Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Bybit
An ƙirƙiro manhajar musanya da hada-hadar kuɗaɗen crypto ta kamfanin Bybit a watan Maris na shekarar 2018, wannan manhaj…
Binance
Binance wata shahararriyar manhajar musaya da hada-hadar kuɗaɗen cryptocurrency ce. Tana da ɓangarori da abubuwa masu ja…
Kansar kwakwalwa
Kansar ƙwaƙwalwa ko ciwon dajin ƙwaƙwalwa ciwo ne da ke samuwa sakamakon ci gaban yaɗuwa da bunƙasar ƙwayar cutar daji a…
Helium
Masana kimiyya sun ɗan fahimci cewa mafi yawan abubuwan da ke cikin sararin samaniya su ne iskar gas masu sauƙi kamar hy…
Rama
Ganyen rama guda ne cikin ganyayyaki sanannu a mafi yawan sassan Najeriya, musamman a jihohin Kudu-maso-Yamma, ganye ne …
Kubewa
Kuɓewa shuka ce mai ban sha’awa da ke da cikin shukoki dangin hibiscus da auduga. Kuɓewa ta samo asali ne daga Tsa…
Herbert Macaulay
An haifi ɗan gwagwarmaya Herbert Macauley a birnin Legas, Najeriya, a ranar 14 ga Nuwamba, 1864. Mahaifinsa shi ne ya ka…
Tabarau
Tabarau ko gilashin ido wata nau’in na’ura ce da ake maƙalawa a fuska don samun damar gani da kyau da kuma k…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Shanyewar jiki
Shanyewar jiki na ɗaya daga cikin manyan matsalolin lafiya da ke da matuƙar tasiri ga rayuwar ɗan Adam a duniya. Wannan …
Jemage
Jemagu yawanci suna da matsakaicin tsawon rayuwa har zuwa shekaru 30 a cikin daji. Yayin da yawancin nau’in jemagu…
Goro
Goro ɗan itaciya ne mai dogon tarihi da tasiri. Muhimmancinsa a rayuwar al’ummu daban-daban a faɗin duniya musamman ma&n…
Chad
Kasar Chad ƙasa ce da take a tsakiyar nahiyar Afirka, kuma tana daga cikin ƙasashen yankin Sahel da ke tsakanin hamadar …
Samia Suluhu Hassan
Samia Suluhu Hassan ita ce shugabar ƙasa ta Tanzania tun daga ranar 19 ga Maris, 2021, bayan rasuwar tsohon shugaban ƙas…
Gandoki
Littafin Ganɗoki littafi ne na adabin Hausa na zamani da aka rubuta a ƙarshen shekarun 1920s zuwa farkon 1930s, kuma aka…
Neptune
Neptune ta fi ninki 30 nisa daga rana har ƙasa. Neptune ita ce kaɗai duniyar da ke cikin falaƙin rana wadda ba a iya kal…
Harshe (Gaba)
Harshe tsoka ce a cikin baki. An lulluɓe shi da tantanin ɗanɗano, yana da launin ruwan hoda da ake kira da mucosa. Akwai…
Kare
Kare dabba ce da ta shahara a duniya baki ɗaya, musamman ma a matsayin abokin zama kuma mai hidimar samar da tsaro. Daga…
Israel
Israel, wacce aka fi ambato da Isra’ila a Hausance, ƙasa ce da ke a yankin Gabas ta Tsakiya wato Middle East, a kan iyak…
Magarya
Magarya bishiya ce da ake samu a wurare da dama a nahiyar Afirka, musamman a yankunan da ke da zafi kamar su Arewacin N…
Fas (fax)
Na’urar fax wata na’ura ce da ke ba da damar aika takardu ta amfani da layukan waya. Wannan ita ce hanya ta …
Shaharrun Makalu
Zakkar fid-da-kai
Zakatul fidr wato zakkar fidda kai sunnah ce mai karfi tana wajaba a kan kowanne musulmi babba da yaro mace dana miji ɗa…
Iron Flame
Iron Flame babban Littafi ne na rukunin fantasy na zamani wanda shahararriyar marubuciya Ba’amurkiya Rebecca Yarros ta w…
Tafarnuwa
Tafarnuwa ɗaya ce daga cikin tsoffin tsirrai da ake shukawa, kuma daga cikin sinadaran da ake amfani da su dangin Liliac…
Drone
Drone, wanda ake bayyanawa a matsayin jirgin sama marar matuƙi, na daga cikin manyan ƙirƙire-ƙirƙiren fasaha da suka kaw…
Hadin kai
Haɗin kai na nufin wata dabara ce da al’umma kan aiwatar tun a zamanin da domin su gudanar da abin da mutum ɗaya ba zai …
YouTube
YouTube sanannen dandamali ne na ɗorawa da raba bidiyoyi a yanar gizo, inda mutane za su iya ɗorawa, rabawa har ma da ka…
Gudawa
Gudawa na nufin samun sauyi ko yanayin sako-sako ko bahaya mai ruwa. Tana faruwa sosai a tsakanin yara da manya, kuma ya…
Harry Potter
Harry Potter yana cikin jerin littatafai guda bakwai da marubuciyar Birtaniya J. K. Rowling ta rubuta. Littafin na daga…
Ibrahim Coomassie
Ibrahim Coomassie, shi ne babban da a wurin mahaifinsu, fitaccen malami, kuma dan kasuwa wato Malam Ahmadu Coomassie, wa…
Dandalin sada zumunta
Kowace kwanan duniya fasaha sai daɗa bunƙasa take yi, wannan kuwa na faruwa ne saboda hazaƙar bil’adama daya samo dandal…
Extended reality
Extended reality (XR) na daga cikin manyan fasahohin zamani da suka sauya yadda ɗan Adam ke mu’amala da bayanai, kwamfut…
Kwashiorkor
Kwashiorkor tana ɗaya daga cikin manyan nau’ikan cutukan da ƙarancin sinadarin furotin (abinci mai gina jiki), ke …
Tarihin Mutane
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, …














