Skip to content

Home

The Hausa Encyclopaedia

The Hausa Encyclopaedia

Kimiyya

Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari

Tarihi

Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban

Lafiya

Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya

Zomo

Zomo na ɗaya daga cikin dabbobi masu ƙanƙanta, saurin motsi da ankara, yana daga cikin dabbobi dangin Leporidae a cikin …

Makamin Nukiliya

Makaman nukiliya sun kasance wata muhimmiya kuma barazana a tsarin siyasar duniya tun daga ƙarshen Yaƙin Duniya na Biyu.…

Benjamin Netanyahu

Netanyahu ya shiga rundunar sojin Isra’ila a shekarar 1967, inda daga baya ya shiga rundunar musamman da ta ceto jirgin …

Ayatollah Ali Khamenei

A ranar 19 ga Afrilu, 1939, aka haifi jagoran addini a birnin Mashhad, a lardin Khorasan wato sayyid Ali Ayatullah Khame…

Jijiya

Tsarin jijiyoyi wani haɗaɗɗen tsari  ne na matattarar jijiyoyi da ƙwayoyin halitta masu ɗaukar saƙo zuwa ƙwaƙwalwa …

Gurjiya

Gurjiya wacce a Turance ake kira da Bambara Groundnuts, a kimiyyance kuma ake mata lakabi da (Verdea (L.). Kodayake wani…

Mikiya

Mikiya ɗaya ce cikin manyan tsuntsaye masu farauta wadda ke cikin dangin Accipitridae kuma ta kasu kashi daban-daban, wa…

Hankaka

Pied Crow sunan tsuntsun hankaka ke nan da Turanci. Kalmar pied tana nufin launuka biyu ko fiye, ke nan hakan na nuna ce…

1 … 32 33 34 35 36 … 77
Tutar ƙasar Madagascar

Madagascar

Tutar ƙasar Burkina Faso

Burkina Faso

Tutar ƙasar Norway

Norway

Tutar ƙasar Uganda

Uganda

Uranium

Uranium karfe ne mai nauyi wanda ake amfani da shi a matsayin wadatacciyar hanyar samar da makamashi tun sama da shekaru…

Selenium

Selenium sinadari ne mai muhimmanci sosai a  fannin ilimin kimiyya, masana’antu, da lafiyar ɗan Adam. Alamarsa ita …

Comoros

Ƙasar Comoros, wadda a hukumance ake kira da Union of the Comoros, ƙasa ce ta tsibirai da ke cikin tekun Indiya a arewac…

Aminu Alhassan Dantata

Alhaji Aminu Dantata hamshakin dan kasuwa ne ɗan Najeriya kuma mai taimakon jama’a wanda yana ɗaya daga cikin masu talla…

Ranar Hausa

Harshe ba hanya ce ta sadarwa kawai ba. Harshe taska ce da al’umma ke adana tarihinta, al’adunta, tunaninta da hikimomin…

Nicolás Maduro

Nicolás Maduro Moros ɗan siyasa ne a ƙasar Venezuela wanda ya shahara a duniya saboda jagorantar ƙasar cikin wani lokaci…

Maciji

Ɗaya daga cikin halittun da ake firgita da shi a duniya shi ne maciji. Macizai halittu ce masu rarrafe marasa fuka-fuki …

Jemage

Jemagu yawanci suna da matsakaicin tsawon rayuwa har zuwa shekaru 30 a cikin daji. Yayin da yawancin nau’in jemagu…

Tsibiri

An rarraba tsibirai a matsayin ko dai na teku ko na nahiya. Tsibirin teku yana tasowa ne sama daga ƙasan teku. Irin waɗa…

Nigeria

Najeriya, wacce aka fi sani da Federal Republic of Nigeria, tana ɗaya daga cikin manyan ƙasashen Afirka ta Yamma, kuma t…

Paul Biya

Paul Barthélemy Biya’a bi Mvondo shi ne ɗaya daga cikin fitattun shugabannin Afirka da suka fi shahara wajen daɗewa a ka…

Zaynab Alkali

Farfesa Zaynab Alkali ta fito ne daga jahar Borno, kuma ita ce mace marubuciya ta farko daga Arewacin Nijeriya da ta far…

1 … 32 33 34 35 36 … 51

Herbert Macaulay

An haifi ɗan gwagwarmaya Herbert Macauley a birnin Legas, Najeriya, a ranar 14 ga Nuwamba, 1864. Mahaifinsa shi ne ya ka…

Ranar Hausa

Harshe ba hanya ce ta sadarwa kawai ba. Harshe taska ce da al’umma ke adana tarihinta, al’adunta, tunaninta da hikimomin…

Iran

Iran, wacce a da ake kira Persia a da, ƙasa ce mai matuƙar muhimmanci a yankin Gabas ta Tsakiya, kuma tana daga cikin ts…

Bybit

An ƙirƙiro manhajar musanya da hada-hadar kuɗaɗen crypto ta kamfanin Bybit a watan Maris na shekarar 2018, wannan manhaj…

Ciwon sanyi

Ciwon sanyi (Infection) Ciwon sanyi ko toilet infection ko vaginal infection duka suna nuni da abu ɗaya. Ciwon sanyi was…

Kubewa

Kuɓewa shuka ce mai ban sha’awa da ke da cikin shukoki dangin hibiscus da auduga. Kuɓewa ta samo asali ne daga Tsa…

Taura

Taura wata itaciya ce da ke da muhimmanci mai girma a fannonin al’adu, magungunan gargajiya, kiwon lafiya, da kuma tatta…

Haraji

Haraji wani nau’i ne na karɓar kuɗi na wajibi wanda wata hukuma ke tsarawa da karɓa a hannun ɗaiɗaikun al’um…

Zazzabin Lassa

Zazzabin Lassa cuta ce mai saurin yaduwa da ke haddasa zazzabi mai tsanani da zubar jini da mutuwar gaɓoɓi. Ƙwayar cutar…

Hukumar JAMB

Hukumar Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) hukuma ce ta gwamnatin tarayyar Najeriya da ke da alhakin daidai…

Sulfur

Sulfur (wanda ake rubutawa da S) wani muhimmin sinadari ne mai lamba ta atomic 16 a cikin jadawalin sinadarai. Yana ciki…

Ruwa

Ruwa wani abu ne bayyananne, wanda ba shi da launi ko wari ko ɗanɗano. Ruwa shi ne mafi yawan abu a doron kasa, wanda ya…

1 … 32 33 34 35 36 … 51
Usain Bolt

Usain Bolt

Cikakken sunan Usain Bolt…

Bamanga Tukur

Bamanga Tukur

Alhaji Bamanga Muhammad T…

Ahmed Muhammad Sani II

Ahmed Muhammad Sani II

Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…

×