:

Ethereum wani tsarin kuɗaɗen crypto ne, shi ne na biyu a kan blockchain da aka fi sani bayan Bitcoin. Nau’in kudin da Ethereum blockchain ke… Ci gaba da karatu »Ethereum

Bitget

  • Wallafawa:

Bitget, babbar manhajar musayar cryptocurrency ce da kamfanin fasaha na Web3 ya kirkira, an bayyana ta a cikin jerin manyan amintattun manhajojin hada-hadar crypto 25… Ci gaba da karatu »Bitget

Picoin

  • Wallafawa:

Pi Network wani kamfanin fasaha ne da ya ƙirƙiro kuɗin crypto mai suna Pi coin, kamfanin ya wanzu da zummar warware ɗaya daga cikin manyan… Ci gaba da karatu »Picoin

Bybit

  • Wallafawa:

An ƙirƙiro manhajar musanya da hada-hadar kuɗaɗen crypto ta kamfanin Bybit a watan Maris na shekarar 2018, wannan manhaja mallakar Ben Zhou ce. Bybit, manhajar… Ci gaba da karatu »Bybit

Binance

  • Wallafawa:

Binance wata shahararriyar manhajar musaya da hada-hadar kuɗaɗen cryptocurrency ce. Tana da ɓangarori da abubuwa masu jan hankali sosai wajen ciniki da hada-hadar kuɗin altcoin. Binance… Ci gaba da karatu »Binance

Tabarau

  • Wallafawa:

Tabarau ko gilashin ido wata nau’in na’ura ce da ake maƙalawa a fuska don samun damar gani da kyau da kuma kiyaye idanu daga cutarwar… Ci gaba da karatu »Tabarau

Fas (fax)

  • Wallafawa:

Na’urar fax wata na’ura ce da ke ba da damar aika takardu ta amfani da layukan waya. Wannan ita ce hanya ta farko ta aika… Ci gaba da karatu »Fas (fax)

Keken dinki

  • Wallafawa:

Keken ɗinki na’ura ce ko kuma wanda ake amfani da shi don ɗinke tufafi da sauran kayan da za a iya ɗinkewa ta hanyar amfani… Ci gaba da karatu »Keken dinki

Agogo

  • Wallafawa:

Lokaci muhimmin bangare ne na rayuwar al’umma. Tun daga tashi daga barci har zuwa lokacin da za a kwanta, a kodayaushe ana tunawa da lokaci.… Ci gaba da karatu »Agogo

Camera

  • Wallafawa:

Kyamara wata na’ura ce da ake amfani da ita wurin ɗaukar hotuna da bidiyo, ko haska shirye-shiryen gidajen talabijin, ta hanyar amfani da wutar lantarki.… Ci gaba da karatu »Camera

Jirgin sama

  • Wallafawa:

Jirgin sama abin hawa ne mai fuka-fukai da injuna ɗaya ko fiye kuma yana tafiya ne a cikin iska. Kalmar jirgi kuma ana yawan amfani… Ci gaba da karatu »Jirgin sama

YouTube

  • Wallafawa:

YouTube sanannen dandamali ne na ɗorawa da raba bidiyoyi a yanar gizo, inda mutane za su iya ɗorawa, rabawa har ma da kallon bidiyo. An… Ci gaba da karatu »YouTube

Google Drive

  • Wallafawa:

Google Drive manhaja ce ta kyauta daga kamfanin Google, wacce ke ba da damar adana fayil-fayil a yanar gizo da samun damar bincikar su ko amfani… Ci gaba da karatu »Google Drive

Printer

  • Wallafawa:

Printer na’ura ce da ke karɓar bayanai ko kuma saƙwanni rubutattu ko fayal ko kuma hotuna daga na’ura mai ƙwaƙwalwa ta sarrafa su ta hanyar… Ci gaba da karatu »Printer

Microsoft Access

  • Wallafawa:

Microsoft Access ko kuma MS Access a takaice, manhaja ce ta sarrafa bayanai. Kamfanin Microsoft ne ya ƙirƙire ta a watan Nuwambar shekarar 1992. Haƙiƙa… Ci gaba da karatu »Microsoft Access

Google

  • Wallafawa:

Google katafaren kamfanin fasaha ne sananne na Amurka, wanda Sergey Brin da Larry Page suka kafa a shekara ta 1998. Tun daga shekara ta 2015,… Ci gaba da karatu »Google

Gmail

  • Wallafawa:

Google mail, wanda a takaice kuma ake rubuta shi kamar Gmail. Manhaja ce ta kyauta da kamfanin Google ya samar wanda ke ba wa masu… Ci gaba da karatu »Gmail

Facebook

  • Wallafawa:

Facebook kafar yanar gizon sadarwar zamantakewa ce inda masu amfani da kafar za su iya yin sharhi, raba hotuna har da labarai ko wasu abubuwan… Ci gaba da karatu »Facebook

Intanet

  • Wallafawa:

Intanet hanyar sadarwa ce ta duniya ta na’urorin kwamfutoci masu haɗe da juna, da wayoyi hannu, da na’urorin zamani waɗanda ke sadarwa da juna ta… Ci gaba da karatu »Intanet

WhatsApp

  • Wallafawa:

WhatsApp sananniyar manhaja ce ta aika saƙonnin da ke ba masu amfani damar aika saƙonnin rubutu, yin kiran murya da bidiyo, da rarrabawa ko watsa… Ci gaba da karatu »WhatsApp

Kalkuleta

  • Wallafawa:

Kalkuleta wata na’ura ce da ake amfani da ita don yin lissafi. Tana iya zuwa ta nau’i-nau’i daban-daban, ciki har da waɗanda za a riƙe… Ci gaba da karatu »Kalkuleta

Lambar IMEI

  • Wallafawa:

Lambar IMEI tana da matukar mahimmanci, saboda tana iya bincikawa da kuma bayar rahoton ko an saci wayar, tabbatar da halaccinta lokacin saye ko sayarwa,… Ci gaba da karatu »Lambar IMEI

5G Network

  • Wallafawa:

Fasahar ”5G” (Fifth Generation Network) na nufin zango na biyar na wayar hannu. Ana siffanta wannan zango da kasancewa mafi sauri da kwanciyar hankali fiye… Ci gaba da karatu »5G Network

Wayar hannu

  • Wallafawa:

Mece ce wayar hannu? Wayar hannu ko kuma wayar salula, wata na’ura ce da ke aiki da wutar lantarki wajen karɓa da kuma aika saƙonnin… Ci gaba da karatu »Wayar hannu

You cannot copy content of this page

×