Skip to content

Jamilu Abdulrahman

Harry Potter

Harry Potter yana cikin jerin littatafai  guda bakwai da marubuciyar Birtaniya J. K. Rowling ta rubuta. Littafin na daga cikin… 

Dengue

Dengue (DENG-gey) cuta ce da sauro ke haifarwa wanda galibi tana shafar ƙasashe masu zafi. Tsananin zafin jiki da alamomin… 

Aman wutar dutse

Aman wutar dutse, wato volcano a Turance, na faruwa ne sakamakon wanzuwar rauni a ƙundun ƙarƙashin ƙasar duniyar Earth, hakan… 

Talabijin

Talabijin ita ce na’urar kallon hoton bidiyo da jin sautin murya. Wato a iya kiran talabijin da rediyo mai hoto,… 

Ebola

Cutar Ebola na ɗaya daga cikin manya-manyan cututtuka da suka addabi al’ummar wannan zamani. Ƙwayoyin cutar na Ebola (EVD) ko… 

Cutar noma

Cutar noma wadda ake kira da gangrenous stomatitis ko kuma cancrum oris a Turance, cuta ce mai matuƙar haɗarin da… 

Duniyar Mars

Duniyar Mars na ɗaya daga cikin jerangiyar duniyoyin dake kewaye rana, kuma ita ce mafi kusancin yiwuwar rayuwa da duniyarmu… 

Girgizar kasa

Girgizar ƙasa wata irin girgiza ce ta bazata da kan faru a doron ƙasa sakamakon fitar kuzari mai ƙarfin gaske… 

Zaynab Alkali

Farfesa Zaynab Alkali ta fito ne daga jahar Borno, kuma ita ce mace marubuciya ta farko daga Arewacin Nijeriya da… 

Abubakar Imam

Abubakar Imam ba baƙon suna ba ne a wurin mafi yawancin mutanen Arewacin Nijeriya. Dangane da adabin Hausa da adabin… 

Sara

Hausawa na cewa, ‘Sarki goma, zamani goma.’ Haƙiƙa kowane zamani yana zuwa ne da irin nashi yayin ta hanyoyi iri… 

You cannot copy content of this page

×