Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Karancin jini
Anaemia, wadda ake bayyanawa da karancin jini a harshen Hausa, wata cuta ce da ke faruwa lokacin da jiki bai da isasshen…
Yahudawa
Yahudawa suna ɗaya daga cikin tsofaffin al’ummomi da ƙabilu masu tarihin da ya daɗe a duniya. Tarihinsu yana komawa zuwa…
Gwame
Cutar gwame wata cuta ce da ke shafar tsokoki da ƙasusuwan yara, musamman lokacin da ƙananan yara ke girma, ana kiran ma…
Pneumonia
Pneumonia wata cuta ce mai tsanani da ke shafar huhu, wato sashen jiki da ke da alhakin shakar iska da fitar da ita daga…
Larabawa
Larabawa wata babbar al’umma ce mai dogon tarihi da tasiri a cikin tarihin bil’adama. A fahimtar masana tarihi da zamant…
Mojtaba Khamenei
Mojtaba Khamenei sabon jagoran addini kuma jagoran siyasa na Jamhuriyar Musulunci ta Iran ne wanda aka zaɓa a shekarar 2…
Azumin nafila
Azumi wani muhimmin nau’i ne na ibada da ake samu a kusan dukkan manyan addinan duniya. A ma’anarsa gamammiya, azumi yan…
Radar
Radar wata na’ura ce da ake amfani da ita wajen ganowa da tantance abubuwa daga nesa ta hanyar amfani da siginar rediyo.…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Tumfafiya
Tumfafiya shuka ce da ake samu a yankunan da ke da zafi gami da ƙasa mai yashi, kamar arewacin Najeriya, Nijar, Chadi, M…
Lagwada
Lagwada, cuta ce mai saurin yaɗuwa ta hanyar ƙwayar cutar varicella zoster (VZV). Tana haifar da ƙaiƙayi, kurji mai kumb…
Network
Idan aka ce network ana nufin wani rukuni na kwamfutoci, ɗaya ko biyu ko goma ko ashirin, da aka haɗa su da junansu domi…
Zaizayar kasa
Zaizayar kasa wata alama ce da ke nuna motsawar ƙasa daga wurinta na asali zuwa wani wuri daban. Saboda tasirin wasu muh…
Warin kashi
Warin ƙashi, wanda ake kira da harshen likita body odor, wani wari ne da ke bayyana a jikin mutum sakamakon fitar zufa d…
Australia
Australia ƙasa ce da take a yankin Oceania, kuma ita ce ƙasa ɗaya da kuma nahiyar kanta a lokaci guda, abin da ya sa tak…
Insulin
Insulin hormone ne na sinadarin furotin (protein hormone) da pancreas (Hanji na ciki) ke samarwa. Babban aikinsa shi ne …
Harshe (Gaba)
Harshe tsoka ce a cikin baki. An lulluɓe shi da tantanin ɗanɗano, yana da launin ruwan hoda da ake kira da mucosa. Akwai…
Ilimin Taurari
Ilimin taurari shi ne binciken kimiyya na abubuwan da ke sararin samaniya da sararin duniya gabadaya. Ya wannan fanni ne…
Auren sadaka
Auren sadaka wani irin aure ne da uba zai bayar da diyarsa ga wani Malami ko wani talaka wadanda ba za su iya yin hidima…
Hormones
Hormones su ne sinadarai na musamman da jikin ɗan Adam ke samarwa domin isar da saƙonni daga wasu sassan jiki zuwa wasu.…
Ebola
Cutar Ebola na ɗaya daga cikin manya-manyan cututtuka da suka addabi al’ummar wannan zamani. Ƙwayoyin cutar na Ebo…
Shaharrun Makalu
Cutar noma
Cutar noma wadda ake kira da gangrenous stomatitis ko kuma cancrum oris a Turance, cuta ce mai matuƙar haɗarin da ka iya…
Tarken adabi
Kafin mu shiga cikin bayani game da ma’anar tarken adabi, zai fi kyau mu ɗan waiwaye adon tafiya dangane da maR…
Layya
Layya ita ce abinda ake yankawa na dabbobin ni’ima (rakumi da shanu da rago da akuya) ranar idin babbar sallah, do…
Goro
Goro ɗan itaciya ne mai dogon tarihi da tasiri. Muhimmancinsa a rayuwar al’ummu daban-daban a faɗin duniya musamman ma&n…
Tumfafiya
Tumfafiya shuka ce da ake samu a yankunan da ke da zafi gami da ƙasa mai yashi, kamar arewacin Najeriya, Nijar, Chadi, M…
Cutar anthrax
Cutar anthrax wata ƙwayar cuta ce da bacteria bacillus anthracis suke haddasa ta. Asali dabbobin gida da na dawa take ka…
Fatalwa
Kalmar “Fatalwa” tana nufin wani irin haske ko wata inuwa, ko kuma alama da mutum ke iya gani, wanda ba na g…
Taba-taba
Taba-taba, ko kuma tattaba a hausance, wadda masana kimiyya ke kira Vernonia ambigua, tsiro ce daga dangin Asteraceae. D…
Makero
Makero cutar fata ce mai yaɗuwa wadda kwayoyin cuta dangin ‘Fungai’ suke haddasawa a fatar jiki ko a kai da sauransu. Wa…
Jadawalin sinadarai
Jadawali sinadarai, ko periodic table a Turance, wani tsarin kimiyya ne da ake amfani da shi wajen tsarawa da nuna dukka…
Rashin barci
Barci wani ginshiƙi ne na rayuwa kamar abinci da ruwa, domin yana ba da dama ga ƙwaƙwalwa da jiki su huta, su sake sabun…
Kanumfari
KAanunfari yana daga cikin tsirran da ake amfani da su wajen magungunan gargajiya da kuma amfani a abinci. Haka kuma nau…
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…















