Skip to content

Cututtuka

Typhus

Typhus wata tsohuwar cuta ce mai yaɗuwa wadda ta daɗe tana barazana ga lafiyar ɗan Adam tun ƙarnoni da dama… 

Mura

Mura, wadda ake kira influenza  ko flue a turance, cuta ce mai yaɗuwa wadda ke shafar huhu da tsarin numfashi… 

Yersinia pestis

Yersinia pestis wata cuta ce mai tsanani wadda ƙwayar cuta Yersinia pestis ke haddasawa. Tana yaɗuwa ne ta hanyar cizon… 

Hepatitis A

Hepatitis A wata cuta ce ta hanta wadda Hepatitis A virus (HAV) ke haddasawa. Wannan ƙwayar cuta tana daga cikin… 

Chikunguya

Chikungunya wata cuta ce mai yaɗuwa da ƙwayar cutar Chikungunya virus ke haddasawa, wadda ke cikin rukuni na arboviruses (ƙwayoyin… 

Q fever

Q fever wata cuta ce mai hatsari wadda ƙwayar Coxiella burnetii ke haifarwa, wadda kuma take daga cikin ƙwayoyin cuta… 

Kansar mahaifa

Kansar cikin mahaifa wace a turance ake kira da (Cervical cancer) wata cutar daji ce da ke tasowa a ƙofar… 

Cutis laxa

Cutis laxa wata lalura ce ta fata mai matuƙar wuya da ba kasafai ake samunta ba. Cutar tana faruwa ne… 

Rotavirus

Rotavirus wata ƙwayar cuta ce mai ɗauke da RNA daga dangin Reoviridae wadda ke haddasa gudawa mai tsanani da amai,… 

Norovirus

Norovirus wata ƙwayar cuta ce mai matuƙar saurin yaɗuwa wadda ke haddasa ciwon ciki da amai, wanda masana kimiyya ke… 

Rabies

Rabies wata cuta ce mai tsananin hatsari da ake samu daga ƙwayar cuta mai suna Rabies virus, wadda take daga… 

Cholera

Cholera na daga cikin manyan matsalolin lafiya da ke barazana ga al’umma a duniya, musamman a wuraren da babu isasshen… 

Diphtheria

Diphtheria cuta ce mai saurin yaɗuwa wadda ake iya riga-kafinta, wadda bakteriya mai suna Corynebacterium diphtheriae ke haddasawa. Cutar na… 

Tetanus

Cutar Tetanus, cuta ce mai hatsari da ke kama mutum ta hanyar kwayar cuta da ke shiga jiki daga raunuka,… 

Cutar X

Cuta X (Virus X) suna ne da alama da Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayar don wakiltar ƙwayar cutar da… 

Makero

Makero cutar fata ce mai yaɗuwa wadda kwayoyin cuta dangin ‘Fungai’ suke haddasawa a fatar jiki ko a kai da… 

Kurkunu

Cutar kurkunu wacce ake kira a Turance da Guinea worm ko Dracunculiasis, cuta ce da ba kasafai ake watsi da… 

Yoyon fitsari

Ciwon yoyon fitsari yana da alaƙa kai tsaye da ɗaya daga cikin manyan dalilan da ke haifar da mace-macen mata… 

Zabiya

Zabiya wani yanayi ne na kwayoyin halitta da ba kasafai ba wanda ke haifar da raguwa ko rashin sinadarin melanin.… 

Tsargiya

Tsargiya cuta ce mai saurin yaɗuwar gaske kuma ta daɗe tana yaɗuwa ta hanyar ƙwayoyin da ke haddasa ta. Mutane… 

Kansar kwakwalwa

Kansar ƙwaƙwalwa ko ciwon dajin ƙwaƙwalwa ciwo ne da ke samuwa sakamakon ci gaban yaɗuwa da bunƙasar ƙwayar cutar daji… 

Ciwon ido

Ido gaɓa ce mai matuƙar muhimmanci a jikin halittu, masu hikimar zance suna cewa, ‘rashin ido mutuwar tsaye ce.’ Babu… 

Gudawa

Gudawa na nufin samun sauyi ko yanayin sako-sako ko bahaya mai ruwa. Tana faruwa sosai a tsakanin yara da manya,… 

Warin baki

Warin baki wani ne yanayi ne ko cuta da yake adabar mutane da dama, wanda wasu dalilai ne ka iya… 

Lagwada

Lagwada, cuta ce mai saurin yaɗuwa ta hanyar ƙwayar cutar varicella zoster (VZV). Tana haifar da ƙaiƙayi, kurji mai kumburi.… 

Kansar huhu

Kansar huhu ciwo ne da ke faruwa a lokacin da cututtuka suka cika ma’adanar iska a cikin huhu wato (alveoli)… 

Ciwon hanci

Hanci wani muhimmin gaɓa ce wadda ke taka muhimmiyar rawa a ayyukan jikin ɗana’dam kamar yin numfashi da tantance wari… 

Farasayit

Farasayit, ko parasite a Turance, wani nau’in halitta ne da ke rayuwa a jikin wasu halittun. Wasu parasites ɗin ba… 

Shan-inna

Cutar shan-inna, wato polio a Turance, cuta ce da ke kama wani ɓangare na ƙwaƙwalwar ɗan’adam, tare da haifar da… 

Cutar laka

Cutar laka cuta ce mai haɗari da ta ƙunshi lalacewar kowane ɓangare na ƙashin tsakiyar baya da jijiya, wanda ake… 

Taifot

Zazzabin taifot, ko kuma typhoid a Turance, cuta ce da ƙwayar cuta ta Salmonella Typhi (Salmonella Typhi) ke haifarwa. Tana cutar… 

Zazzabin Lassa

Zazzabin Lassa cuta ce mai saurin yaduwa da ke haddasa zazzabi mai tsanani da zubar jini da mutuwar gaɓoɓi. Ƙwayar cutar… 

Ciwon hakori

Ciwon haƙori ciwo ne daka iya haifar da rashin jin daɗi a kusa da haƙori, ko kuma abin da yake… 

Habo

Haɓo shi ne zubar jini daga ƙwayar halittar tissues a cikin hancin mutum. Wannan lamari ne na kowa kuma ba… 

Ciwon kai

Ciwon kai wani ciwo ne da mutane da yawa suke yawaita fama da shi, shi wannan ciwo bai taƙaita ga… 

Kyandar biri

Cutar ƙyandar biri wacce aka fi sani da Mpox (monkeypox) a turance, cuta ce mai yaɗuwa daga ƙwayar cutar da… 

Farfadiya

Cutar farfaɗiya cuta ce ta jijiyoyi da ke shafar Kwakwalwa wacce ke rikita saitin jijiyoyin da cikin ƙwaƙwalwar. Wannan rikita saitin… 

Zazzabin RVF

Zazzaɓin Rift Valley (RVF) wani nau’in zazzaɓi ne mai haɗari da ke shafar dabbobi a matakin farko daga baya kuma… 

Cutar MERS

MERS na nufin (Middle East Respiratory Syndrome). Cuta ce ta numfashi ta kwayar cuta ta MERS coronavirus (MERS-CoV). An fara… 

Fankiris (Pancreas)

Fankiris, (wato Pancreas a Turance). Ɗaya ce daga cikin sassan da ke aikin narkar da abinci. Pancreas wata gaɓa ce da… 

Ciwon hanta

Ciwon hanta, ko hepatitis a Turance, wani kumburi ne a jikin hanta da ke haifar da ƙwayoyin cuta iri-iri da… 

Kwashiorkor

Kwashiorkor tana ɗaya daga cikin manyan nau’ikan cutukan da ƙarancin sinadarin furotin (abinci mai gina jiki), ke haifarwa. Mutanen da… 

Karancin abinci

Ƙaranci abinci shi ne rashin samun abinci mai gina jiki ko rashin daidaituwa tsakanin sinadaran gina jiki da jikin ɗan’adam… 

Cutar anthrax

Cutar anthrax wata ƙwayar cuta ce da bacteria bacillus anthracis suke haddasa ta. Asali dabbobin gida da na dawa take… 

Cutar kyanda

Cutar kyanda na haifar da zazzaɓi da ƙuraje. Tana da saurin yaduwa kuma tana yaduwa ta iska lokacin da mai… 

Tarin fuka

Tarin fuka, wanda ake kira da tubaculosis ko TB a Turance, cuta ce ta ƙwayar cutar da tarin fuka na… 

Cutar Zika

Zika cuta ce da wani nau’in sauro mai ɗauke da ƙwayar cutar ke yaɗawa, ciki har da nau’in Aedes aegypti… 

Sankarau

Cutar sankarau cuta ce mai tsanani da ke faruwa a lokacin da ƙwayoyin kariya (meninges) da ke kewaye da kwakwalwa… 

Kiba

Ƙiba ciwo ne mai kisa, hukumar lafiya ta duniya wato WHO ta nuna cewa kowace shekara mutane fiye da million… 

Ebola

Cutar Ebola na ɗaya daga cikin manya-manyan cututtuka da suka addabi al’ummar wannan zamani. Ƙwayoyin cutar na Ebola (EVD) ko… 

Cutar noma

Cutar noma wadda ake kira da gangrenous stomatitis ko kuma cancrum oris a Turance, cuta ce mai matuƙar haɗarin da… 

Cutar kansa

Ciwon kansa (Cancer disease) Cancer wani ciwo ne mai haɗarin gaske, wanda duk wanda ya kama da wuya ya bar… 

Cutar sikila

Ma’anar cutar sikila Cutar sikila tana nufin mutum yana ɗauke da sinadaran haemoglobin guda biyu marasa kyau (ba lafiyayyu ba)… 

Hawan jini

Cutar hawan jini dai wata cuta ce da ta zama annoba cikin al’umma kula da yadda ta yawaita da kuma… 

Warin hammata

Wari, musamman na hammata, ɗaya ne daga cikin matsalolin da suka shafi lafiyar jiki da mu’amalar yau da kullum. Sannan… 

You cannot copy content of this page

×