Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Insulin
Insulin hormone ne na sinadarin furotin (protein hormone) da pancreas (Hanji na ciki) ke samarwa. Babban aikinsa shi ne …
Germanium
Germanium sinadari ne mai lambar atomic 32 da kuma alamar Ge, sannan yana cikin rukunin metalloids. Yana da siffofin sin…
Kimiyyar lissafi ta zamani
Kimiyyar lissafi ta zamani, wato modern physics a Turance, reshe ne na kimiyyar lissafi, wato physics da ya taso domin b…
Pressure (Physics)
Pressure a Physics yana nufin ƙarfin da ake amfani da shi a kan wani sarari na abu. Ana auna shi ta yadda ƙarfin da aka …
Pamir Plateau
Pamir Plateau, wanda aka fi sani da “Rumfar Duniya”, yana ɗaya daga cikin manyan yankuna masu tsawo a doron ƙasa. Wannan…
Shuwaka
Shuwaka, shuka ce da ta yi fice a cikin abinci da maganin gargajiya. A kimiyyance ana kiran ta da vernonia amygdalina, d…
Fasahar inji
Fasahar inji, wato mechanical technology a Turance, wani bangare ne na kimiyya da ke nazarin yanayi da motsawar abubuwa …
Waves (Physics)
Wave a Physics yana nufin motsi ko girgizar da ke tunkuɗa energy daga wani wuri zuwa wuri ba tare da motsi na dukkan abu…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Aminu Ado Bayero
An haif Alhaji Aminu Ado Bayero ne a shekarar 1961, ya yi makarantar firamare a Kofar Kudu da ke Kano Municipal; daga na…
Fela Kuti
Cikakken sunan Fela Kuti shi ne Olufela Olusegun Oludotun Ransome-Kuti. An haifi Fela a ranar Asabar 15-10-1938, a Abeku…
Hauka
Hauka ko taɓin hankali ciwo ne da ya danganci rasa tunani. Haka kuma ciwo ne da yake da wuyar sha’ani ta fuskar mu…
eNaira
Kamar tsabar kuɗi ko takardar kuɗi, eNaira mallakin CBN ce. eNaira tana amfani da fasahar blockchain iri ɗaya da kuɗaɗen…
Kubewa
Kuɓewa shuka ce mai ban sha’awa da ke da cikin shukoki dangin hibiscus da auduga. Kuɓewa ta samo asali ne daga Tsa…
Typhus
Typhus wata tsohuwar cuta ce mai yaɗuwa wadda ta daɗe tana barazana ga lafiyar ɗan Adam tun ƙarnoni da dama da suka wuce…
Hanta
Hanta sashe ce daga cikin sassan jikin dabbobi masu shayarwa (Dabbobin da suke haihuwa sannan kuma su shayar da ‘ya’yans…
Kashu
Kashu, ko cashew a Turance, ɗaya ne daga cikin kayan marmari wanda a kimiyance ake kira da ‘Anacardium occidentale…
Albania
Albania ƙasa ce da ke kudu maso gabashin nahiyar Turai, a yankin Balkan Peninsula, wanda tun ƙarnoni da dama ya kasance …
Gasar Hikayata ta BBC Hausa
An ƙirƙiro gasar Hikayata ta BBC Hausa a cikin watan Yulin 2016 don ba wa marubuta mata damar baje basirarsu a fagen rub…
Kwarangwal
Tsarin kasusuwa ko kuma tsarin ƙwarangwal wani tsari ne da aka shirya domin ya zama gimshiƙi ko dirka ga hallitar gangar…
Yahudawa
Yahudawa suna ɗaya daga cikin tsofaffin al’ummomi da ƙabilu masu tarihin da ya daɗe a duniya. Tarihinsu yana komawa zuwa…
Shaharrun Makalu
Genetics
Genetics, wani fanni ne na ilimin kimiyyar rayuwa da ke nazarin yadda halaye, siffofi, cututtuka da salon tsarin jiki ke…
Kwashiorkor
Kwashiorkor tana ɗaya daga cikin manyan nau’ikan cutukan da ƙarancin sinadarin furotin (abinci mai gina jiki), ke …
Bitget
Bitget, babbar manhajar musayar cryptocurrency ce da kamfanin fasaha na Web3 ya kirkira, an bayyana ta a cikin jerin man…
Tururuwa
Tururuwa ƙwari ne na gama-gari, amma suna da wasu siffofi na musamman ciki har da ƙwarewarsu ta fuskar sadarwa ta almara…
Noma
‘Noma na duƙe tsohon ciniki, kowa ya zo duniya kai ya tarar.’ Wannan shi ne kirarin da Hausawa kan yi sana&#…
Austria
Austria ƙasa ce da ke a tsakiyar Turai kuma tana daga cikin ƙasashen da ke da muhimmanci sosai a tarihin siyasa, al’adu,…
Sahara
Sahara ko Hamada yanayi ne da ke tattare da ƙarancin ruwan sama da ƙarancin ciyayi a wasu yankunan duniya. Ana samun iri…
Fankiris (Pancreas)
Fankiris, (wato Pancreas a Turance). Ɗaya ce daga cikin sassan da ke aikin narkar da abinci. Pancreas wata gaɓa ce da ke…
Pneumonia
Pneumonia wata cuta ce mai tsanani da ke shafar huhu, wato sashen jiki da ke da alhakin shakar iska da fitar da ita daga…
Cutar laka
Cutar laka cuta ce mai haɗari da ta ƙunshi lalacewar kowane ɓangare na ƙashin tsakiyar baya da jijiya, wanda ake kira da…
Hakora
Hakora wasu ma’adanai ne ko gaɓɓai masu tsari da ƙarfi, waɗanda ake amfani da su don tauna abinci. Ba a yi su da ƙ…
Balaga
Lokacin balaga lokacin ne da ɗaukacin halittar ɗan adam ta zahiri da ta baɗini kan sauya daga halittar ƙananan yara zuwa…
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…















