Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Rakumi
Rakumi yana ɗaya daga cikin manyan dabbobi marasa ƙaho wanda aka fi samun shi a cikin sahara mai zafi ta Arewacin Afirka…
Sallar idi
Kalmar Idi ta samo asali ne daga harshen Larabci wato ʿĪd (عيد). Masana harshe sun bayyana cewa kalmar ta samo asali dag…
Zakkar fid-da-kai
Zakatul fidr wato zakkar fidda kai sunnah ce mai karfi tana wajaba a kan kowanne musulmi babba da yaro mace dana miji ɗa…
Dandalin sada zumunta
Kowace kwanan duniya fasaha sai daɗa bunƙasa take yi, wannan kuwa na faruwa ne saboda hazaƙar bil’adama daya samo dandal…
Dan tayi
Ɗan tayi kalma ce da ake amfani da ita don bayyana mataki ko zango daga cikin rukunan matakan da rayuwar ɗan’adam …
Gasar Hikayata ta BBC Hausa
An ƙirƙiro gasar Hikayata ta BBC Hausa a cikin watan Yulin 2016 don ba wa marubuta mata damar baje basirarsu a fagen rub…
Yoyon fitsari
Ciwon yoyon fitsari yana da alaƙa kai tsaye da ɗaya daga cikin manyan dalilan da ke haifar da mace-macen mata masu juna …
Haihuwa
“Haihuwa maganin mutuwa, ba don ke ba da iri ya kare!” Wannan shi ne kirari da ake wa haihuwa. Kuma sukan kara da …
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Yakubu Gowon
An haifi Yakubu Gowon a ranar 19 ga Oktoba 1934. Shi ne shugaban ƙasa, shugaban gwamnatin mulkin soja na tarayyar Najeri…
Cocin Katolika
Cocin Roman Katolika da ke da hedkwata a fadar Vatican da Paparoma ke jagoranta, ita ce mafi girma a cikin dukkanin ɗari…
Bikin Kamun Kifi na Argungu
Bikin Kamun Kifi na Argungu wani shahararren biki ne na gargajiya wanda ke da tarihi mai zurfi, kuma yana ɗaya daga ciki…
Kifi
Kifaye halittu ne da ke rayuwa a cikin ruwa, suna da ƙaya a jikinsu da gadon bayansu, kuma suna shaƙar numfashi ta hanya…
Gurneti
Grenade, wanda a Hausa ake kira gurneti, wata muhimmiyar na’urar makami ce da ake amfani da ita a fannin ayyukan soja da…
Fasaha
Fasaha na nufin technology a Turance. Kuma kalma ce da ake amfani da ita wajen bayyana fasaha da dabaru da mutum yake am…
Farfadiya
Cutar farfaɗiya cuta ce ta jijiyoyi da ke shafar Kwakwalwa wacce ke rikita saitin jijiyoyin da cikin ƙwaƙwalwar. Wannan …
Ernest Shonekan
Shonekan dai lauya ne da kasar Ingila ta horar da shi, masanin masana’antu, kuma tsohon shugaban kuma Manajan Dara…
Warin kashi
Warin ƙashi, wanda ake kira da harshen likita body odor, wani wari ne da ke bayyana a jikin mutum sakamakon fitar zufa d…
Ciwon hanci
Hanci wani muhimmin gaɓa ce wadda ke taka muhimmiyar rawa a ayyukan jikin ɗana’dam kamar yin numfashi da tantance …
Tetanus
Cutar Tetanus, cuta ce mai hatsari da ke kama mutum ta hanyar kwayar cuta da ke shiga jiki daga raunuka, musamman idan r…
Hakuri a Musulunci
Matsayin hakuri a Musulunci kamar matsayin kai ne ga gangan jiki. Kuma babu imani ga wanda bai da hakuri. Kuma saboda ma…
Shaharrun Makalu
Girgizar kasa
Girgizar ƙasa wata irin girgiza ce ta bazata da kan faru a doron ƙasa sakamakon fitar kuzari mai ƙarfin gaske daga ƙundu…
Chad
Kasar Chad ƙasa ce da take a tsakiyar nahiyar Afirka, kuma tana daga cikin ƙasashen yankin Sahel da ke tsakanin hamadar …
Ciwon suga
Ciwon suga shahararren ciwo ne na tsawon rayuwa da yake faruwa sakamakon rashin daidaituwa a wajen rugujewar abinci mai …
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Faruk II, OON, shi ne Sarkin Katagum na goma sha biyu (12), kuma shugaban Masarautar Katagum, ɗay…
Tarbiyya
Tarbiyya kalma ce ta Larabci, wadda take ƙunshe da ma’anar koyar da hali na gari da kyautata rayuwar al’umma…
Ciwon kai
Ciwon kai wani ciwo ne da mutane da yawa suke yawaita fama da shi, shi wannan ciwo bai taƙaita ga jinsi ko matsayin shek…
Zomo
Zomo na ɗaya daga cikin dabbobi masu ƙanƙanta, saurin motsi da ankara, yana daga cikin dabbobi dangin Leporidae a cikin …
Neon
Sinadarin neon, yana da alama Ne, sinadarin iskar gas ce mai kyau da ke da launi marar wari a ƙarƙashin ingantaccen yana…
Gara
Gara na daga cikin nau’in ƙwari waɗanda suke rayuwa da mutane. Tana daga cikin ƙwari mafi naci da kuma ɓarna musam…
Maganin gargajiya
Yana da matuƙar wuya a ce ga lokacin ɗana’adam ya fara amfani da magani domin warkar da cututtuka. Wannan dalili n…
Man zaitun
Al’umma da dama ne suka jima suna amfani da man zaitun a ƙasashe ko yankunan da suke kewaye da kogin Mediterr…
Makami mai linzami
Makami mai linzami, wanda ake kira missile a turance, wani nau’in makami ne na zamani da ake harbawa daga wani wuri zuwa…
Tarihin Mutane
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, …














