Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Paparoma Francis
Paparoma Francis shi ne Paparoma na 266, a jerin paparomomin da suka shugabanci kiristoci mabiya ɗarikar Katolika. Tun d…
Gyada
Gyada tushen abinci ce da ake amfani da ita a duniya. Ana iya amfani da ita don yin man gyada ko kuma a matsayin abin ci…
Tururuwa
Tururuwa ƙwari ne na gama-gari, amma suna da wasu siffofi na musamman ciki har da ƙwarewarsu ta fuskar sadarwa ta almara…
Kwamfuta
Kwamfuta wata naura ce da take aiki da wutar lantarki ko batir, ana iya sarrafa ta sakamakon wasu umarni da ake ajiye su…
Kada
Kada na ɗaya daga cikin sanannun dabbobi masu ban tsoro a duniya kuma ana kallon su a matsayin mafarautan mutane da wasu…
Gasar Gusau
Gusau Institute cibiyar nazari da bincike ce da ke jihar Kaduna, Najeriya, wacce aka kafa domin inganta zaman lafiya, ts…
Daddawa
Daddawa wani sinadarin kayan amfani ne da akasari aka fi amfani da ita wurin gudanar da abinci ko kuma nau’in girk…
Goro
Goro ɗan itaciya ne mai dogon tarihi da tasiri. Muhimmancinsa a rayuwar al’ummu daban-daban a faɗin duniya musamman ma&n…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Kyauta
Ƙamusun Hausa (2006:271) ya bayar da ma’anar kyauta da cewa: “Bai wa mutum wani abu don ra’ayi ba tare da ya yi wani aik…
Sakago
Kalmar sakago abu ne dake a buɗe ko kuma mu ce sannanen abu ne wanda duniya ta gama yarda cewa wani abu ne ba mai rai ba…
Zogale
Zogale shuka ce mai daraja, wadda take da matuƙar amfani ga lafiyar ɗan Adam. A Arewacin Najeriya, ganyen zogale ya shah…
Duniyar Mars
Duniyar Mars na ɗaya daga cikin jerangiyar duniyoyin dake kewaye rana, kuma ita ce mafi kusancin yiwuwar rayuwa da duniy…
Yanayin sanyi
Yanayin sanyi wani lokaci ne a cikin lokatan shekara da sanyi ke yawaita. Ga wasu, lokaci ne mai armashi da kuma samar d…
Tunani
Tunani wani muhimmin aiki ne na ƙwaƙwalwa da zuciya, wanda ɗan Adam ke amfani da shi wajen nazari, fahimta, hangen nesa …
Bramall Lane
Bramall Lane ɗaya ne daga cikin tsoffin filayen wasan ƙwallon ƙafa a duniya, tana da daɗɗen tarihi tun daga shekarun 185…
Hepatitis C
Hepatitis C wata cuta ce ta hanta da Hepatitis C virus (HCV) ke haddasawa. Ana kiran ta Hepatitis C saboda tana haifar d…
Citta
Citta wata nau’in saiwa ce da masana suka bayyana cewa ta samo asali ne daga yankin Kudancin Asia, kuma tana daga …
Makami mai linzami
Makami mai linzami, wanda ake kira missile a turance, wani nau’in makami ne na zamani da ake harbawa daga wani wuri zuwa…
Kagaggun littattafan Hausa
Tarihin rubuce-rubuce na ƙagaggun littattafan Hausa bai daɗe ba sosai idan an kwatanta shi da tarihin wanzuwar waƙoƙin b…
Ghana
Ghana ƙasa ce da take a yankin yammacin Afirka, kuma tana daga cikin ƙasashen da suka fi shahara wajen zaman lafiya da t…
Shaharrun Makalu
ATM
Na’ura ce da ake amfani da ita wurin cirar kuɗi. Na’urar ana amfani da ita ne ta hanyar daddana lambobi domi…
Oxygen
Oxygen sinadarin iska ce, tana alama ko tambarin O, tana kuma matsayin lambar ta 8 a jerin sinadaran da ke kan periodic …
Lagwada
Lagwada, cuta ce mai saurin yaɗuwa ta hanyar ƙwayar cutar varicella zoster (VZV). Tana haifar da ƙaiƙayi, kurji mai kumb…
Pharmacology
Pharmacology; ɓangare ne na kimiyyar magunguna wanda shi ya fi mayar da hankali a kan yadda magani yake. Misali, amfanin…
Force (physics)
Shi kalmar force a fannin ilimin lissafi da fasaha, wato physics, na iya daukar ma’anar duk wani abu da ke iya sa wani a…
Fasahar bayanai
Fasahar bayanai, wato information technology a Turance, tana nufin duk wata hanya ko tsari da ake amfani da shi wajen ta…
Lantarki
Kalmar “Lantarki” na ɗaya daga cikin ararrun kalmomin da Hausawa suka aro daga harshen Turanci. Wato “…
Kyandar biri
Cutar ƙyandar biri wacce aka fi sani da Mpox (monkeypox) a turance, cuta ce mai yaɗuwa daga ƙwayar cutar da ke fita daga…
Gizo-gizo
Gizo-gizo ƙwari ne nau’in arachnids masu kafa takwas waɗanda ke rayuwa a kusan dukkanin sassan duniya in ban da An…
Uganda
Uganda ƙasa ce da take a Gabashin Afirka, kuma tana daga cikin ƙasashen da suke cikin yankin da ake kira Great Lakes na …
Comoros
Ƙasar Comoros, wadda a hukumance ake kira da Union of the Comoros, ƙasa ce ta tsibirai da ke cikin tekun Indiya a arewac…
Takaba
Takaba wata muhimmiyar al’ada ce mai cikakken tushe a cikin addinin Musulunci da kuma al’adun Hausawa da wasu ƙabilu. A …
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…















