Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Typhus
Typhus wata tsohuwar cuta ce mai yaɗuwa wadda ta daɗe tana barazana ga lafiyar ɗan Adam tun ƙarnoni da dama da suka wuce…
Mura
Mura, wadda ake kira influenza ko flue a turance, cuta ce mai yaɗuwa wadda ke shafar huhu da tsarin numfashi gabaɗaya. …
Iron Flame
Iron Flame babban Littafi ne na rukunin fantasy na zamani wanda shahararriyar marubuciya Ba’amurkiya Rebecca Yarros ta w…
Firji
Firji na ɗaya daga cikin muhimman na’urorin lantarki da suka kawo gagarumin sauyi a rayuwar ɗan Adam, musamman a fannin …
Yersinia pestis
Yersinia pestis wata cuta ce mai tsanani wadda ƙwayar cuta Yersinia pestis ke haddasawa. Tana yaɗuwa ne ta hanyar cizon …
The Chemist
The Chemist littafi ne na thriller da action wanda da Stephenie Meyer ta rubuta a shekarar 2016. Wannan littafi ya bamba…
Hormones
Hormones su ne sinadarai na musamman da jikin ɗan Adam ke samarwa domin isar da saƙonni daga wasu sassan jiki zuwa wasu.…
Polar night
Polar night wani yanayi ne na da ke faruwa a wasu yankuna na duniya inda rana ba ta bayyana a sararin samaniya gabaɗaya …
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Kankana
Kankana na ɗaya daga cikin fitattun ‘ya’yan itatuwa da ake nomawa a sassa daban-daban na duniya. Ta shahara …
Bybit
An ƙirƙiro manhajar musanya da hada-hadar kuɗaɗen crypto ta kamfanin Bybit a watan Maris na shekarar 2018, wannan manhaj…
Ebola
Cutar Ebola na ɗaya daga cikin manya-manyan cututtuka da suka addabi al’ummar wannan zamani. Ƙwayoyin cutar na Ebo…
Makwakkwafi
Makwakkwafi wani irin tsuntsu ne da ya shahara wajen huda jikin bishiya da ƙaƙƙarfan tsinin bakinsa domin neman abinci k…
FIFA
FIFA ita ce hukumar kula da ƙwallon ƙafa ta duniya. Gajartuwar kalmar ‘FIFA’ a harshen Faransanci ne, tana n…
Fas (fax)
Na’urar fax wata na’ura ce da ke ba da damar aika takardu ta amfani da layukan waya. Wannan ita ce hanya ta …
Hawan jini
Cutar hawan jini dai wata cuta ce da ta zama annoba cikin al’umma kula da yadda ta yawaita da kuma illolinta ga ra…
Kirkirarriyar basira (AI) ta gano sabbin duniyoyi 118 daga bayanan NASA TESS
Exoplanet, ko kuma extrasolar planet, na nufin kowace duniya da ke kewaya wani tauraro da ba rana ba, wato duniyar da ta…
Makami mai linzami
Makami mai linzami, wanda ake kira missile a turance, wani nau’in makami ne na zamani da ake harbawa daga wani wuri zuwa…
Apple Inc.
Apple Inc. babban kamfani ne na fasaha wanda ya kafa tarihi mai ƙarfi a duniya ta hanyar ƙirƙirar na’urorin lantar…
Harajin VAT
Shi dai harajin VAT wani haraji ne da ake ƙarawa kayayyakin masarufi wanda jidalin yake ƙarewa akan masu amfani na ƙarsh…
Maulidi
Maulidi ya kasance ɗaya daga cikin manyan bukukuwa da Musulmi ke gudanarwa a duniya domin tunawa da haihuwar Annabi Muha…
Shaharrun Makalu
Sodium
Sodium sinadari ne mai lambar atomic ta 11. Yana da alamavko tambarin Na, da ke wakiltar sunansa, yana iya narkewa a da…
Siranta
Siranta wata siffar jiki ce da ke bayyana lokacin da mutum yake da ƙarancin kitse a jikinsa, wanda ke sa tsarin jikinsa …
Jini
Jini wani nau’in sinadarin ƙwayar halitta ne da ke da siffar ruwa-ruwa wanda a kodayaushe yake gudana a cikin jik…
Kerkeci
Kerkeci dabba ce mai tsarin shayarwa wadda take daga cikin dabbobin jeji masu matuƙar muhimmanci a tsarin halittu. Ita c…
Kunama
Kunama dabba ce ƙarama mai tattauran jiki wadda ke cikin rukunin dabbobin da ba su da ƙashi a jiki (invertebrates). Ana …
Magana Jari Ce
Magana Jari Ce, yaro ba da kuɗi a faɗa maka. Wannan shi ne ma’anar wannan zancen. Littafin Magana Jari Ce, littafi…
POS
POS (Na’urar cirar kuɗi) Na’urorin POS sun canza yadda ake gudanar da ma’amalolin kuɗi a bangaren cini…
Ayaba
Ayaba ɗaya ce daga cikin nau’ikan kayan marmari sama da guda 80 da ke cikin tsirran da ake kira da Musacage. Ayaba…
Force (physics)
Shi kalmar force a fannin ilimin lissafi da fasaha, wato physics, na iya daukar ma’anar duk wani abu da ke iya sa wani a…
Norway
Norway ƙasa ce da ke arewacin Turai, wadda ke cikin yankin Scandinavia. Tana da iyaka mai tsawo da bakin teku a arewacin…
Citta
Citta wata nau’in saiwa ce da masana suka bayyana cewa ta samo asali ne daga yankin Kudancin Asia, kuma tana daga …
Hauka
Hauka ko taɓin hankali ciwo ne da ya danganci rasa tunani. Haka kuma ciwo ne da yake da wuyar sha’ani ta fuskar mu…
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…















