Skip to content

Home

The Hausa Encyclopaedia

The Hausa Encyclopaedia

Kimiyya

Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari

Tarihi

Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban

Lafiya

Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya

Shawara

Cutar shawara, wadda a Turance ake kira yellow fever ko kuma jaundice, cuta ce mai yaɗuwa wadda ƙwayar ke haddasawa. A i…

In’ina

In’ina a harshen Hausa na nufin tangarɗa ko cikas da ke bayyana a yayin magana, inda mutum kan maimaita, tsawaita, ko ts…

Ilimin haske (optics)

Ilimin haske, ko optics a Turance, na daga cikin rassan ilmin kimiyyar physics da ke nazarin haske, siffofinsa, da hulɗa…

Basir

Basir wata cuta ce da ke faruwa a ƙarshen hanji da dubura, inda jijiyoyin jini da ke wannan wuri suke kumbura su faɗaɗa …

Bugun jini

Bugun jini cuta ce mai tsanani da ke faruwa a ƙwaƙwalwa, wadda ke iya shafar rayuwar mutum gabaɗaya cikin ƙanƙanin lokac…

Murtala Muhammed

Cikakken sunan Murtala Muhammed shi ne Murtala Ramat Muhammed. Shi ɗan asalin Kano ne, kuma ɗaya daga cikin manyan ƙusos…

Lafiya

Lafiya na nufin cikakkiyar walwala ta jiki, hankali, da zamantakewa, ba rashin cuta kaɗai ba. Wannan fahimta ta lafiya t…

Numfashi

Numfashi shi ne tsarin da halittu, musamman ɗan Adam, ke shaƙar iska mai ɗauke da oxygen zuwa cikin jiki sannan ya fitar…

1 … 13 14 15 16 17 … 77
Tutar ƙasar Madagascar

Madagascar

Tutar ƙasar Burkina Faso

Burkina Faso

Tutar ƙasar Norway

Norway

Tutar ƙasar Uganda

Uganda

Dangantaka

Dangantaka kalma ce da take nuna alaka dake tsakanin ‘yan’uwa ko wata al’umma ko kabila da ke zaune a …

Balaga

Lokacin balaga lokacin ne da ɗaukacin halittar ɗan adam ta zahiri da ta baɗini kan sauya daga halittar ƙananan yara zuwa…

Wabi

Wabi kalma ce da ake amfani da ita a wasu sassan ƙasar Hausa wajen bayyana yanayin da mace ke haihuwar yara amma ba sa d…

Armenia

Armenia ƙasa ce da take a yankin Caucasus, wato yankin da ke tsakanin nahiyoyin Turai da Asiya, kuma wannan matsayi ya s…

Hydrogen

Hydrogen wani nau’in sinadari ne na musamman da ke kan teburin sinadarai wanda aka fi sani da periodic table, ya k…

Kagaggun labarai

Ƙagaggun labarai na ɗaya daga cikin rukunin adabin Hausawa na zamani, da masana adabin Hausa suka bayyana shi da “zube”,…

Warin hammata

Wari, musamman na hammata, ɗaya ne daga cikin matsalolin da suka shafi lafiyar jiki da mu’amalar yau da kullum. Sannan w…

FIFA

FIFA ita ce hukumar kula da ƙwallon ƙafa ta duniya. Gajartuwar kalmar ‘FIFA’ a harshen Faransanci ne, tana n…

Kubewa

Kuɓewa shuka ce mai ban sha’awa da ke da cikin shukoki dangin hibiscus da auduga. Kuɓewa ta samo asali ne daga Tsa…

Warin baki

Warin baki wani ne yanayi ne ko cuta da yake adabar mutane da dama, wanda wasu dalilai ne ka iya haifar da shi. Ko dai d…

Hydrogen bam

Hydrogen bomb, ko kuma a kira shi da thermonuclear weapon, wani nau’i ne na makamin nukiliya mai matuƙar ƙarfi wanda fas…

Circadian rhythm

Circadian rhythm wata muhimmiyar ka’ida ce a fannin ilimin halittar jiki wadda ke nuni da tsarin lokaci na cikin jiki da…

1 … 13 14 15 16 17 … 51

Aminu Ado Bayero

An haif Alhaji Aminu Ado Bayero ne a shekarar 1961, ya yi makarantar firamare a Kofar Kudu da ke Kano Municipal; daga na…

Farasayit

Farasayit, ko parasite a Turance, wani nau’in halitta ne da ke rayuwa a jikin wasu halittun. Wasu parasites ɗin ba…

Kwarangwal

Tsarin kasusuwa ko kuma tsarin ƙwarangwal wani tsari ne da aka shirya domin ya zama gimshiƙi ko dirka ga hallitar gangar…

Ciwon ido

Ido gaɓa ce mai matuƙar muhimmanci a jikin halittu, masu hikimar zance suna cewa, ‘rashin ido mutuwar tsaye ce.&#8…

Dawisu

Ɗawisu tsuntsu ne da ya shahara saboda kyawawan siffofinsa da kuma irin sautin kukansa mai ɗaukar hankali. Ana iya samun…

Andorra

Andorra ƙaramar ƙasa ce da take a nahiyar Turai, a cikin tsaunukan Pyrenees tsakanin ƙasashen Spain da Faransa. Duk da c…

Hepatitis C

Hepatitis C wata cuta ce ta hanta da Hepatitis C virus (HCV) ke haddasawa. Ana kiran ta Hepatitis C saboda tana haifar d…

Pamir Plateau

Pamir Plateau, wanda aka fi sani da “Rumfar Duniya”, yana ɗaya daga cikin manyan yankuna masu tsawo a doron ƙasa. Wannan…

Maulidi

Maulidi ya kasance ɗaya daga cikin manyan bukukuwa da Musulmi ke gudanarwa a duniya domin tunawa da haihuwar Annabi Muha…

Tumfafiya

Tumfafiya shuka ce da ake samu a yankunan da ke da zafi gami da ƙasa mai yashi, kamar arewacin Najeriya, Nijar, Chadi, M…

Pressure (Physics)

Pressure a Physics yana nufin ƙarfin da ake amfani da shi a kan wani sarari na abu. Ana auna shi ta yadda ƙarfin da aka …

Pager

Pager, ko kuma a kira ta da beeper ko bleeper, wata na’ura ce ta sadarwa marar amfani da zaren waya wacce ke karɓa da ku…

1 … 13 14 15 16 17 … 51
Usain Bolt

Usain Bolt

Cikakken sunan Usain Bolt…

Bamanga Tukur

Bamanga Tukur

Alhaji Bamanga Muhammad T…

Ahmed Muhammad Sani II

Ahmed Muhammad Sani II

Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…

×