Skip to content

Mutane

Jibril Aminu

Farfesa Jibril Aminu, na ɗaya daga cikin fitattun haziƙan malaman jami’o’i kuma jajirtaccen ma’aikacin gwamnati wanda ya sadaukar da rayuwarsa kacokan ga cigaban ƙasa. Sanannen… Read More »Jibril Aminu

Ahmad Bamba

An haifi Sheikh Dakta Ahmad Bamba a shekarar 1940, sannan ya taso a garin Alabar A.E.B ko Nguwan Gonjawa, a Jihar Kumasi ta ƙasar Ghana. Mahaifinsa… Read More »Ahmad Bamba

Paparoma Leo

Mabiya ɗarikar Katolika da yawa sun yi mamakin sanarwar Paparoma na farko daga Amirka, abin da aka daɗe ana dako har an fara tunanin kamar… Read More »Paparoma Leo

Paparoma Francis

Paparoma Francis shi ne Paparoma na 266, a jerin paparomomin da suka shugabanci kiristoci mabiya ɗarikar Katolika. Tun daga lokacin da ya hau muƙamin baranda… Read More »Paparoma Francis

Herbert Macaulay

An haifi ɗan gwagwarmaya Herbert Macauley a birnin Legas, Najeriya, a ranar 14 ga Nuwamba, 1864. Mahaifinsa shi ne ya kafa kuma ya shugabanci makarantar… Read More »Herbert Macaulay

Abdulsalami Abubakar

Janar Abdulsalam Abubakar shi ne shugaban mulkin soja na takwas a Najeriya (bayan Ironsi, Gowon, Murtala, Obasanjo, Buhari, Babangida da Abacha) tun bayan samun ‘yancin… Read More »Abdulsalami Abubakar

Yakubu Gowon

Gowon, an haife shi a ranar 19 ga Oktoba 1934. Shi ne shugaban ƙasa, shugaban gwamnatin mulkin soja na tarayyar Najeriya daga 1966 zuwa 1975.… Read More »Yakubu Gowon

Lookman Ademola

Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin Najeriya, Ademola Lookman ya kafa tarihi a fannin ƙwallon kafa, inda ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasan Afrika na… Read More »Lookman Ademola

Nnamdi Azikiwe

An haifi Dr. Nnamdi Azikiwe a ranar 16 ga watan Nuwamba, shekara ta 1904. Dr. Azikiwe, wanda ake yi wa laƙabi da “Zik of Africa”,… Read More »Nnamdi Azikiwe

Ernest Shonekan

Shonekan dai lauya ne da kasar Ingila ta horar da shi, masanin masana’antu, kuma tsohon shugaban kuma Manajan Darakta na United African Company of Nigeria… Read More »Ernest Shonekan

Ahmadu Bello

Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato basarake ne, malamin makaranta, kuma ɗan siyasa, mai kishin ƙasa da jama’arsa. Ya rayu a ƙarƙashin mulkin mallakar Turawa… Read More »Ahmadu Bello

Agunyi Ironsi

Ironsi shi ne kaftin ɗin soja na farko, manjo na farko, laftanal kanal na farko, kanal na farko, kuma birgediya na farko ɗan Najeriya. Cikakken… Read More »Agunyi Ironsi

Sani Abacha

An haifi janar Sani Abacha ranar 20 ga watan Satumbar shekarar 1943 a cikin garin Kano. Janar Sani Abacha ne sojan farko a tarihi da… Read More »Sani Abacha

Ibrahim Babangida

Babangida mutum ne ɗan kishin ƙasa, jarumi, mai basira, hangen nesa, sannan kuma mai fasaha da kuma ƙwazo wajen aiki, ya ba da gudunmawa mai… Read More »Ibrahim Babangida

Obafemi Awolowo

An haifi Cif Jeremiah Obafemi Awolowo a ranar 6 ga Maris 1909, garin Ikenné da ke jihar Ogun, Najeriya. Ya fito ne daga zuri’a mai… Read More »Obafemi Awolowo

Shehu Shagari

An haifi Shagari a ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar 1925 a wani kauye mai suna Shagari, kauyen da aka ce kakansa, Ahmadu Rufa’i Shagari… Read More »Shehu Shagari

Muhammadu Buhari

Muhammadu Buhari, wanda ‘yan ƙasa Najeriya ke yi wa laƙabi da ‘mai gaskiya’, haifaffen garin Daura ne da ke cikin jihar Katsina. An haife shi… Read More »Muhammadu Buhari

Aliko Dangote

An haifi hamshakin ɗan kasuwa Alhaji Aliko Ɗangote a ranar 10 ga Afrilu 1957 a cikin birnin Kano da ke Arewacin Najeriya. Mahaifinsa shi ne… Read More »Aliko Dangote

Ghali Na’Abba

An haifi Ghali Umar Na’Abba a Tundun Nufawa da ke cikin birnin Kano, a ranar 27 ga Satumba, 1958. Mahaifinsa babban malami kuma ɗan kasuwa,… Read More »Ghali Na’Abba

Bola Tinubu

An haifi Bola Ahmed Tinubu a ranar 29 ga watan Maris a shekarar 1952 a birnin Legas da ke kudu maso yammacin Najeriya. Bola Ahmed… Read More »Bola Tinubu

Zaynab Alkali

Farfesa Zaynab Alkali ta fito ne daga jahar Borno, kuma ita ce mace marubuciya ta farko daga Arewacin Nijeriya da ta fara samun shahara a… Read More »Zaynab Alkali

Saratu Gidado

Saratu Gidado (Daso) An haifi fitacciyar ‘yar wasan kwaikwayon Kannywood, Saratu Gidado da ake yi wa laƙabi da Daso, a ranar 17 ga watan Janairu… Read More »Saratu Gidado

Ali Nuhu

Matashin jarumin da ludayinsa ke kan dawo a masana’antar shirya fina-finai ta Hausa (Kannywood). Goggagen jarumi, mai ƙwarewa ta fannoni da daban-daban na gudanar da… Read More »Ali Nuhu

You cannot copy content of this page

×