Skip to content

The Hausa Encyclopaedia

The Hausa Encyclopaedia

Kimiyya

Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari

Tarihi

Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban

Lafiya

Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya

Keken dinki

Keken ɗinki na’ura ce ko kuma wanda ake amfani da shi don ɗinke tufafi da sauran kayan da za a iya ɗinkewa ta hany…

Barci

Barci wani yanayi ne na jiki wanda kan faru bisa al’ada da ke ba da dama ga ilahirin jiki da ƙwaƙwalwa su samu hut…

Agogo

Lokaci muhimmin bangare ne na rayuwar al’umma. Tun daga tashi daga barci har zuwa lokacin da za a kwanta, a kodaya…

Warin baki

Warin baki wani ne yanayi ne ko cuta da yake adabar mutane da dama, wanda wasu dalilai ne ka iya haifar da shi. Ko dai d…

Abdulsalami Abubakar

Janar Abdulsalam Abubakar shi ne shugaban mulkin soja na takwas a Najeriya (bayan Ironsi, Gowon, Murtala, Obasanjo, Buha…

Dodon kodi

Dodon koɗi na ɗaya daga cikin sanannun nau’ikan dabbobi a duniya. Akwai shaidun ɓurbushin halittun gastropods na f…

Haraji

Haraji wani nau’i ne na karɓar kuɗi na wajibi wanda wata hukuma ke tsarawa da karɓa a hannun ɗaiɗaikun al’um…

Yakubu Gowon

An haifi Yakubu Gowon a ranar 19 ga Oktoba 1934. Shi ne shugaban ƙasa, shugaban gwamnatin mulkin soja na tarayyar Najeri…

1 45 46 47 48 49 76
Tutar ƙasar Madagascar

Madagascar

Tutar ƙasar Burkina Faso

Burkina Faso

Tutar ƙasar Norway

Norway

Tutar ƙasar Uganda

Uganda

Trachoma

Trachoma wata cuta ce mai tsanani da ke kama idanu, wadda kuma ta samo asali ne daga ƙwayar cuta mai suna Chlamydia trac…

A Game of Thrones

A game of Throne, shi ne na farkon a jerin litattafai bakwai da aka tsara a cikin kundin ‘A Song of Ice and Fire,&…

Tana

Tana, ko kuma worm a Turance, wata ƙaramar halitta ce mai laushi, mara ƙashi, wadda ake ɗauka a matsayin nau’in tana. Ji…

Sodium

Sodium sinadari ne mai lambar  atomic ta 11. Yana da alamavko tambarin Na, da ke wakiltar sunansa, yana iya narkewa a da…

Borin jini

Borin jini wata matsala ce ta lafiya da ke faruwa yayin da garkuwar jikin mutum (immune system) ta yi martani fiye da ki…

Pressure (Physics)

Pressure a Physics yana nufin ƙarfin da ake amfani da shi a kan wani sarari na abu. Ana auna shi ta yadda ƙarfin da aka …

Gwame

Cutar gwame wata cuta ce da ke shafar tsokoki da ƙasusuwan yara, musamman lokacin da ƙananan yara ke girma, ana kiran ma…

Mojtaba Khamenei

Mojtaba Khamenei sabon jagoran addini kuma jagoran siyasa na Jamhuriyar Musulunci ta Iran ne wanda aka zaɓa a shekarar 2…

Taifot

Zazzabin taifot, ko kuma typhoid a Turance, cuta ce da ƙwayar cuta ta Salmonella Typhi (Salmonella Typhi) ke haifarwa. T…

Computer vision

Computer Vision wani fanni ne na fasaha da nazari da ke mayar da hankali kan baiwa kwamfutoci damar fassarawa da fahimta…

Tsarin falaki

Tsarin falaki, ko solar system a Turance, shi ne yankin sama da ya kunshi rana da duniyoyi har guda 9, wacce ɗaya daga c…

Fasahar kariya

Fasahar kariya, ko cyber security a Turance, kalmomi biyu ne su ka haɗu suka samar da ita. Wato cyber da kuma security. …

1 45 46 47 48 49 51

Gizo-gizo

Gizo-gizo ƙwari ne nau’in arachnids masu kafa takwas waɗanda ke rayuwa a kusan dukkanin sassan duniya in ban da An…

Boron

Boron wani sinadari ne mai lamba ta biyar a kan teburin sunadarai da ma’adanai (wato periodic table a turance). Bo…

Wayar hannu

Wayar hannu ko kuma wayar salula, wata na’ura ce da ke aiki da wutar lantarki wajen karɓa da kuma aika saƙonnin ta…

Ittikafi

Ittikafi shi ne lizimtar masallaci don bautawa Allah Madaukakin Sarki. Ittikafi sunnah ne. Ba ya wajaba sai ga wanda ya …

Ilimin yanayi

Ilimin yanayi wanda ake kira da (climatology) a Turance, shi ne nazarin yanayi na dogon lokaci a wani yanki ko nahiya ko…

Radar

Radar wata na’ura ce da ake amfani da ita wajen ganowa da tantance abubuwa daga nesa ta hanyar amfani da siginar rediyo.…

Pressure (Physics)

Pressure a Physics yana nufin ƙarfin da ake amfani da shi a kan wani sarari na abu. Ana auna shi ta yadda ƙarfin da aka …

Borin jini

Borin jini wata matsala ce ta lafiya da ke faruwa yayin da garkuwar jikin mutum (immune system) ta yi martani fiye da ki…

Camfi

Camfi na nufin mutum ya ɗauka cewa, in ya yi wani abu, ko ya ce wani abu, ko ya ji wani abu, to, ya gaskata wani abin za…

Agogo

Lokaci muhimmin bangare ne na rayuwar al’umma. Tun daga tashi daga barci har zuwa lokacin da za a kwanta, a kodaya…

Nakuda

Masana da ƙwararru a harkar lafiya da ta shafi mata masu juna biyu da al’aura sun bayyana ma’anar naƙuda a m…

Operating System

Operating System (O.S) nau’i ne na manhajar kwamfutoci wanda ke  sarrafa sauran manhajoji da aikace-aikacen k…

1 45 46 47 48 49 51
Ahmed Muhammad Sani II

Ahmed Muhammad Sani II

Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…

Baba Umar Farouk, sarkin Katagum.

Baba Umar Faruk

Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…

Elon Musk 1

Elon Musk

Elon Musk ɗan kasuwa ne, …

×