BAKANDAMIYA
The Hausa Encyclopaedia
Abdulsalami Abubakar
Janar Abdulsalam Abubakar shi ne shugaban mulkin soja na takwas…
Abubakar Tafawa Balewa
An haifi Abubakar Tafawa Balewa a watan Disambar shekara ta alif dari…
Abubuwan da ke karya azumi
Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin…
Ahmadu Bello
Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardauna Sokoto basarake ne, malamin makaranta,…
Aku
Aku (Parrots) na cikin tsuntsaye dangin Psittaciformes. Waɗannan tsuntsaye sun…
Aminu Alhassan Dantata
Alhaji Aminu Dantata hamshakin dan kasuwa ne ɗan Najeriya kuma…
Baki’a
Maƙabartar baki’a (baƙiyya) dake birnin Madinah Al-Munawwarah, maƙabarta ce mai…
Bakin Rami (Black Holes)
“Black Holes” da Hausa za a iya fassarawa da “Baƙin…
Bakteriya
Bakteriya wasu halittu ne masu ƙwayar halitta guda ɗaya wadanda…
Benjamin Netanyahu
Netanyahu ya shiga rundunar sojin Isra’ila a shekarar 1967, inda…
Binance
Binance wata shahararriyar manhajar musaya da hada-hadar kuɗaɗen cryptocurrency ce. Tana…
Bitget
Bitget, babbar manhajar musayar cryptocurrency ce da kamfanin fasaha na…
Calcium
Calcium wani muhimmin sinadari ne daga rukunin alkaline earth metals…
Central Processing Unit (CPU)
Central Processing Unit (CPU) taƙaice, ita ce na’ura ko ɓangaren…
Chikunguya
Chikungunya wata cuta ce mai yaɗuwa da ƙwayar cutar Chikungunya…
Chromium
Chromium wani sinadarin ƙarfe ne mai canjawa (transition metal) mai…
Ciwon hanta (Hipatitis)
Hepatitis wani kumburi ne a jikin hanta da ke haifar…
Ciwon sanyi
Ciwon sanyi (Infection) Ciwon sanyi ko toilet infection ko vaginal…
Cutar Anthrax
Anthrax wata ƙwayar cuta ce da Bacteria Bacillus anthracis suke…
Cutar sikila
Ma’anar cutar sikila Cutar sikila tana nufin mutum yana ɗauke…
Dabbobin gona
Akwai amfani kala daban daban da dabbobin gona da suke wajen taimaka…
Dahiru Usman Bauchi
Sheikh Dahiru Usman Bauchi fitaccen malamin addinin Musulunci daga Najeriya,…
Dakin gwaji
Ɗakin gwaji ko ɗakin gwaje-gwaje, wanda ake kira “laboratory” a…
Dandalin sada zumunta
Kowace kwanan duniya fasaha sai daɗa bunƙasa take yi, wannan…
Dharmendra Kewal
Dharmendra, wanda cikakken sunansa shi ne Dharmendra Kewal Krishan Deol,…
Diphtheria
Diphtheria cuta ce mai saurin yaɗuwa wadda ake iya riga-kafinta,…
DNA
DNA (Deoxyribonucleic Acid) wasu sinadaran ƙwayoyin halitta ne masu ɗauke…
Duniyar Mars
Duniyar Mars na ɗaya daga cikin jerangiyar duniyoyin dake kewaye…
Ellen Johnson Sirleaf
A tarihin siyasar Afirka, sunaye kalilan ne ke bayyana ma’anar…
eNaira
Kamar tsabar kuɗi ko takardar kuɗi, eNaira mallakin CBN ce. eNaira…
Facebook kafar yanar gizon sadarwar zamantakewa ce inda masu amfani…
Fankiris (Pancreas)
Fankiris, (wato Pancreas a Turance). Ɗaya ce daga cikin sassan da…
Farasayit (parasite)
Parasites nau’in halittu ne da ke rayuwa a jikin wasu…
Farfadiya
Cutar farfaɗiya cuta ce ta jijiyoyi da ke shafar Kwakwalwa wacce…
Farfesa Abdullahi Ahmad na ABU Zariya ya kirkiro sabon hasashe (Gbobeism)
Gbobeism, Wave Theory of Speech Acts (GBOWATSA), sabon hasashe ne…
Fasahar 6G
Fasahar sadarwar 6G, ko Sixth-Generation Network a turance, ita ce…
Fasahar blockchain
Mutane da dama suna yawan tambaya dangane da ainihin abin…
Fasahar IT
Fasahar IT (Information Technology), tana nufin duk wata hanya ko…
Fasahar kariya (Cyber security)
Fasahar kariya (Cyber security) Cyber security kalmomi biyu ne su…
Ganyen Yadiya
Ganyen yaɗiya ganyene da yake da dangantaka da nau’ikan tsirrai…
Gasar Dangiwa
Gasar Arc. Ahmad Musa Dangiwa, wato Gasar Rubutattun Gajerun Labaran…
Gasar Hikayata ta BBC Hausa
An ƙirƙiro gasar Hikayata ta BBC Hausa a cikin watan…
Ginshikan blockchain
Kamar yadda muka sani, kowanne abu yana da ginshiƙi watau…
Google Drive
Google Drive manhaja ce ta kyauta daga kamfanin Google, wacce ke…
Hakuri a Musulunci
Matsayin hakuri a Musulunci kamar matsayin kai ne ga gangan…
Harry Potter
Harry Potter yana cikin jerin littatafai guda bakwai da marubuciyar…
Hawainiya
Hawainiya dabba ce, sunanta na kimiyya shi ne Chamaeleonidae. Wani…
Herbert Macaulay
An haifi ɗan gwagwarmaya Herbert Macauley a birnin Legas, Najeriya,…
Ibrahim Ahmad Maqari
Sheikh Ibrahim Ahmad Maqari ya kammala digirinsa na farko a…
Ibrahim Babangida
Babangida mutum ne ɗan kishin ƙasa, jarumi, mai basira, hangen…
Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi
Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi, fitaccen malamin addinin Musulunci ne…
Insulin
Insulin hormone ne na sinadarin furotin (protein hormone) da pancreas…
Ittikafi
Ittikafi shi ne lizimtar masallaci don bautawa Allah Madaukakin Sarki.…
Jadawalin sinadarai (Periodic Table)
Teburin sinadarai wani tsarin kimiyya ne da ake amfani da…
Jibril Aminu
Farfesa Jibril Aminu, na ɗaya daga cikin fitattun haziƙan malaman…
Kabeji (cabbage)
Kabeji yana ɗaya daga cikin waɗansu nau’ikan abincin kayan lambu…
Kaciyar mata
Kaciyar mata (Female Genital Mutilation – FGM) wata tsohuwar al’ada…
Kagaggun labarai
Ƙagaggun labarai na ɗaya daga cikin rukunin adabin Hausawa na…
Kagaggun littattafan Hausa
Tarihin rubuce-rubuce na ƙagaggun littattafan Hausa bai daɗe ba sosai…
Kansar bakin mahaifa
Ciwon daji na mahaifa wani nau’in ciwon daji ne wanda…
Kasuwancin intanet
Kasuwancin yanar gizo ko intanet, wanda aka fi sani da…
Kimiya da fasaha
Kimiyya fanni ne na sani, wanda ya shafi garwaye-garwaye na…
Kudaden cryptocurrency
Cryptocurrency wasu kudade ne da ake cinikayya da su a…
Kura-kuran masu azumi
Kura-kuran masu azumi na da dama, wadanda ake bukatar duk…
Kwai
Kwai dai wani ruwan sinadarin halitta ne wanda wasu halittu jinsin…
Kwashiorkor
Kwashiorkor tana ɗaya daga cikin manyan nau’ikan cutukan da ƙarancin…
Lambar IMEI
Lambar IMEI tana da matukar mahimmanci, saboda tana iya bincikawa…
Lissafi (Mathematics)
Kimiyyar lissafi wata muhimmiyar gaɓa ce ta kimiyya da aka…
Lithium
Lithium wani sinadarin sinadarai ne daga rukunin alkaline (alkali metals)…
Lookman Ademola
Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin Najeriya, Ademola Lookman ya…
Makamin Nukiliya
Makaman nukiliya sun kasance wata muhimmiya kuma barazana a tsarin…
Malam Zalimu
Littafin Malam Zalimu rubutacen wasan kwaikwayo ne wanda yake ɗauke…
Manchester United
Manchester United Football Club wata shahararriyar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce…
Mechanical Technology
Mechanics wani bangare ne na kimiyya da ke nazarin yanayi…
Metabolism
Kalmar metabolism ana amfani da ita wajen bayyana chemical reactions…
Microsoft Excel
Microsoft Excel manhaja ce da kamfanin Microsoft ya kirkira, wadda…
Microsoft PowerPoint
PowerPoint na ɗaya daga cikin manhajoji masu mahimmanci na kamfanin…
Microsoft Word
Microsoft Word manhaja ce a kwamfuta da manyan wayoyin salula…
Motion (physics)
Ita motion tana karkashin kinematics ne, wanda kuma tana nufin…
Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Farfesa Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, shahararren malamin addinin Musulunci…
Olusegun Obasanjo
Cikakken sunan Obasanjo shi ne Olusegun Mathew Okikiola Aremu Obasanjo.…
Operating System (O.S)
Operating System (O.S) nau’i ne na manhajar kwamfutoci wanda ke …
Organic Chemistry
Organic Chemistry wani reshe ne na Chemistry, wanda ya ƙunshi…
Paparoma Francis
Paparoma Francis shi ne Paparoma na 266, a jerin paparomomin…
Paparoma Leo
Mabiya ɗarikar Katolika da yawa sun yi mamakin sanarwar Paparoma…
Pharmacology
Pharmacology; ɓangare ne na kimiyyar magunguna wanda shi ya fi…
Protozoa
Protozoa wasu ƙananan halittu ne masu ƙwayar halitta ɗaya da…
Ruwan Bagaja
Labarin ”Ruwan Bagaja” labari ne daga cikin sanannu kuma shahararrun…
Sakago (Robot)
Robot (Saƙago/Mutum-mutumi) Saƙago kalmar saƙago abu ne dake a buɗe…
Samia Suluhu Hassan
Samia Suluhu Hassan ita ce shugabar ƙasa ta Tanzania tun…
Saratu Gidado
Saratu Gidado (Daso) An haifi fitacciyar ‘yar wasan kwaikwayon Kannywood,…
Shafukan sada zumunta
Kowace kwanan duniya fasaha sai daɗa bunƙasa take yi, wannan…
Sodium
Sodium sinadari ne mai lambar atomic ta 11. Yana da alamavko tambarin…
Superfetation
Superfetation wani lamari ne mai matuƙar wahalar samuwa a tsarin…
Syphilis (Ciwon sanyi)
Syphilis, wanda a Hausance ake kira ciwon sanyi, wata cuta…
Tagwayen conjoined
Tawayen haɗe (Conjoined, a Turance) tagwaye ne da ake haifa…
Taifot (typhoid)
Zazzabin typhoid cuta ce da ƙwayar cuta ta Salmonella Typhi (Salmonella…
Tauraron dan’adam
Tauraron ɗan’adam wata na’ura ce da aka ƙirƙira wadda ake…
The Chemist (Littafi)
The Chemist littafi ne na thriller da action wanda da…
Things Fall Apart
Things Fall Apart, littafin marubucin nan ne ɗan Najeriya, kuma…
Twilight Saga
Twilight, jerin littattafan soyayya ne guda huɗu wanda marubuciya Stephenie…
Wizard’s First Rule (Novel)
Wizard’s First Rule, littafi ne wanda Terry Goodkind ya rubuta,…
Yersinia pestis
Yersinia pestis wata cuta ce mai tsanani wadda ƙwayar cuta…
Yusuf Maitama Sule (Danmasanin Kano)
Gabatarwa Alhaji Yusuf Maitama Sule, Ɗanmasanin Kano, malamin makaranta ne,…
Zazzabin cizon sauro
Zazzabin cizon sauro, wato malaria a Turance, cuta ce da…
Zazzabin Lassa
Zazzabin Lassa cuta ce mai saurin yaduwa da ke haddasa zazzabi…
Zazzabin RVF
Zazzaɓin Rift Valley (RVF) wani nau’in zazzaɓi ne mai haɗari…
Zubar jini lokacin juna biyu
Zubar jini a lokacin juna biyu wani yanayi ne da…
