Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Samia Suluhu Hassan
Samia Suluhu Hassan ita ce shugabar ƙasa ta Tanzania tun daga ranar 19 ga Maris, 2021, bayan rasuwar tsohon shugaban ƙas…
Malam Nata’ala
Malam Yakubu Mato, wanda aka fi sani da Malam Na Ta’ala, jarumi ne na shirin fina-finan Hausa a Najeriya. Ya shahara ne …
Kaciyar mata
Kaciyar mata (Female Genital Mutilation – FGM) wata tsohuwar al’ada ce da ake gudanarwa a wasu al’ummomi musamman a ƙasa…
Paul Biya
Paul Barthélemy Biya’a bi Mvondo shi ne ɗaya daga cikin fitattun shugabannin Afirka da suka fi shahara wajen daɗewa a ka…
Zobo
Zoɓo, wanda ake kira da (Hibiscus sabdariffa) a harshen kimiyya, wata shuka ce daga cikin shukoki dangin Malvaceae wadda…
Kunkuru
Kunkuru wata dabba ce daga cikin rukunin dabbobin da ake kira reptiles, wato dabbobin da ke da sanyi a jiki, masu saɓa k…
Nickel
Nickel wani sinadari ne na ƙarfe wanda yake cikin rukunin transition metals a jadawalin sinadarai. Yana da alamar Ni da …
Superfetation
Superfetation wani lamari ne mai matuƙar wahalar samuwa a tsarin haihuwa, inda mace ke ƙara ɗaukar wani cikin duk da cew…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Tururuwa
Tururuwa ƙwari ne na gama-gari, amma suna da wasu siffofi na musamman ciki har da ƙwarewarsu ta fuskar sadarwa ta almara…
Benjamin Netanyahu
Netanyahu ya shiga rundunar sojin Isra’ila a shekarar 1967, inda daga baya ya shiga rundunar musamman da ta ceto jirgin …
Zuciya
Zuciyar ɗan’adam wani curin nau’in nama ne mai gautsi, mai asali daga yaɗin jijiyoyin jikinsa masu taushi da…
Burundi
Burundi ƙasa ce mai cin gashin kanta, wadda ke yankin da ake kira Great Lakes Region na gabashin Afirka. Wannan yanki ya…
Harajin VAT
Shi dai harajin VAT wani haraji ne da ake ƙarawa kayayyakin masarufi wanda jidalin yake ƙarewa akan masu amfani na ƙarsh…
Comoros
Ƙasar Comoros, wadda a hukumance ake kira da Union of the Comoros, ƙasa ce ta tsibirai da ke cikin tekun Indiya a arewac…
Goruba
Goruba bishiya ce mai tsayi da ke da kusan girman mita goma sha bakwai 17, (daidai da ƙafa 56), yayin da ƙwallon gorubar…
Ngugi wa Thiong’o
An haifi Ngugi wa Thiong’o a ranar 5 ga watan Janairun shekarar 1938, a ƙauyen Limuru na ƙasar Kenya. Ngugi wa Thiong’o …
Dumamar yanayi
Ɗumamar yanayi na nufin ci gaba da ƙaruwar matsakaicin zafin doron ƙasa na dogon lokaci sakamakon taruwar wasu iskokin g…
Printer
Printer na’ura ce da ke karɓar bayanai ko kuma saƙwanni rubutattu ko fayal ko kuma hotuna daga na’ura mai ƙw…
Mutuwa
Kalmar mutuwa baƙuwar kalma ce da aka aro daga harshen Larabci watau “Al Maut.” A harshen Larabci tana nufin ƙarewar ray…
Ghali Umar Na’Abba
An haifi Ghali Umar Na’Abba a Tundun Nufawa da ke cikin birnin Kano, a ranar 27 ga Satumba, 1958. Mahaifinsa babban mala…
Shaharrun Makalu
Zinare
Zinare wani muhimmin sinadari ne daga sinadaran ƙasa. Yana daga cikin ƙarafa masu matuƙar daraja wanda ake amfani da shi…
Hankaka
Pied Crow sunan tsuntsun hankaka ke nan da Turanci. Kalmar pied tana nufin launuka biyu ko fiye, ke nan hakan na nuna ce…
Abubakar Tafawa Balewa
An haifi Abubakar Tafawa Balewa a watan Disambar shekara ta alif dari tara da sha biyu (1912) a jihar Bauchi a wancan za…
Giginya
Giginya ɗaya ce daga cikin manyan bishiyoyi wacce a kimiyyance ake kira Cissus populnea, itaciya ce mai tsayi da ke ciki…
Zoom
Zoom manhaja ce ta sadarwa da ake amfani da ita don taron tattaunawa ta hanyar fasahar bidiyo da sauti, amma kuma tana b…
Dangantaka
Dangantaka kalma ce da take nuna alaka dake tsakanin ‘yan’uwa ko wata al’umma ko kabila da ke zaune a …
Jinsi
Jinsi na daga cikin muhimman batutuwan da ake nazari a fannoni daban-daban na ilimi, musamman ilimin halittu (Biology), …
Fasahar blockchain
Mutane da dama suna yawan tambaya dangane da ainihin abin da ake nufi da fasahar blockchain da irin ayyukan da ake iya a…
Wabi
Wabi kalma ce da ake amfani da ita a wasu sassan ƙasar Hausa wajen bayyana yanayin da mace ke haihuwar yara amma ba sa d…
Argentina
Argentina ƙasa ce da take a nahiyar Kudancin Amurka, kuma tana daga cikin manyan ƙasashe a duniya ta fuskar faɗin ƙasa d…
Google Drive
Google Drive manhaja ce ta kyauta daga kamfanin Google, wacce ke ba da damar adana fayil-fayil a yanar gizo da samun dam…
Cutar X
Cuta X (Virus X) suna ne da alama da Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayar don wakiltar ƙwayar cutar da ke haifar da wata an…
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…















