Tsoka
Tsoka wani muhimmin ɓangare ne na tsarin jikin ɗan Adam da wasu halittu wanda yake da alhakin motsi, tsayuwa, numfashi, bugun zuciya da kuma tallafawa… Ci gaba da karatu »Tsoka
Tsoka wani muhimmin ɓangare ne na tsarin jikin ɗan Adam da wasu halittu wanda yake da alhakin motsi, tsayuwa, numfashi, bugun zuciya da kuma tallafawa… Ci gaba da karatu »Tsoka
Tunani wani muhimmin aiki ne na ƙwaƙwalwa da zuciya, wanda ɗan Adam ke amfani da shi wajen nazari, fahimta, hangen nesa da yanke shawara. Shi… Ci gaba da karatu »Tunani
Rigakafi wata muhimmiyar hanya ce ta kiwon lafiya da masana kimiyyar jiki da likitoci suka samar domin kare lafiyar ɗan’adam da dabbobi daga kamuwa da… Ci gaba da karatu »Rigakafi
Trachoma wata cuta ce mai tsanani da ke kama idanu, wadda kuma ta samo asali ne daga ƙwayar cuta mai suna Chlamydia trachomatis. Tana daga… Ci gaba da karatu »Trachoma
Gara na daga cikin nau’in ƙwari waɗanda suke rayuwa da mutane. Tana daga cikin ƙwari mafi naci da kuma ɓarna musamman awuraren da suke da… Ci gaba da karatu »Gara
Mutane na dogaro da tsirrai da dabbobi a matsayin abinci; ana kiwon dabbobi don samar da nau’ikan abinci iri-iri ciki har da ƙwai, madara da… Ci gaba da karatu »Kiwo
Biology reshe ne na ilimin kimiyya da ke nazarin halittu masu rai da muhallinsu. Wannan fanni na kimiyya yana da matuƙar muhimmanci domin yana taimaka… Ci gaba da karatu »Biology
Zomo na ɗaya daga cikin dabbobi masu ƙanƙanta, saurin motsi da ankara, yana daga cikin dabbobi dangin Leporidae a cikin tsarin halittu na Lagomorpha. Zomaye… Ci gaba da karatu »Zomo
Tsarin jijiyoyi wani haɗaɗɗen tsari ne na matattarar jijiyoyi da ƙwayoyin halitta masu ɗaukar saƙo zuwa ƙwaƙwalwa da kuma ɗaukowa daga ƙwaƙwalwa da laka zuwa… Ci gaba da karatu »Jijiya
Ɗan tayi kalma ce da ake amfani da ita don bayyana mataki ko zango daga cikin rukunan matakan da rayuwar ɗan’adam takan riskar kafin haihuwa.… Ci gaba da karatu »Dan tayi
Majina wata aba ce ta al’ada, mai santsi, yanayin ruwa-ruwa wadda yawancin tantanin da ke cikin jiki ke samarwa. Tana da mahimmanci ga aikin jiki… Ci gaba da karatu »Majina
Harshe tsoka ce a cikin baki. An lulluɓe shi da tantanin ɗanɗano, yana da launin ruwan hoda da ake kira da mucosa. Akwai dubban sunadarai… Ci gaba da karatu »Harshe (Gaba)
Kwai dai wani ruwan sinadarin halitta ne wanda wasu halittu jinsin mata, suke yi musamman nau’in tsuntsaye, macizai, ƙwari, da wasu da yawa daga dabbobin ruwa… Ci gaba da karatu »Kwai
Hanta sashe ce daga cikin sassan jikin dabbobi masu shayarwa (Dabbobin da suke haihuwa sannan kuma su shayar da ‘ya’yansu nono), tsuntsaye da kuma kifaye.… Ci gaba da karatu »Hanta
Jini wani nau’in sinadarin ƙwayar halitta ne da ke da siffar ruwa-ruwa wanda a kodayaushe yake gudana a cikin jikinka. Yana yin ayyuka da yawa… Ci gaba da karatu »Jini
Ƙwayar halitta (cell) wani abu ne ko kuma tushe da ginshikin asalin halitta ko tubalin samuwar duk wani abu da ke da rai. Nazarin ƙwayar… Ci gaba da karatu »Cell
Mafitsara wata gaɓa ce mai ɗan zurfi, da ke miƙe a ɓangaren ƙasan ciki, wacce take adana fitsari kafin ya fita daga jiki ta cikin… Ci gaba da karatu »Mafitsara
Hanji bututu ne na tsoka wanda ya tashi daga sashen ƙasa na ƙarshen ciki zuwa dubura, ƙaramin sashen hanyar narkewar abinci. Abinci da abubuwan da… Ci gaba da karatu »Karamin hanji
Fata wata gaɓa ce babba a cikin jiki, tana rufe dukkan sassan saman jiki daga waje. Fata dai riɓi-riɓi ce ko hawa-hawa har zuwa hawa… Ci gaba da karatu »Fata
Bakteriya wasu halittu ne masu ƙwayar halitta guda ɗaya wadanda ba a iya gani da ido kai tsaye saboda tsananin ƙankantarsu, sai da taimakon na’urar… Ci gaba da karatu »Bakteriya
Budurci wani tantani ne da yake cikin farjin mace, yana nan kamar jijiya kamar fata, ba shi da ƙwari, wanda ke nuna cewa budurwa ko… Ci gaba da karatu »Budurci
Kasana sun bayyana ƙwaƙwalwar ɗan’adam a matsayin abin da ya fi komai wuyar fahimta (complex) a gabaɗaya faɗin duniya. Duk da cewa ana kwatanta ta… Ci gaba da karatu »Kwakwalwa
Genetics, wani fanni ne na ilimin kimiyyar rayuwa da ke nazarin yadda halaye, siffofi, cututtuka da salon tsarin jiki ke yaɗuwa daga iyaye zuwa ’ya’ya… Ci gaba da karatu »Genetics
Ido ɗaya ne daga cikin sassan cikin ɗan’adam masu matuƙar amfani da kuma muhimmanci. Ta fuskar gudanar da rayuwarsa, mu’amalarsa da duk wani cigaban rayuwarsa.… Ci gaba da karatu »Ido
You cannot copy content of this page