Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Cocin Katolika
Cocin Roman Katolika da ke da hedkwata a fadar Vatican da Paparoma ke jagoranta, ita ce mafi girma a cikin dukkanin ɗari…
Router
Router na’ura ce da ke ba da damar haɗa na’urorin sadarwa yanar gizo guda biyu ko fiye su yi aiki a kan inta…
Hadin kai
Haɗin kai na nufin wata dabara ce da al’umma kan aiwatar tun a zamanin da domin su gudanar da abin da mutum ɗaya ba zai …
Bakan gizo
Bakan gizo ko rainbow a Turance, wani abu ne mai launuka da ake iya hangowa a sararin samaniya, musamman lokacin da hada…
Gudummawa
Ƙamusun Hausa ya bayar da ma’anar gudummuwa da cewa: “Taimako na aiki ko kuɗi ko abinci ko sutura ko wani abu”. Gudummuw…
Tarbiyya
Tarbiyya kalma ce ta Larabci, wadda take ƙunshe da ma’anar koyar da hali na gari da kyautata rayuwar al’umma…
Cutar X
Cuta X (Virus X) suna ne da alama da Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayar don wakiltar ƙwayar cutar da ke haifar da wata an…
Sulhu
Wannan kalma ta sulhu Balarabiya ce da ta shigo cikin harshen Hausa mai nufin samar da daidaito a tsakanin masu jayayya …
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Targade
Targaɗe wata irin matsala ce ta gaɓoɓi da jijiyoyi da take faruwa idan wani sashe na gaɓa ya juya, ya miƙe ko ya motsa f…
Genetics
Genetics, wani fanni ne na ilimin kimiyyar rayuwa da ke nazarin yadda halaye, siffofi, cututtuka da salon tsarin jiki ke…
Sakago ya kwace kambun gudun mita 100 daga hannun Usain Bolt
Saƙago mai tsarin jikin ɗan Adam, wato Humanoid Robot, na daga cikin fasahohin da ke samun gagarumin cigaba a zamanin na…
Zazzabin Lassa
Zazzabin Lassa cuta ce mai saurin yaduwa da ke haddasa zazzabi mai tsanani da zubar jini da mutuwar gaɓoɓi. Ƙwayar cutar…
Insulin
Insulin hormone ne na sinadarin furotin (protein hormone) da pancreas (Hanji na ciki) ke samarwa. Babban aikinsa shi ne …
Hankaka
Pied Crow sunan tsuntsun hankaka ke nan da Turanci. Kalmar pied tana nufin launuka biyu ko fiye, ke nan hakan na nuna ce…
Noma
‘Noma na duƙe tsohon ciniki, kowa ya zo duniya kai ya tarar.’ Wannan shi ne kirarin da Hausawa kan yi sana&#…
Azumin Ramadan
Azumin Ramadan na daga cikin ayyukan da Allah Ya wajabta wa bayinsa, kuma rukuni ne daga cikin rukunan Musulunci guda bi…
Computer vision
Computer Vision wani fanni ne na fasaha da nazari da ke mayar da hankali kan baiwa kwamfutoci damar fassarawa da fahimta…
Hawan jini
Cutar hawan jini dai wata cuta ce da ta zama annoba cikin al’umma kula da yadda ta yawaita da kuma illolinta ga ra…
Typhus
Typhus wata tsohuwar cuta ce mai yaɗuwa wadda ta daɗe tana barazana ga lafiyar ɗan Adam tun ƙarnoni da dama da suka wuce…
Kansar huhu
Kansar huhu ciwo ne da ke faruwa a lokacin da cututtuka suka cika ma’adanar iska a cikin huhu wato (alveoli) haɗe …
Shaharrun Makalu
Intanet
Intanet hanyar sadarwa ce ta duniya ta na’urorin kwamfutoci masu haɗe da juna, da wayoyi hannu, da na’urorin…
Yakubu Gowon
An haifi Yakubu Gowon a ranar 19 ga Oktoba 1934. Shi ne shugaban ƙasa, shugaban gwamnatin mulkin soja na tarayyar Najeri…
Kankana
Kankana na ɗaya daga cikin fitattun ‘ya’yan itatuwa da ake nomawa a sassa daban-daban na duniya. Ta shahara …
Kundin Tsatsuba
Kundin tsatsabu littafi ne na yaƙi wanda ya shahara a lokacin da ludayinsa ke kan dawo. Kuma har zuwa yanzu kwarjini da …
Motion (physics)
Ita motion tana karkashin kinematics ne, wanda kuma tana nufin tafiya ko kuwa mu ce canjin guri da abu ke yi ta yadda ak…
Microsoft PowerPoint
PowerPoint na ɗaya daga cikin manhajoji masu mahimmanci na kamfanin Microsoft, wacce ake amfani da ita don tsara lakcoci…
Jini
Jini wani nau’in sinadarin ƙwayar halitta ne da ke da siffar ruwa-ruwa wanda a kodayaushe yake gudana a cikin jik…
Kubewa
Kuɓewa shuka ce mai ban sha’awa da ke da cikin shukoki dangin hibiscus da auduga. Kuɓewa ta samo asali ne daga Tsa…
Sulfur
Sulfur (wanda ake rubutawa da S) wani muhimmin sinadari ne mai lamba ta atomic 16 a cikin jadawalin sinadarai. Yana ciki…
Kagaggun littattafan Hausa
Tarihin rubuce-rubuce na ƙagaggun littattafan Hausa bai daɗe ba sosai idan an kwatanta shi da tarihin wanzuwar waƙoƙin b…
Goro
Goro ɗan itaciya ne mai dogon tarihi da tasiri. Muhimmancinsa a rayuwar al’ummu daban-daban a faɗin duniya musamman ma&n…
GPS
Global Positioning System wanda ake takaitawa a (GPS), wata fasahar tsarin tauraron ɗan Adam ce wadda ke samar da bayana…
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…















