Skip to content

The Hausa Encyclopaedia

The Hausa Encyclopaedia

Kimiyya

Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari

Tarihi

Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban

Lafiya

Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya

Dakin karatu

Ɗakin karatu wata matattara ce ta kayayyakin ilimi da bayanai musamman littattafai da aka tsara kuma aka sanya domin amf…

Zogale

Zogale shuka ce mai daraja, wadda take da matuƙar amfani ga lafiyar ɗan Adam. A Arewacin Najeriya, ganyen zogale ya shah…

Gara

Gara na daga cikin nau’in ƙwari waɗanda suke rayuwa da mutane. Tana daga cikin ƙwari mafi naci da kuma ɓarna musam…

Kiwo

Ana iya bayyana kiwo a matsayin sana’a ko kuma reshe na kimiyyar aikin gona, wato agricultural science a Turance, …

Vanadium

Vanadium sinadari ne da ke rukunin ƙarafa masu canjawa, yana da alama ko tambarin V, tare da lambar atomic 23 a jadawali…

Chromium

Chromium wani sinadarin ƙarfe ne mai canjawa (transition metal) mai alamar sinadari ta Cr da lambar atomic 24 a bisa jad…

Pager

Pager, ko kuma a kira ta da beeper ko bleeper, wata na’ura ce ta sadarwa marar amfani da zaren waya wacce ke karɓa da ku…

Manchester United

Manchester United Football Club wata shahararriyar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce da ke da hedikwata a birnin Manchester, da k…

1 28 29 30 31 32 76
Tutar ƙasar Madagascar

Madagascar

Tutar ƙasar Burkina Faso

Burkina Faso

Tutar ƙasar Norway

Norway

Tutar ƙasar Uganda

Uganda

Titanium

Titanium wani sinadarin ƙarfe ne mai alamar Ti da lambar atomic 22 a cikin jadawalin sinadarai. Yana cikin rukunin trans…

Waves (Physics)

Wave a Physics yana nufin motsi ko girgizar da ke tunkuɗa energy daga wani wuri zuwa wuri ba tare da motsi na dukkan abu…

Virtual reality

Virtual Reality wata fasaha ce ta zamani da ta samo asali daga haɗakar ilimin kwamfuta da fasahar zane-zane na 3D da ili…

Sulfur

Sulfur (wanda ake rubutawa da S) wani muhimmin sinadari ne mai lamba ta atomic 16 a cikin jadawalin sinadarai. Yana ciki…

Android

Android wata muhimmiyar manhaja ce da ta taka rawar gani sosai wajen sauya yadda mutane ke amfani da fasahar sadarwa a w…

Hankaka

Pied Crow sunan tsuntsun hankaka ke nan da Turanci. Kalmar pied tana nufin launuka biyu ko fiye, ke nan hakan na nuna ce…

Google Drive

Google Drive manhaja ce ta kyauta daga kamfanin Google, wacce ke ba da damar adana fayil-fayil a yanar gizo da samun dam…

Cutis laxa

Cutis laxa wata lalura ce ta fata mai matuƙar wuya da ba kasafai ake samunta ba. Cutar tana faruwa ne sakamakon lalacewa…

The Chemist

The Chemist littafi ne na thriller da action wanda da Stephenie Meyer ta rubuta a shekarar 2016. Wannan littafi ya bamba…

Real Madrid

Real Madrid, wata shahararriyar ƙungiya ce ta ƙwallon ƙafa da ke birnin Madrid, babban birnin ƙasar Spain. Ana ɗaukar ta…

Zabiya

Zabiya wani yanayi ne na kwayoyin halitta da ba kasafai ba wanda ke haifar da raguwa ko rashin sinadarin melanin. Melani…

Bromine

Bromine wani sinadari ne mai guba, mai launin ruwan dorawa ko jaja-jaja, wanda ke kasancewa a matsayin ruwa a yanayin ɗu…

1 28 29 30 31 32 51

Gambo Sawaba

Madubin mata a gwagwarmaya da siyasar Nigeria. An haifi Hajiya Gambo Sawaba a ranar Lahadi, 15 ga watan February na shek…

Gizo-gizo

Gizo-gizo ƙwari ne nau’in arachnids masu kafa takwas waɗanda ke rayuwa a kusan dukkanin sassan duniya in ban da An…

Jemage

Jemagu yawanci suna da matsakaicin tsawon rayuwa har zuwa shekaru 30 a cikin daji. Yayin da yawancin nau’in jemagu…

Drone

Drone, wanda ake bayyanawa a matsayin jirgin sama marar matuƙi, na daga cikin manyan ƙirƙire-ƙirƙiren fasaha da suka kaw…

Kadiriyya

Kadiriyya wata ɗariƙar Sufanci ce da ta samo asali daga ƙasar Iraki, a birnin Baghdad, tun a ƙarni na goma sha ɗaya, Mil…

GPS

Global Positioning System wanda ake takaitawa a (GPS), wata fasahar tsarin tauraron ɗan Adam ce wadda ke samar da bayana…

Habbatus sauda

Habbatus sauda wata ƙwayar tsiro ce da ke fitowa daga wata ƙaramar bishiya mai fure da ake kira Nigella sativa. Wannan ƙ…

Gyambon ciki

Gyambon ciki yana daga cikin cututtukan da suka fi shafar tsarin narkewar abinci a duniya. Cuta ce da ke faruwa lokacin …

Venezuela

Venezuela ƙasa ce da ke arewacin nahiyar Latin America wadda tarihinta ya ƙunshi batutuwan arziki masu yawa, gwagwarmaya…

Sani Abacha

An haifi janar Sani Abacha ranar 20 ga watan Satumbar shekarar 1943 a cikin garin Kano. Janar Sani Abacha ne sojan farko…

Aminu Ado Bayero

An haif Alhaji Aminu Ado Bayero ne a shekarar 1961, ya yi makarantar firamare a Kofar Kudu da ke Kano Municipal; daga na…

Makwakkwafi

Makwakkwafi wani irin tsuntsu ne da ya shahara wajen huda jikin bishiya da ƙaƙƙarfan tsinin bakinsa domin neman abinci k…

1 28 29 30 31 32 51
Ahmed Muhammad Sani II

Ahmed Muhammad Sani II

Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…

Baba Umar Farouk, sarkin Katagum.

Baba Umar Faruk

Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…

Elon Musk 1

Elon Musk

Elon Musk ɗan kasuwa ne, …

×