Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Diphtheria
Diphtheria cuta ce mai saurin yaɗuwa wadda ake iya riga-kafinta, wadda bakteriya mai suna Corynebacterium diphtheriae ke…
Lalle
Lalle na ɗaya daga cikin kayan adon da mata suka fi amfani da shi. Musamman a lokacin bukukuwa ko kuma sha’ani na …
Gandoki
Littafin Ganɗoki littafi ne na adabin Hausa na zamani da aka rubuta a ƙarshen shekarun 1920s zuwa farkon 1930s, kuma aka…
Ilimin lissafi
Ilimin lissafi wata muhimmiyar gaɓa ce ta kimiyya da aka gina mafi yawan fahimtar ilimi da rayuwa a kanta. Lissafi ba ka…
Europium
Sinadarin Europium sinadari ne daga cikin sinadaran da ke da matuƙar muhimmanci a masana’antun zamani, musamman a fannon…
Ilimin sinadarai
Ilimin sinadarai, wato chemistry a Turance, wani reshe ne na ilimin kimiyya da ke nazarin halittun sinadarai (chemical s…
Force (physics)
Shi kalmar force a fannin ilimin lissafi da fasaha, wato physics, na iya daukar ma’anar duk wani abu da ke iya sa wani a…
Baki’a
Maƙabartar baki’a (baƙiyya) dake birnin Madinah Al-Munawwarah, maƙabarta ce mai albarka da ta shahara a faɗin duni…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Gasar Gusau
Gusau Institute cibiyar nazari da bincike ce da ke jihar Kaduna, Najeriya, wacce aka kafa domin inganta zaman lafiya, ts…
Haihuwa
“Haihuwa maganin mutuwa, ba don ke ba da iri ya kare!” Wannan shi ne kirari da ake wa haihuwa. Kuma sukan kara da …
Things Fall Apart
Things Fall Apart, littafin marubucin nan ne ɗan Najeriya, kuma mawaƙi mai suna Chinua Achebe. An fara buga littafin a s…
Abubakar Imam
Abubakar Imam ba baƙon suna ba ne a wurin mafi yawancin mutanen Arewacin Nijeriya. Dangane da adabin Hausa da adabin Are…
Alamomin so
Alamomin so da maza ke nuna wa mata na kama da juna kawarai. Haka kuma so din wani irin yanayi ne da kan sa mutum ya tsi…
Cutar MERS
MERS na nufin (Middle East Respiratory Syndrome). Cuta ce ta numfashi ta kwayar cuta ta MERS coronavirus (MERS-CoV). An …
Hawainiya
Hawainiya dabba ce, sunanta na kimiyya shi ne Chamaeleonidae. Wani nau’in kadangaru ce wanda aka sani da baiwar ca…
Beryllium
Beryllium sinadari ne na ƙarfe mai lamba 4 a jadawalin sinadarai, mai alamar Be. Shi ne ƙaramin ƙarfe daga cikin alkalin…
Lambar IMEI
Lambar IMEI tana da matukar mahimmanci, saboda tana iya bincikawa da kuma bayar rahoton ko an saci wayar, tabbatar da ha…
Fas (fax)
Na’urar fax wata na’ura ce da ke ba da damar aika takardu ta amfani da layukan waya. Wannan ita ce hanya ta …
Mikiya
Mikiya ɗaya ce cikin manyan tsuntsaye masu farauta wadda ke cikin dangin Accipitridae kuma ta kasu kashi daban-daban, wa…
Binance
Binance wata shahararriyar manhajar musaya da hada-hadar kuɗaɗen cryptocurrency ce. Tana da ɓangarori da abubuwa masu ja…
Shaharrun Makalu
Ciwon hakori
Ciwon haƙori ciwo ne daka iya haifar da rashin jin daɗi a kusa da haƙori, ko kuma abin da yake da dangantaka da haƙori. …
DNA
DNA (Deoxyribonucleic Acid) wasu sinadaran ƙwayoyin halitta ne masu ɗauke da cikakken bayanan da ke tsara yadda jikin ɗa…
Damina
Damina na nufin wani lokaci ne a kowacce shekara inda ruwan sama ke sauka a daga sama a wasu watanni. A wasu sassan na A…
Jinsi
Jinsi na daga cikin muhimman batutuwan da ake nazari a fannoni daban-daban na ilimi, musamman ilimin halittu (Biology), …
Zirconium
Zirconium sinadari ne na ƙarfe mai alamar Zr da lambar atomic 40 a jadawalin sinadarai. Yana daga cikin rukunin transiti…
Ciwon hanci
Hanci wani muhimmin gaɓa ce wadda ke taka muhimmiyar rawa a ayyukan jikin ɗana’dam kamar yin numfashi da tantance …
Aman wutar dutse
Aman wutar dutse, wato volcano a Turance, na faruwa ne sakamakon wanzuwar rauni a ƙundun ƙarƙashin ƙasar duniyar Earth, …
WhatsApp sananniyar manhaja ce ta aika saƙonnin da ke ba masu amfani damar aika saƙonnin rubutu, yin kiran murya da bidi…
Tarin fuka
Tarin fuka, wanda ake kira da tubaculosis ko TB a Turance, cuta ce ta ƙwayar cutar da tarin fuka na Mycobacterium ke hai…
Jupiter
Jupiter ita ce duniya ta biyar daga rana. Ita ce duniya a tsarin falaƙin rana mai cike da yanayin iska, kuma mafi girma …
Ido
Ido ɗaya ne daga cikin sassan cikin ɗan’adam masu matuƙar amfani da kuma muhimmanci. Ta fuskar gudanar da rayuwars…
Bromine
Bromine wani sinadari ne mai guba, mai launin ruwan dorawa ko jaja-jaja, wanda ke kasancewa a matsayin ruwa a yanayin ɗu…
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…















