Skip to content

Mutane

Usain Bolt

Cikakken sunan Usain Bolt shi ne Usain St Leo Bolt, É—an wasan guje-guje ne É—an Æ™asar Jamaica wanda ya yi… 

Bamanga Tukur

Alhaji Bamanga Muhammad Tukur, wanda aka fi sani da Bamanga Tukur, yana daga cikin fitattun ’yan Adamawa da suka yi… 

Baba Umar Faruk

Alhaji (Dr.) Baba Umar Faruk II, OON, shi ne Sarkin Katagum na goma sha biyu (12), kuma shugaban Masarautar Katagum,… 

Elon Musk

Elon Musk É—an kasuwa ne, mai Æ™irÆ™ire-Æ™irÆ™ire, kuma É—aya daga cikin fitattun shugabannin kamfanonin fasaha na Æ™arni na ashirin da… 

Mojtaba Khamenei

Mojtaba Khamenei sabon jagoran addini kuma jagoran siyasa na Jamhuriyar Musulunci ta Iran ne wanda aka zaÉ“a a shekarar 2026… 

Murtala Muhammed

Cikakken sunan Murtala Muhammed shi ne Murtala Ramat Muhammed. Shi É—an asalin Kano ne, kuma É—aya daga cikin manyan Æ™usoshi… 

Nelson Mandela

Idan aka ambaci sunan Nelson Mandela, ba a kallon sunan a matsayin suna daga jerin shuwagabannin siyasa na duniya kawai,… 

Ibrahim Coomassie

Ibrahim Coomassie, shi ne babban da a wurin mahaifinsu, fitaccen malami, kuma dan kasuwa wato Malam Ahmadu Coomassie, wanda ya… 

Gambo Sawaba

Madubin mata a gwagwarmaya da siyasar Nigeria. An haifi Hajiya Gambo Sawaba a ranar Lahadi, 15 ga watan February na… 

Fela Kuti

Cikakken sunan Fela Kuti shi ne Olufela Olusegun Oludotun Ransome-Kuti. An haifi Fela a ranar Asabar 15-10-1938, a Abekuta ta… 

Kiki Mordi

Kiki Mordi wata matashiya, haziÆ™a, ‘yar gwagwarmaya, jajirtacciya wacce yanayin rayuwa ya mayar da ita jaruma, wacce kuma ta samu… 

Ibrahim Taiwo

An haifi Ibrahim Taiwo a shekarar 1940, a karamar hukumar Wushishi, ta jihar Niger da ke tarayyar Nigeria. (Bincikenmu bai… 

Donald Trump

Donald Trump É—aya ne daga cikin shahararrun ‘yan kasuwa, jaruman talabijin, kuma shugabannin siyasa na Amurka a Æ™arni na 21.… 

Kwame Nkrumah

Kwame Nkrumah É—aya ne daga cikin manyan jagororin Afirka da suka fi tasiri a Æ™arni na ashirin, musamman a fagen… 

Nicolás Maduro

Nicolás Maduro Moros É—an siyasa ne a Æ™asar Venezuela wanda ya shahara a duniya saboda jagorantar Æ™asar cikin wani lokaci… 

Ellen Johnson Sirleaf

A tarihin siyasar Afirka, sunaye kalilan ne ke bayyana ma’anar jajircewa, hazaÆ™a, da juriya kamar sunan Ellen Johnson Sirleaf. Mace… 

Dahiru Usman Bauchi

Sheikh Dahiru Usman Bauchi fitaccen malamin addinin Musulunci daga Najeriya, wanda ya shahara sosai a fannin tafsirin AlÆ™ur’ani, wa’azi, karantar… 

Dharmendra Kewal

Dharmendra, wanda cikakken sunansa shi ne Dharmendra Kewal Krishan Deol, É—aya ne daga cikin jarumai mafi shahara da tasiri a… 

Malam Nata’ala

Malam Yakubu Mato, wanda aka fi sani da Malam Na Ta’ala, jarumi ne na shirin fina-finan Hausa a Najeriya. Ya… 

Paul Biya

Paul Barthélemy Biya’a bi Mvondo shi ne É—aya daga cikin fitattun shugabannin Afirka da suka fi shahara wajen daÉ—ewa a… 

Benjamin Netanyahu

Netanyahu ya shiga rundunar sojin Isra’ila a shekarar 1967, inda daga baya ya shiga rundunar musamman da ta ceto jirgin… 

Aminu Alhassan Dantata

Alhaji Aminu Dantata hamshakin dan kasuwa ne É—an Najeriya kuma mai taimakon jama’a wanda yana É—aya daga cikin masu tallafawa… 

Jibril Aminu

Farfesa Jibril Aminu, na É—aya daga cikin fitattun haziÆ™an malaman jami’o’i kuma jajirtaccen ma’aikacin gwamnati wanda ya sadaukar da rayuwarsa… 

Ahmad Bamba

An haifi Sheikh Dakta Ahmad Bamba a shekarar 1940, sannan ya taso a garin Alabar A.E.B ko Nguwan Gonjawa, a… 

Paparoma Leo

Mabiya É—arikar Katolika da yawa sun yi mamakin sanarwar Paparoma na farko daga Amirka, abin da aka daÉ—e ana dako… 

Paparoma Francis

Paparoma Francis shi ne Paparoma na 266, a jerin paparomomin da suka shugabanci kiristoci mabiya É—arikar Katolika. Tun daga lokacin… 

Sani Umar Rijiyar Lemo

Farfesa Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, shahararren malamin addinin Musulunci ne É—an Najeriya, wanda ya Æ™ware a fannin ilimin Hadisi… 

Herbert Macaulay

An haifi É—an gwagwarmaya Herbert Macauley a birnin Legas, Najeriya, a ranar 14 ga Nuwamba, 1864. Mahaifinsa shi ne ya… 

Abdulsalami Abubakar

Janar Abdulsalam Abubakar shi ne shugaban mulkin soja na takwas a Najeriya (bayan Ironsi, Gowon, Murtala, Obasanjo, Buhari, Babangida da… 

Yakubu Gowon

An haifi Yakubu Gowon a ranar 19 ga Oktoba 1934. Shi ne shugaban Æ™asa, shugaban gwamnatin mulkin soja na tarayyar… 

Lookman Ademola

ÆŠan wasan Æ™wallon Æ™afa ne É—an asalin Najeriya, Ademola Lookman ya kafa tarihi a fannin Æ™wallon kafa, inda ya lashe kyautar… 

Ernest Shonekan

Shonekan dai lauya ne da kasar Ingila ta horar da shi, masanin masana’antu, kuma tsohon shugaban kuma Manajan Darakta na… 

Bashir Tofa

Bashir Tofa, ko Bashir Othman Tofa, wanda aka fi sani da É—an takarar jam’iyyar Republican Convention (NRC) a Najeriya wanda… 

Ahmadu Bello

Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardauna Sokoto basarake ne, malamin makaranta, kuma É—an siyasa, mai kishin Æ™asa da jama’arsa. Ya rayu… 

Agunyi Ironsi

Ironsi shi ne kaftin É—in soja na farko, manjo na farko, laftanal kanal na farko, kanal na farko, kuma birgediya… 

Abubakar Tafawa Balewa

An haifi Abubakar Tafawa Balewa a watan Disambar shekara ta alif dari tara da sha biyu (1912) a jihar Bauchi a wancan zamanin, a… 

Sani Abacha

An haifi janar Sani Abacha ranar 20 ga watan Satumbar shekarar 1943 a cikin garin Kano. Janar Sani Abacha ne… 

Ibrahim Babangida

Babangida mutum ne É—an kishin Æ™asa, jarumi, mai basira, hangen nesa, sannan kuma mai fasaha da kuma Æ™wazo wajen aiki,… 

Shehu Shagari

An haifi Shagari a ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar 1925 a wani kauye mai suna Shagari, kauyen da aka… 

Muhammadu Buhari

Muhammadu Buhari, wanda ‘yan Æ™asa Najeriya ke yi wa laÆ™abi da ‘mai gaskiya’, haifaffen garin Daura ne da ke cikin… 

Aliko Dangote

An haifi hamshakin É—an kasuwa Alhaji Aliko Dangote a ranar 10 ga Afrilu 1957 a cikin birnin Kano da ke… 

Olusegun Obasanjo

Cikakken sunan Olusegun Obasanjo shi ne Olusegun Mathew Okikiola Aremu Obasanjo. An haife shi a ranar 5 ga watan Maris… 

Bola Tinubu

Bola Ahmed Tinubu na daga cikin fitattun ‘yan siyasa masu tasiri a tarihin Najeriya a wannan zamani. Ya shahara wajen… 

Zaynab Alkali

Farfesa Zaynab Alkali ta fito ne daga jahar Borno, kuma ita ce mace marubuciya ta farko daga Arewacin Nijeriya da… 

Saratu Gidado

Saratu Gidado (Daso) An haifi fitacciyar ‘yar wasan kwaikwayon Kannywood, Saratu Gidado da ake yi wa laÆ™abi da Daso, a… 

Abubakar Imam

Abubakar Imam ba baÆ™on suna ba ne a wurin mafi yawancin mutanen Arewacin Nijeriya. Dangane da adabin Hausa da adabin… 

Rabilu Musa Ibro

Rabilu Musa, wanda aka fi sani da Ibro ko ‘ÆŠan Ibro’ shahararren É—an wasan barkwanci ne kuma jarumin fim ne… 

Ali Nuhu

Matashin jarumin da ludayinsa ke kan dawo a masana’antar shirya fina-finai ta Hausa (Kannywood). Goggagen jarumi, mai Æ™warewa ta fannoni… 

Yusuf Maitama Sule

Alhaji Yusuf Maitama Sule, ÆŠanmasanin Kano, malamin makaranta ne, É—an siyasa sannan kuma basarake. Tabbas, Alhaji Yusuf Maimata Sule, ÆŠanmasanin… 

You cannot copy content of this page

×