Skip to content

Tarihi

Rukuni dake dauke da dubban maƙalun tarihi na mutane, abubuwa da kuma wurare

Dharmendra Kewal

  • Wallafawa:

Dharmendra, wanda cikakken sunansa shi ne Dharmendra Kewal Krishan Deol, ɗaya ne daga cikin jarumai mafi shahara da tasiri a tarihin masana’antar fina-finan Indiya, wato… Ci gaba da karatu »Dharmendra Kewal

Paul Biya

  • Wallafawa:

Paul Barthélemy Biya’a bi Mvondo shi ne ɗaya daga cikin fitattun shugabannin Afirka da suka fi shahara wajen daɗewa a kan karagar mulki. Tun bayan… Ci gaba da karatu »Paul Biya

Dakin karatu

  • Wallafawa:

Ɗakin karatu wata matattara ce ta kayayyakin ilimi da bayanai musamman littattafai da aka tsara kuma aka sanya domin amfani ga jama’a ko wasu taƙamaiman… Ci gaba da karatu »Dakin karatu

Pager

  • Wallafawa:

Pager, ko kuma a kira ta da beeper ko bleeper, wata na’ura ce ta sadarwa marar amfani da zaren waya wacce ke karɓa da kuma… Ci gaba da karatu »Pager

Real Madrid

  • Wallafawa:

Real Madrid, wata shahararriyar ƙungiya ce ta ƙwallon ƙafa da ke birnin Madrid, babban birnin ƙasar Spain. Ana ɗaukar ta a matsayin ɗaya daga cikin… Ci gaba da karatu »Real Madrid

Baki’a

  • Wallafawa:

Maƙabartar baki’a (baƙiyya) dake birnin Madinah Al-Munawwarah, maƙabarta ce mai albarka da ta shahara a faɗin duniya. Ana mata inkiya da Baƙi’ul Gharƙad, ko kuma… Ci gaba da karatu »Baki’a

Isra’ila

  • Wallafawa:

Isra’ila ƙasa ce da ke a yankin Gabas ta Tsakiya wato (Middle East), a kan iyakar Asiya da Turai. Tana ɗaya daga cikin ƙasashe mafi… Ci gaba da karatu »Isra’ila

Auduga

  • Wallafawa:

Auduga ɗaya ce cikin albarkatun gona masu wadatar fiber, wanda hakan ke nuna cewa ta ƙunshi nau’i daban-daban, masu tsayi na zaruruwa. Ana samun auduga… Ci gaba da karatu »Auduga

Kwakwa

  • Wallafawa:

Kwakwa guda ce cikin muhimman amfanin gona da ke daidaita sosai da wurare masu zafi, wacce ta tabbatar da ƙashin bayan tattalin arzikin yankunan wurare masu zafi.… Ci gaba da karatu »Kwakwa

Isah Pilot

  • Wallafawa:

Isa Sanusi Bayero, wanda aka fi sani da Isa Pilot, ɗan gidan sarauta ne daga birnin Kano, a Arewacin Najeriya. Ɗa ne ga marigayi Sarkin… Ci gaba da karatu »Isah Pilot

Bramall Lane

  • Wallafawa:

Bramall Lane ɗaya ne daga cikin tsoffin filayen wasan ƙwallon ƙafa a duniya, tana da daɗɗen tarihi tun daga shekarun 1850. Asali, wurin ya kasance… Ci gaba da karatu »Bramall Lane

Jibril Aminu

  • Wallafawa:

Farfesa Jibril Aminu, na ɗaya daga cikin fitattun haziƙan malaman jami’o’i kuma jajirtaccen ma’aikacin gwamnati wanda ya sadaukar da rayuwarsa kacokan ga cigaban ƙasa. Sanannen… Ci gaba da karatu »Jibril Aminu

FIFA

  • Wallafawa:

FIFA ita ce hukumar kula da ƙwallon ƙafa ta duniya. Gajartuwar kalmar ‘FIFA’ a harshen Faransanci ne, tana nufin “Fédération Internationale de Football Association”. FIFA… Ci gaba da karatu »FIFA

Vatican

  • Wallafawa:

Vatican ita ce ƙasa mafi ƙanƙanta a duniya. Wannan ƙasa ko kuma birni na Vatican ya kasance wani yanki ne na ƙasar Roma tun tsawon… Ci gaba da karatu »Vatican

Ahmad Bamba

  • Wallafawa:

An haifi Sheikh Dakta Ahmad Bamba a shekarar 1940, sannan ya taso a garin Alabar A.E.B ko Nguwan Gonjawa, a Jihar Kumasi ta ƙasar Ghana. Mahaifinsa… Ci gaba da karatu »Ahmad Bamba

Paparoma Leo

  • Wallafawa:

Mabiya ɗarikar Katolika da yawa sun yi mamakin sanarwar Paparoma na farko daga Amirka, abin da aka daɗe ana dako har an fara tunanin kamar… Ci gaba da karatu »Paparoma Leo

Yakubu Gowon

  • Wallafawa:

Gowon, an haife shi a ranar 19 ga Oktoba 1934. Shi ne shugaban ƙasa, shugaban gwamnatin mulkin soja na tarayyar Najeriya daga 1966 zuwa 1975.… Ci gaba da karatu »Yakubu Gowon

Lookman Ademola

  • Wallafawa:

Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin Najeriya, Ademola Lookman ya kafa tarihi a fannin ƙwallon kafa, inda ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasan Afrika na… Ci gaba da karatu »Lookman Ademola

Ernest Shonekan

  • Wallafawa:

Shonekan dai lauya ne da kasar Ingila ta horar da shi, masanin masana’antu, kuma tsohon shugaban kuma Manajan Darakta na United African Company of Nigeria… Ci gaba da karatu »Ernest Shonekan

Ahmadu Bello

  • Wallafawa:

Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardauna Sokoto basarake ne, malamin makaranta, kuma ɗan siyasa, mai kishin ƙasa da jama’arsa. Ya rayu a ƙarƙashin mulkin mallakar Turawa… Ci gaba da karatu »Ahmadu Bello

Agunyi Ironsi

  • Wallafawa:

Ironsi shi ne kaftin ɗin soja na farko, manjo na farko, laftanal kanal na farko, kanal na farko, kuma birgediya na farko ɗan Najeriya. Cikakken… Ci gaba da karatu »Agunyi Ironsi

Sani Abacha

  • Wallafawa:

An haifi janar Sani Abacha ranar 20 ga watan Satumbar shekarar 1943 a cikin garin Kano. Janar Sani Abacha ne sojan farko a tarihi da… Ci gaba da karatu »Sani Abacha

Shehu Shagari

  • Wallafawa:

An haifi Shagari a ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar 1925 a wani kauye mai suna Shagari, kauyen da aka ce kakansa, Ahmadu Rufa’i Shagari… Ci gaba da karatu »Shehu Shagari

Aliko Dangote

  • Wallafawa:

An haifi hamshakin ɗan kasuwa Alhaji Aliko Dangote a ranar 10 ga Afrilu 1957 a cikin birnin Kano da ke Arewacin Najeriya. Mahaifinsa shi ne… Ci gaba da karatu »Aliko Dangote

Bola Tinubu

  • Wallafawa:

An haifi Bola Ahmed Tinubu a ranar 29 ga watan Maris a shekarar 1952 a birnin Legas da ke kudu maso yammacin Najeriya. Bola Ahmed… Ci gaba da karatu »Bola Tinubu

Saratu Gidado

  • Wallafawa:

Saratu Gidado (Daso) An haifi fitacciyar ‘yar wasan kwaikwayon Kannywood, Saratu Gidado da ake yi wa laƙabi da Daso, a ranar 17 ga watan Janairu… Ci gaba da karatu »Saratu Gidado

Abubakar Imam

  • Wallafawa:

Abubakar Imam ba baƙon suna ba ne a wurin mafi yawancin mutanen Arewacin Nijeriya. Dangane da adabin Hausa da adabin Arewacin Nijeriya, Alhaji Abubakar Imam… Ci gaba da karatu »Abubakar Imam

Ali Nuhu

  • Wallafawa:

Matashin jarumin da ludayinsa ke kan dawo a masana’antar shirya fina-finai ta Hausa (Kannywood). Goggagen jarumi, mai ƙwarewa ta fannoni da daban-daban na gudanar da… Ci gaba da karatu »Ali Nuhu

Noma

  • Wallafawa:

‘Noma na duƙe tsohon ciniki, kowa ya zo duniya kai ya tarar.’ Wannan shi ne kirarin da Hausawa kan yi sana’ar noma. Noma wata tsohuwar… Ci gaba da karatu »Noma

United Nations

  • Wallafawa:

Majalisar Ɗinkin Duniya wadda a turance ake kira da (United Nations), ko kuma a taƙaice (UN) ita ce babbar hukumar da ta haɗa ƙasashen duniya… Ci gaba da karatu »United Nations

You cannot copy content of this page

×