Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Taswira
Taswira kalma ce tilo, jam’inta shi ne taswirori. Taswira alamomi ne da ke wakiltar abubuwa a wani wuri ko bi…
Zubar jini lokacin juna biyu
Zubar jini a lokacin juna biyu wani yanayi ne da yawanci ke tayar da hankalin mace mai ciki da iyalanta baki ɗaya. A al’…
Jibril Aminu
Farfesa Jibril Aminu, na ɗaya daga cikin fitattun haziƙan malaman jami’o’i kuma jajirtaccen ma’aikacin gwamn…
Folic acid
Sinadarin folic acid wani nau’i ne na sinadarin folate, wanda shi ne a matsayin bitamin B9. Yana taimaka wa jiki w…
FIFA
FIFA ita ce hukumar kula da ƙwallon ƙafa ta duniya. Gajartuwar kalmar ‘FIFA’ a harshen Faransanci ne, tana n…
Vatican
Vatican ita ce ƙasa mafi ƙanƙanta a duniya. Wannan ƙasa ko kuma birni na Vatican ya kasance wani yanki ne na ƙasar Roma …
Ngugi wa Thiong’o
An haifi Ngugi wa Thiong’o a ranar 5 ga watan Janairun shekarar 1938, a ƙauyen Limuru na ƙasar Kenya. Ngugi wa Thiong’o …
Zinare
Zinare wani muhimmin sinadari ne daga sinadaran ƙasa. Yana daga cikin ƙarafa masu matuƙar daraja wanda ake amfani da shi…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Bugun jini
Bugun jini cuta ce mai tsanani da ke faruwa a ƙwaƙwalwa, wadda ke iya shafar rayuwar mutum gabaɗaya cikin ƙanƙanin lokac…
Selenium
Selenium sinadari ne mai muhimmanci sosai a fannin ilimin kimiyya, masana’antu, da lafiyar ɗan Adam. Alamarsa ita …
Polar night
Polar night wani yanayi ne na da ke faruwa a wasu yankuna na duniya inda rana ba ta bayyana a sararin samaniya gabaɗaya …
Alayyahu
Alayyahu na ɗaya daga cikin fitattun kayan lambu masu ganye da ake nomawa da ci a sassa daban-daban na duniya. Ya shahar…
Burundi
Burundi ƙasa ce mai cin gashin kanta, wadda ke yankin da ake kira Great Lakes Region na gabashin Afirka. Wannan yanki ya…
Gero
Gero shi ne hatsi mafi daɗewa da mutum ya fara sani a duniya sannan kuma na farko a abincin gida, kuma cewa shi ɗan asal…
Eczema
Cutar eczema tana daga cikin cututtukan fata da suka fi yaɗuwa a duniya, musamman a tsakanin yara, amma tana iya shafar …
Lithium
Lithium wani sinadarin sinadarai ne daga rukunin alkaline (alkali metals) a cikin jadawalin sinadarai (Periodic Table). …
Australia
Australia ƙasa ce da take a yankin Oceania, kuma ita ce ƙasa ɗaya da kuma nahiyar kanta a lokaci guda, abin da ya sa tak…
Colbat
Cobalt wani sinadari ne a rukunin transition metals a jadawalin sinadarai, mai lamba ta atom 27 da kuma yana da nauyin a…
Trachoma
Trachoma wata cuta ce mai tsanani da ke kama idanu, wadda kuma ta samo asali ne daga ƙwayar cuta mai suna Chlamydia trac…
FinTech
FinTech, ko Financial Technology, na nufin amfani da fasahohin zamani wajen sauƙaƙawa, ingantawa, ko ƙirƙirar sabbin han…
Shaharrun Makalu
Kwayar halitta
Ƙwayar halitta, wato cell a Turance, wani abu ne ko kuma tushe da ginshikin asalin halitta ko tubalin samuwar duk wani a…
Augmented reality
Augmented reality (AR) fasaha ce da ke haɗa na’urorin dijital da duniyar zahiri domin ƙirƙirar yanayi mai gamsarwa…
Ilimin haske (optics)
Ilimin haske, ko optics a Turance, na daga cikin rassan ilmin kimiyyar physics da ke nazarin haske, siffofinsa, da hulɗa…
Sankarau
Cutar sankarau cuta ce mai tsanani da ke faruwa a lokacin da ƙwayoyin kariya (meninges) da ke kewaye da kwakwalwa da kas…
Kare
Kare dabba ce da ta shahara a duniya baki ɗaya, musamman ma a matsayin abokin zama kuma mai hidimar samar da tsaro. Daga…
Dodon kodi
Dodon koɗi na ɗaya daga cikin sanannun nau’ikan dabbobi a duniya. Akwai shaidun ɓurbushin halittun gastropods na f…
Kimiyyar lissafi
Kimiyyar lissafi shi ake kira physics a Turance. Ita kalmar physics ta samo asali ne daga kalmar “physis” wanda a Turanc…
Tafarnuwa
Tafarnuwa ɗaya ce daga cikin tsoffin tsirrai da ake shukawa, kuma daga cikin sinadaran da ake amfani da su dangin Liliac…
Taifot
Zazzabin taifot, ko kuma typhoid a Turance, cuta ce da ƙwayar cuta ta Salmonella Typhi (Salmonella Typhi) ke haifarwa. T…
Printer
Printer na’ura ce da ke karɓar bayanai ko kuma saƙwanni rubutattu ko fayal ko kuma hotuna daga na’ura mai ƙw…
Digital ethics
Digital ethics tsari ne da ya ta samo asali sakamakon yadda fasahar dijital ta mamaye kusan dukkan fannoni na rayuwar ɗa…
Virtual reality
Virtual Reality wata fasaha ce ta zamani da ta samo asali daga haɗakar ilimin kwamfuta da fasahar zane-zane na 3D da ili…
Tarihin Mutane
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, …














