Skip to content

The Hausa Encyclopaedia

The Hausa Encyclopaedia

Kimiyya

Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari

Tarihi

Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban

Lafiya

Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya

Genetics

Genetics, wani fanni ne na ilimin kimiyyar rayuwa da ke nazarin yadda halaye, siffofi, cututtuka da salon tsarin jiki ke…

Tsarin falaki

Tsarin falaki, ko solar system a Turance, shi ne yankin sama da ya kunshi rana da duniyoyi har guda 9, wacce ɗaya daga c…

Ido

Ido ɗaya ne daga cikin sassan cikin ɗan’adam masu matuƙar amfani da kuma muhimmanci. Ta fuskar gudanar da rayuwars…

Kusufi

Idan ana so a fahimci mene ne kusufi, dole ne sai an fara da tsayuwar wata, rana, da earth (duniyar da muke ciki) Saboda…

Karin magana

Ma’anar karin Magana Farfesa dangambo a shekara ta alif (1984), da ya ce, “Karin magana dabara ce ta dunkule magan…

Tagwayen conjoined

Tawayen haɗe (Conjoined, a Turance) tagwaye ne da ake haifa a manne ko a haɗe da juna, wato a haɗe ba a rabe ba ta wata …

Fasahar kariya

Fasahar kariya, ko cyber security a Turance, kalmomi biyu ne su ka haɗu suka samar da ita. Wato cyber da kuma security. …

Ciwon suga

Ciwon suga shahararren ciwo ne na tsawon rayuwa da yake faruwa sakamakon rashin daidaituwa a wajen rugujewar abinci mai …

1 67 68 69 70 71 76
Tutar ƙasar Madagascar

Madagascar

Tutar ƙasar Burkina Faso

Burkina Faso

Tutar ƙasar Norway

Norway

Tutar ƙasar Uganda

Uganda

Ahmed Muhammad Sani II

Ahmed Muhammad Sani II

Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…

Baba Umar Farouk, sarkin Katagum.

Baba Umar Faruk

Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…

Elon Musk 1

Elon Musk

Elon Musk ɗan kasuwa ne, …

×