Skip to content

Home

The Hausa Encyclopaedia

The Hausa Encyclopaedia

Kimiyya

Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari

Tarihi

Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban

Lafiya

Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya

DNA

DNA (Deoxyribonucleic Acid) wasu sinadaran ƙwayoyin halitta ne masu ɗauke da cikakken bayanan da ke tsara yadda jikin ɗa…

Tunani

Tunani wani muhimmin aiki ne na ƙwaƙwalwa da zuciya, wanda ɗan Adam ke amfani da shi wajen nazari, fahimta, hangen nesa …

Dahiru Usman Bauchi

Sheikh Dahiru Usman Bauchi fitaccen malamin addinin Musulunci daga Najeriya, wanda ya shahara sosai a fannin tafsirin Al…

Dharmendra Kewal

Dharmendra, wanda cikakken sunansa shi ne Dharmendra Kewal Krishan Deol, ɗaya ne daga cikin jarumai mafi shahara da tasi…

Tumfafiya

Tumfafiya shuka ce da ake samu a yankunan da ke da zafi gami da ƙasa mai yashi, kamar arewacin Najeriya, Nijar, Chadi, M…

Fasahar 6G

Fasahar sadarwar 6G, ko Sixth-Generation Network a turance, ita ce fasahar sadarwa ta nan gaba da ake sa ran za ta gaji …

Zirconium

Zirconium sinadari ne na ƙarfe mai alamar Zr da lambar atomic 40 a jadawalin sinadarai. Yana daga cikin rukunin transiti…

Gallium

Gallium wani sinadarin ƙarfe ne mai alamar Ga da lambar atomic 31 a jadawalin sinadarai. Yana daga cikin rukunin post-tr…

1 … 21 22 23 24 25 … 77
Tutar ƙasar Madagascar

Madagascar

Tutar ƙasar Burkina Faso

Burkina Faso

Tutar ƙasar Norway

Norway

Tutar ƙasar Uganda

Uganda

Kaska

Kaska ƙananan ƙwari ne masu shan jini daga jikin dabbobi da mutane. Suna cikin rukunin Arachnida, wato rukuni ɗaya da gi…

Gurneti

Grenade, wanda a Hausa ake kira gurneti, wata muhimmiyar na’urar makami ce da ake amfani da ita a fannin ayyukan soja da…

Arsenic

Arsenic sinadari ne da ke da lambar atom 33 kuma alamar kimiyyarsa ita ce As. Yana daga cikin rukunin sinadaran da ake k…

Warin baki

Warin baki wani ne yanayi ne ko cuta da yake adabar mutane da dama, wanda wasu dalilai ne ka iya haifar da shi. Ko dai d…

Hankaka

Pied Crow sunan tsuntsun hankaka ke nan da Turanci. Kalmar pied tana nufin launuka biyu ko fiye, ke nan hakan na nuna ce…

Kerkeci

Kerkeci dabba ce mai tsarin shayarwa wadda take daga cikin dabbobin jeji masu matuƙar muhimmanci a tsarin halittu. Ita c…

Armenia

Armenia ƙasa ce da take a yankin Caucasus, wato yankin da ke tsakanin nahiyoyin Turai da Asiya, kuma wannan matsayi ya s…

Nauyi

Nauyi wani muhimmin batu ne a fannin kimiyyar lissafi wanda ke bayyana ƙarfin jan da ƙasa ke yi wa wani abu. A taƙaice, …

Binance

Binance wata shahararriyar manhajar musaya da hada-hadar kuɗaɗen cryptocurrency ce. Tana da ɓangarori da abubuwa masu ja…

Tarbiyya

Tarbiyya kalma ce ta Larabci, wadda take ƙunshe da ma’anar koyar da hali na gari da kyautata rayuwar al’umma…

Circadian rhythm

Circadian rhythm wata muhimmiyar ka’ida ce a fannin ilimin halittar jiki wadda ke nuni da tsarin lokaci na cikin jiki da…

Tazarar haihuwa

Ma’anar tazarar haihuwa Na nufin yin amfani da wasu hanyoyi don hana haɗuwar ƙwayayen haihuwar mace da na namiji, …

1 … 21 22 23 24 25 … 51

Bluetooth

Fasahar Bluetooth na ba na’urori damar sadarwa (turawa da musayar bayanai) ba tare da igiyoyi ko wayoyi ba. Blueto…

Equatorial Guinea

Equatorial Guinea ƙasa ce da ke yankin Afirka ta tsakiya, a gefen tekun Guinea. Ƙasar Equatorial Guinea ta ƙunshi sassa …

Kansar kwakwalwa

Kansar ƙwaƙwalwa ko ciwon dajin ƙwaƙwalwa ciwo ne da ke samuwa sakamakon ci gaban yaɗuwa da bunƙasar ƙwayar cutar daji a…

Jirgin sama

Jirgin sama abin hawa ne mai fuka-fukai da injuna ɗaya ko fiye kuma yana tafiya ne a cikin iska. Kalmar jirgi kuma ana y…

Polar night

Polar night wani yanayi ne na da ke faruwa a wasu yankuna na duniya inda rana ba ta bayyana a sararin samaniya gabaɗaya …

Iodine

Iodine wani sinadarin mineral ne mai mahimmanci wanda jiki ba ya iya samarwa don haka dole ne a samo shi ta cikin abinci…

Maldives

Maldives ƙasa ce mai cike da tsibirai da ke cikin Tekun India, a yankin kudancin Asiya. Tana kudu maso yammacin ƙasashen…

Samia Suluhu Hassan

Samia Suluhu Hassan ita ce shugabar ƙasa ta Tanzania tun daga ranar 19 ga Maris, 2021, bayan rasuwar tsohon shugaban ƙas…

Kyandar biri

Cutar ƙyandar biri wacce aka fi sani da Mpox (monkeypox) a turance, cuta ce mai yaɗuwa daga ƙwayar cutar da ke fita daga…

Kunne

Kunne yana ɗaya daga cikin sassa masu muhimmanci sosai a jikin ɗan Adam. Wanda ba kasafai ake gane muhimmancinsa ba, sai…

Ido

Ido ɗaya ne daga cikin sassan cikin ɗan’adam masu matuƙar amfani da kuma muhimmanci. Ta fuskar gudanar da rayuwars…

Shanyewar jiki

Shanyewar jiki na ɗaya daga cikin manyan matsalolin lafiya da ke da matuƙar tasiri ga rayuwar ɗan Adam a duniya. Wannan …

1 … 21 22 23 24 25 … 51
Usain Bolt

Usain Bolt

Cikakken sunan Usain Bolt…

Bamanga Tukur

Bamanga Tukur

Alhaji Bamanga Muhammad T…

Ahmed Muhammad Sani II

Ahmed Muhammad Sani II

Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…

×