Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Ellen Johnson Sirleaf
A tarihin siyasar Afirka, sunaye kalilan ne ke bayyana ma’anar jajircewa, hazaƙa, da juriya kamar sunan Ellen John…
Android
Android wata muhimmiyar manhaja ce da ta taka rawar gani sosai wajen sauya yadda mutane ke amfani da fasahar sadarwa a w…
Bromine
Bromine wani sinadari ne mai guba, mai launin ruwan dorawa ko jaja-jaja, wanda ke kasancewa a matsayin ruwa a yanayin ɗu…
Typhus
Typhus wata tsohuwar cuta ce mai yaɗuwa wadda ta daɗe tana barazana ga lafiyar ɗan Adam tun ƙarnoni da dama da suka wuce…
Mura
Mura, wadda ake kira influenza ko flue a turance, cuta ce mai yaɗuwa wadda ke shafar huhu da tsarin numfashi gabaɗaya. …
Iron Flame
Iron Flame babban Littafi ne na rukunin fantasy na zamani wanda shahararriyar marubuciya Ba’amurkiya Rebecca Yarros ta w…
Firji
Firji na ɗaya daga cikin muhimman na’urorin lantarki da suka kawo gagarumin sauyi a rayuwar ɗan Adam, musamman a fannin …
Yersinia pestis
Yersinia pestis wata cuta ce mai tsanani wadda ƙwayar cuta Yersinia pestis ke haddasawa. Tana yaɗuwa ne ta hanyar cizon …
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Azumin nafila
Azumi wani muhimmin nau’i ne na ibada da ake samu a kusan dukkan manyan addinan duniya. A ma’anarsa gamammiya, azumi yan…
Tsutsar ciki
Tsutsar ciki na daga cikin manyan matsalolin lafiya da ke shafar tsarin narkewar abinci a jikin ɗan Adam a sassa daban-d…
Yanayin sanyi
Yanayin sanyi wani lokaci ne a cikin lokatan shekara da sanyi ke yawaita. Ga wasu, lokaci ne mai armashi da kuma samar d…
Zoom
Zoom manhaja ce ta sadarwa da ake amfani da ita don taron tattaunawa ta hanyar fasahar bidiyo da sauti, amma kuma tana b…
Farfadiya
Cutar farfaɗiya cuta ce ta jijiyoyi da ke shafar Kwakwalwa wacce ke rikita saitin jijiyoyin da cikin ƙwaƙwalwar. Wannan …
Dusar kankara
Dusar ƙanƙara wani yanayi ne wanda ke faruwa lokacin da tururin ruwa a cikin yanayi ya daskare ya zama kankara. Wato dus…
Duniyar Mars
Duniyar Mars na ɗaya daga cikin jerangiyar duniyoyin dake kewaye rana, kuma ita ce mafi kusancin yiwuwar rayuwa da duniy…
Kwayar halitta
Ƙwayar halitta, wato cell a Turance, wani abu ne ko kuma tushe da ginshikin asalin halitta ko tubalin samuwar duk wani a…
Sulfur
Sulfur (wanda ake rubutawa da S) wani muhimmin sinadari ne mai lamba ta atomic 16 a cikin jadawalin sinadarai. Yana ciki…
Kifi
Kifaye halittu ne da ke rayuwa a cikin ruwa, suna da ƙaya a jikinsu da gadon bayansu, kuma suna shaƙar numfashi ta hanya…
Picoin
Pi Network wani kamfanin fasaha ne da ya ƙirƙiro kuɗin crypto mai suna Pi coin, kamfanin ya wanzu da zummar warware ɗaya…
Makero
Makero cutar fata ce mai yaɗuwa wadda kwayoyin cuta dangin ‘Fungai’ suke haddasawa a fatar jiki ko a kai da sauransu. Wa…
Shaharrun Makalu
Europium
Sinadarin Europium sinadari ne daga cikin sinadaran da ke da matuƙar muhimmanci a masana’antun zamani, musamman a fannon…
Fasahar matse bayanai
A wannan zamani na fasahar sadarwa da kwamfuta, bayanai sun zama muhimmin ginshiƙi da ke tafiyar da rayuwar ɗan Adam ta …
Printer
Printer na’ura ce da ke karɓar bayanai ko kuma saƙwanni rubutattu ko fayal ko kuma hotuna daga na’ura mai ƙw…
Aduwa
Aduwa na ɗaya daga cikin itatuwan da suka shahara a tsakanin al’ummomin Hausawa da sauran ƙabilu a Afirka. Ana amfani da…
Microsoft Excel
Microsoft Excel manhaja ce da kamfanin Microsoft ya kirkira, wadda ake amfani da ita a duk faɗin duniya domin tsara baya…
Mantuwa
Mantuwa wani yanayi ne da ke wanzuwa a cikin ƙwaƙwalwa, ma’ana gaza tuna bayanin da ke cikin ƙwaƙwalwar. Misalin b…
Man fetur
Kalmar Petroleum ta wanzu ne ta hanyar haɗuwar kalmomi guda biyu na Girka “Petra” da kuma kalmar Latin ̶…
Router
Router na’ura ce da ke ba da damar haɗa na’urorin sadarwa yanar gizo guda biyu ko fiye su yi aiki a kan inta…
Damina
Damina na nufin wani lokaci ne a kowacce shekara inda ruwan sama ke sauka a daga sama a wasu watanni. A wasu sassan na A…
Shafukan sada zumunta
Kowace kwanan duniya fasaha sai daɗa bunƙasa take yi, wannan kuwa na faruwa ne saboda hazaƙar bil’adama daya samo dandal…
Superfetation
Superfetation wani lamari ne mai matuƙar wahalar samuwa a tsarin haihuwa, inda mace ke ƙara ɗaukar wani cikin duk da cew…
Ranar Hausa
Harshe ba hanya ce ta sadarwa kawai ba. Harshe taska ce da al’umma ke adana tarihinta, al’adunta, tunaninta da hikimomin…
Tarihin Mutane
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, …














