Skip to content

Home

The Hausa Encyclopaedia

The Hausa Encyclopaedia

Kimiyya

Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari

Tarihi

Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban

Lafiya

Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya

Albasa

Albasa tana daga cikin kayan lambu da ake amfani da su sosai a girke-girke a sassan duniya. Tana da matukar amfani ga ji…

Kifi

Kifaye halittu ne da ke rayuwa a cikin ruwa, suna da ƙaya a jikinsu da gadon bayansu, kuma suna shaƙar numfashi ta hanya…

Kudan zuma

Ƙudan zuma wani nau’i ne na kwari waɗanda suke da tsarin zamantakewa irin na ɗan’adam, akwai sarki akwai sarauniya…

Maciji

Ɗaya daga cikin halittun da ake firgita da shi a duniya shi ne maciji. Macizai halittu ce masu rarrafe marasa fuka-fuki …

Boron

Boron wani sinadari ne mai lamba ta biyar a kan teburin sunadarai da ma’adanai (wato periodic table a turance). Bo…

Neptune

Neptune ta fi ninki 30 nisa daga rana har ƙasa. Neptune ita ce kaɗai duniyar da ke cikin falaƙin rana wadda ba a iya kal…

Magnesium

Magnesium sinadari ne wanda ke da tambari ko alamar Mg, da kuma lamba ta 12 a bisa teburin ma’adina…

Pluto

Pluto duniya ce mai kewaye da ƙanƙara, da tsaunuka masu ƙanƙara, ga kuma sinadaran methane da ammonia da ke kewaye da it…

1 … 48 49 50 51 52 … 77
Iceland

Iceland

Tutar ƙasar Denmark

Denmark

Tutar ƙasar Ethiopia

Ethiopia

Tutar ƙasar Madagascar

Madagascar

Bluetooth

Fasahar Bluetooth na ba na’urori damar sadarwa (turawa da musayar bayanai) ba tare da igiyoyi ko wayoyi ba. Blueto…

Tatsuniya

Ma’anar tatsuniya Wani tsararren labari ne mai dan tsaho na hikima da nuna kwarewa da yakunshi wata shiryarwa da n…

Olusegun Obasanjo

Cikakken sunan Olusegun Obasanjo shi ne Olusegun Mathew Okikiola Aremu Obasanjo. An haife shi a ranar 5 ga watan Maris n…

Router

Router na’ura ce da ke ba da damar haɗa na’urorin sadarwa yanar gizo guda biyu ko fiye su yi aiki a kan inta…

Force (physics)

Shi kalmar force a fannin ilimin lissafi da fasaha, wato physics, na iya daukar ma’anar duk wani abu da ke iya sa wani a…

Drone

Drone, wanda ake bayyanawa a matsayin jirgin sama marar matuƙi, na daga cikin manyan ƙirƙire-ƙirƙiren fasaha da suka kaw…

Isah Pilot

Isa Sanusi Bayero, wanda aka fi sani da Isa Pilot, ɗan gidan sarauta ne daga birnin Kano, a Arewacin Najeriya. Ɗa ne ga …

Bramall Lane

Bramall Lane ɗaya ne daga cikin tsoffin filayen wasan ƙwallon ƙafa a duniya, tana da daɗɗen tarihi tun daga shekarun 185…

Borin jini

Borin jini wata matsala ce ta lafiya da ke faruwa yayin da garkuwar jikin mutum (immune system) ta yi martani fiye da ki…

Yanayin zafi

Yanayin zafi lokaci ne daga cikin ire-iren lokutan da ake da su a duniya, yanayi mai wuyar sha’ani ta fuskoki da d…

Jinya

Jinya wacce ake kira therapy a turance, wani muhimmin ɓangare ne na ilimin kiwon lafiya da ke nufin duk wata hanya da ak…

Niobium

Niobium sinadari ne na ƙarfe mai muhimmanci a fannin kimiyyar sinadarai da masana’antu na zamani. Yana da alamar Nb a ja…

1 … 48 49 50 51 52

Man zaitun

Al’umma da dama ne suka jima suna amfani da man zaitun a ƙasashe ko yankunan da suke kewaye da kogin Mediterr…

Kusufi

Idan ana so a fahimci mene ne kusufi, dole ne sai an fara da tsayuwar wata, rana, da earth (duniyar da muke ciki) Saboda…

Jijiya

Tsarin jijiyoyi wani haɗaɗɗen tsari  ne na matattarar jijiyoyi da ƙwayoyin halitta masu ɗaukar saƙo zuwa ƙwaƙwalwa …

Tarken adabi

Kafin mu shiga cikin bayani game da ma’anar tarken adabi, zai fi kyau mu ɗan waiwaye adon tafiya dangane da ma&#82…

Haraji

Haraji wani nau’i ne na karɓar kuɗi na wajibi wanda wata hukuma ke tsarawa da karɓa a hannun ɗaiɗaikun al’um…

Intanet

Intanet hanyar sadarwa ce ta duniya ta na’urorin kwamfutoci masu haɗe da juna, da wayoyi hannu, da na’urorin…

Shuwaka

Shuwaka, shuka ce da ta yi fice a cikin abinci da maganin gargajiya. A kimiyyance ana kiran ta da vernonia amygdalina, d…

Talabijin

Talabijin ita ce na’urar kallon hoton bidiyo da jin sautin murya. Wato a iya kiran talabijin da rediyo mai hoto, k…

Yalo

Yalo nau’i ne na kayan lambu, wanda ake kira da ‘eggplants’ a Turance ko kuma “Solanum aethiopic…

Jimina

Jimina wata nau’in babban tsuntsu ne da ake samu asali a Afirka. Ita ce nau’in tsuntsu mafi girma a duniya, …

WiFi

Duniya da cigabanta a wannan zamani ya sha bamban da na shekarun da suka shuɗe, musamman ta fannin sadarwa. Kama daga am…

Pluto

Pluto duniya ce mai kewaye da ƙanƙara, da tsaunuka masu ƙanƙara, ga kuma sinadaran methane da ammonia da ke kewaye da it…

1 … 48 49 50 51 52
Usain Bolt

Usain Bolt

Cikakken sunan Usain Bolt…

Bamanga Tukur

Bamanga Tukur

Alhaji Bamanga Muhammad T…

Ahmed Muhammad Sani II

Ahmed Muhammad Sani II

Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…

×