Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Drone
Drone, wanda ake bayyanawa a matsayin jirgin sama marar matuƙi, na daga cikin manyan ƙirƙire-ƙirƙiren fasaha da suka kaw…
Rotavirus
Rotavirus wata ƙwayar cuta ce mai ɗauke da RNA daga dangin Reoviridae wadda ke haddasa gudawa mai tsanani da amai, musam…
Rigakafi
Rigakafi wata muhimmiyar hanya ce ta kiwon lafiya da masana kimiyyar jiki da likitoci suka samar domin kare lafiyar ɗan&…
Giginya
Giginya ɗaya ce daga cikin manyan bishiyoyi wacce a kimiyyance ake kira Cissus populnea, itaciya ce mai tsayi da ke ciki…
Norovirus
Norovirus wata ƙwayar cuta ce mai matuƙar saurin yaɗuwa wadda ke haddasa ciwon ciki da amai, wanda masana kimiyya ke kir…
Kadiriyya
Kadiriyya wata ɗariƙar Sufanci ce da ta samo asali daga ƙasar Iraki, a birnin Baghdad, tun a ƙarni na goma sha ɗaya, Mil…
Trachoma
Trachoma wata cuta ce mai tsanani da ke kama idanu, wadda kuma ta samo asali ne daga ƙwayar cuta mai suna Chlamydia trac…
Taura
Taura wata itaciya ce da ke da muhimmanci mai girma a fannonin al’adu, magungunan gargajiya, kiwon lafiya, da kuma tatta…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Abdulsalami Abubakar
Janar Abdulsalam Abubakar shi ne shugaban mulkin soja na takwas a Najeriya (bayan Ironsi, Gowon, Murtala, Obasanjo, Buha…
Operating System
Operating System (O.S) nau’i ne na manhajar kwamfutoci wanda ke sarrafa sauran manhajoji da aikace-aikacen k…
Folic acid
Sinadarin folic acid wani nau’i ne na sinadarin folate, wanda shi ne a matsayin bitamin B9. Yana taimaka wa jiki w…
Farfesa Abdullahi Ahmad na ABU Zaria ya kirkiro sabon hasashe – Gbobeism
Gbobeism, Wave Theory of Speech Acts (GBOWATSA), sabon hasashe ne a fannin ilimin harshe da nazarin magana da aka gabata…
Majina
Majina wata aba ce ta al’ada, mai santsi, yanayin ruwa-ruwa wadda yawancin tantanin da ke cikin jiki ke samarwa. T…
Cutar X
Cuta X (Virus X) suna ne da alama da Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayar don wakiltar ƙwayar cutar da ke haifar da wata an…
Goro
Goro ɗan itaciya ne mai dogon tarihi da tasiri. Muhimmancinsa a rayuwar al’ummu daban-daban a faɗin duniya musamman ma&n…
Antioxidant
Antioxidants rukuni ne na sinadaran da ke kare ƙwayoyin halitta daga lalacewa, wanda wasu ƙwayoyin cuta da ake kira free…
Dodon kodi
Dodon koɗi na ɗaya daga cikin sanannun nau’ikan dabbobi a duniya. Akwai shaidun ɓurbushin halittun gastropods na f…
Nigeria
Najeriya, wacce aka fi sani da Federal Republic of Nigeria, tana ɗaya daga cikin manyan ƙasashen Afirka ta Yamma, kuma t…
Shanyewar jiki
Shanyewar jiki na ɗaya daga cikin manyan matsalolin lafiya da ke da matuƙar tasiri ga rayuwar ɗan Adam a duniya. Wannan …
Hormones
Hormones su ne sinadarai na musamman da jikin ɗan Adam ke samarwa domin isar da saƙonni daga wasu sassan jiki zuwa wasu.…
Shaharrun Makalu
Zoom
Zoom manhaja ce ta sadarwa da ake amfani da ita don taron tattaunawa ta hanyar fasahar bidiyo da sauti, amma kuma tana b…
Albasa
Albasa tana daga cikin kayan lambu da ake amfani da su sosai a girke-girke a sassan duniya. Tana da matukar amfani ga ji…
Bayanai
Bayanai, ko kuma abin da ake kira data a Turanci, suna daga cikin muhimman ginshiƙai na rayuwar zamani da cigaban fasaha…
Boron
Boron wani sinadari ne mai lamba ta biyar a kan teburin sunadarai da ma’adanai (wato periodic table a turance). Bo…
WhatsApp sananniyar manhaja ce ta aika saƙonnin da ke ba masu amfani damar aika saƙonnin rubutu, yin kiran murya da bidi…
Jinsi
Jinsi na daga cikin muhimman batutuwan da ake nazari a fannoni daban-daban na ilimi, musamman ilimin halittu (Biology), …
Kalkuleta
Kalkuleta wata na’ura ce da ake amfani da ita don yin lissafi. Tana iya zuwa ta nau’i-nau’i daban-daba…
Zuciya
Zuciyar ɗan’adam wani curin nau’in nama ne mai gautsi, mai asali daga yaɗin jijiyoyin jikinsa masu taushi da…
Bikin budar dawa
Bikin Buɗar dawa biki ne da Hausawa suka daɗe suna aiwatarwa a sassa daban-daban na ƙasar Hausa. Bukin yana da sunaye da…
DNA
DNA (Deoxyribonucleic Acid) wasu sinadaran ƙwayoyin halitta ne masu ɗauke da cikakken bayanan da ke tsara yadda jikin ɗa…
FinTech
FinTech, ko Financial Technology, na nufin amfani da fasahohin zamani wajen sauƙaƙawa, ingantawa, ko ƙirƙirar sabbin han…
Nelson Mandela
Idan aka ambaci sunan Nelson Mandela, ba a kallon sunan a matsayin suna daga jerin shuwagabannin siyasa na duniya kawai,…
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…















